*🌹AL AJABIN SO🌹*
*Write by RAHAMAKOISE*😘*Follow me on Wattpad@rahamakoise*
*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_
_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM
Free page 1️⃣1️⃣↔️1️⃣2️⃣
A bangaren UMAR kuwa shima sai juye juye yake ya kasa bacci saboda kalaman Aisha yake ta tunanin yana tausayin ta shi har ga Allah ba wai Baya sonta bane bayaso ne ya Shiga wahalar da yasha a Baya a kan soyayya shiyasa yaki bada kofa a kan soyayyar Aisha haka yake ta tunani..
abokina a firgice ya juya rintse ido yayi yace "kai de Usman kana son tsoratar da mutum wallahi". "ba dole ka tsorata ba ka Shiga duniyar tunani". mikewa Umar yayi ba tare da yace Masa komai ba yace "ya akayi yace har ka dawo ina ABDUL".? "Yana can na barshi ya kusan karasowa Usman ya fada". tare da dafe kafadar Umar yace "Umar nasan kana son Aisha Amma maisa kake mata haka kayi hakuri bawai zan Shiga lamarinka bane aaa ko daya kawai naga tana maka son da ina ga ko kai kanka bakayiwa Maryam shi ba kayi hakuri na tuna maka Baya amma ya Zama dole mu dinga tuna Baya kafin mu aikata abu na gaba". Umar ne yayi saurin kallon Usman yace "hmmmm wai kai da bakinka zaka ce Aisha tana min soayayya dani kaina banwa Maryam shi ba lalle Usman ka manta Baya kenan". Ajiyar xuciya Usman ya sauke yace "Wallahi Aisha tana maka soyayyar da kai kanka bakayi wa Maryam shiba saboda ita Aisha macece ta zubar da duka darajarta da kunya na ya mace ta bayyana maka soyayyar da take maka kaga fah dazun abun da ya faru a school kaima nasan wananan tunanin ne ya hanaka bacci". "ba shi bane" UMAR ya fada yana juyawa zai kwanta kama hanun shi yayi yace "abokina ka kusa kamala school naka yanzu saura ka Fara rayuwa sabuwa kuma namiji ba zai cika na miji ba komin girman shi saida aure bazaka zauna haka ba sai da aure kaima kuma kasan hakan". mikewa UMAR din yayi yace "abokina nasani kuma ina jin soyayyar Aisha a zuciyata Amma ban tabbatar da hakan ba dan ni ji nake kaman soyayyar da zuciyata zatawa Aisha sai yafi na Maryam dan ni haka nake ji shiyasa naki amincewa da soyayyarta wallahi kar na zo nan gaba na rasa rayuwata gaba daya a kan mace". sallamar Abdul ne ya dakatar da Umar da magana amsa Masa sallaman sukayi , Usman ne yace "kai ina ka tsaya tun dazun munzo har na jima baka shigo ba".? wani kallon tsokana Abdul yayiwa Usman yace "toh sannu babana kayi hakuri bazan kara ba". tsaki yaja yace "kai kam kana da matsala Wallahi" dariya suka kwashe dashi Amma Abdul ya lura da UMAR ba tare da su dan shi hankalishi ya tafi wani wajen...
ABDUL ne ya maida kallonshi izuwa UMAR yace "wai kai kullum a cikin tunani da bakin ciki zaka kare kullum kana cikin damuwa? Haba abokina ko ana irin dan dariyan nan kai baka yi sai kace maman ka ne ko baban kane ya mutu ni Wallahi ko mutuwan ma sukayi bazaka yi irin wannan tunanin kaman wani abu ba nikam wallahi na ma rasa mai xance maka sai kai tayi aii idan kaga hakan ne mafita a gareka". Usman ne yayi murmushi yace "aii Abdul karka damu mun kusan mai da abokinmu kaman kowa". Umar ne yace "ohhh kallon mahaukaci kukemin kenan".? dariya suka kwashe suka tafa hannu sukace "aii kafi mahaukaci ma dan gwara mahaukaci ansan hauka yake Amma kai ba hauka ba, ba lapiya ba, ba walwala ba, ba sukuni ba, ba murmushi ba , sannan kuma ba dariya ba toh kaga aii gwara mahaukacin ansan shi ralurace take damunshi". dariya suka kara tunsiriwa da shi duka yakai musu irin na wasan nan yace "Wallahi ku kam basan wani irin aboki bane kai aii kune mahaukatan bani na". dariya Abdul yakeyi sosai yake cewa "aii daman bamu ce kai mahaukaci ba bakaji mai Usman ya fada ba? cewa yayi kafi mahaukaci". dariya suka karayi gaba dayan su har UMAR din ,dariyan suke sosai suna dukan junan su... Dakata dare fah yayi sosai Umar ya fada yana kallon agogon da yake saman dakin a rataye yace ku bar dariyan nan haka kusan gobe da wuri zamu fita kunsan gobe final day namu ne a school(Graduation day )gwara mu kwanta dan mu tashi da wuri sai da safe kowa kwanciya yayi ya Fara niyan bacci...Da safe misalin karfe 7:30 suka farka kowa ya Fara harman shiryawa kaman yarda suka Saba kullum sai sunyi Wasa da tsokana a tsakaninsu kullum kafin su fita haka zalika idan xasu kwanta da dare kaman yarda suka Saba, barin Umar ma duk sunfi tsokananshi dan shikam yafi shuru a cikinsu..... haka de suka shirya suka fice tare kowa fuskansa da murna..
a bangaren Aisha kuwa cikin sanyin jiki kaman wata Mara lapiya take shiryawa ,ciki wani doguwar Riga na atamfa mai kyau ,ba wani kwaliya tayi ba kawai powder da lip gloss tasa a bakinta ,sai kuma kwalli da tasa a idonta masu kyaun gani ,ba laifi tayi matukar kyau ba dan kadan ba. Gele ta dauko irin shigen kayanta ta yafa jakarta ta rataya a kafatarta hadi dasa takalmin ta ta fice daga cikin bedroom din sauka take a hankali daga saman Upstair din (beni) a hankali ta iso ,dinner Table. kallon Abban ta da Ummi suka bita dashi good morning Abba and Ummi ,a tare suka amsa tare da tanbayar ta "daughter na mai yake damunki you look so sad what's worry with you my dear".? yana ji da yarshi din saboda ita kade ya mallaka a masayin ya ita kadece yarshi kuma ga dukiya da ya tara shiyasa yake nuna mata duk wani kulawa na musanman haka ma Ummi ita kade ta mallaka duk suna nuna mata kauna saide Aisha yarinyace mai hankali da nutsuwa ga tarbiya data samu bata ji da kanta dan wai mahaifinta yana dashi.. Cikin muryan shagwaba tace "Abba xan wuce school karna yi late kasan yaune final exams namu an it's our Graduation day namu. murmushi yayi na farin ciki ya shafa kanta yace "my daughter Allah yayi miki Albarka ya baki miji na gari kin kammala karatun ki saura aiki da aure daman ke nake jira ki kammala karatun ki ki tayani kula da dukiyata murmushin karfin Hali tayi dan ita bata jin dadin jikinta ita burinta taga Umar gashi yaune ranar karshe na haduwa dashi ita idan bata ganshi ba batajin dadi sai gashi yanzu bazata na ganinshi ba daman sanadin school ne yake hadasu Amma yau zata iya kokarin ta dan ya amshi soyayyarta maganar Abban ta din ne ya dawo da ita daga duniyan tunanin da ta shiga "my daughter mai kike tunani ne kwana biyun nan akwai abun da yake damunki what is worrying with you".? "Nothing Abba". ta fada tana Mikewa
Kallo Ummi ta bita dashi tace "breakfast din fah".? "Noo Ummi xanyi a school". ta fita tana fad'in sai na dawo kallo suka bita dashi Ummi ne tace "Allah ya kyauta". Abba kam ajiyar xuciya Kawai yayi...
Aisha school ta wuce kai tsaye sauri take ita duk burinta taga UMAR haka ta Shiga cikin department din su har sun Fara celebrate na gama school nasu din kowa yana cikin Farin ciki da murna.
Tafiya take tana neman ina zata sameshi sai gashi kuwa ta hangoshi da abokananshi kaman kullum dan murmushi tayi ta karasa wajen nasu sallama tamusu suka amsa da murmushi a fuskansu
Haka ta karasa wajen UMAR tace "ka taimakamin ka amsa soyayya ta ko Nima nayi farin ciki kaman kowa a nan wajen". Kallo Kawai yake zuba mata dan jin yarda kalaman ta yake rasa jikinsa kuka zata farayi da sauri Usman yace "haba UMAR kasani fah idan ance ana sonka ba fah an ce ana kinka bane ba fah ka taimaka wa wananan yarinyar ka amsa soyayyarta manah kaima kasan zafin so a xuciyar mai yinsa ba sai na fada maka ba".
Shuru yayi yana nazarin maganar nashi Kuka ta fashe dashi tace "Wallahi xan iya mutuwa idan baka amsa soyayyata ba ka taimaka ,kuma gashi yaune haduwa na da kai na karshe please". Hankalin kowa ya dawo kansu ganin haka UMAR yayi saurin cewa "Aisha na amince da soyayyarki ina sonki nima". A gigice ta daga kai cikin mamaki tana dariya da murmushi lokaci daya da batasan daga ina wananan suka fito ba ji tayi kaman a mafarki dan batayi tsammanin haka ba a ranar murna da farin ciki kaman zai kashe Aisha har tafi kowa yin murna haka suka gama celebrate na day nasu tare da UMAR ko ina tana makale dashi...
Nikam nace sabon shiga ba sabanba su Aisha sai washe baki da fara'a take toh haka kowa yayi murna aka rabu da murna da farin ciki...Nima de ina cikin Farin ciki dan Umar ya karba soyayyar Aisha gaskiya nima ina cikin Farin cikin nan kaman dani akayi toh koma dai mainene mu hadu a page na gaba don jin sabon rayuwar da UMAR zai Fara tare da AISHA...
Comments
Share
and vote*Wanna Novel din na kudi ne hajiya biya 200dinki Kisha labari*
*Ga account number 2378595923Rahama babagana Bukar zenith Bank*
*Ko Kuma katin waya MTN ta wanna layin 08033297383 sanna kamin kitura kudinki ki tabbatar kinma marubuciyan magana*
*Ga number marubuciyan nan 08033297383 RAHAMAKOISE*
*FREE PAGE YA KUSA KAREWA DON HAKA HANZANTAR KIBIYA KUDINKI💃💃💃🥳*
YOU ARE READING
AL'AJABIN SO
Romancewanna labarin cike yake d tausayi , abin Al'ajabin da Kuma soyeyar junan