chapter 9_10

3 0 0
                                    

*🌹AL AJABIN SO🌹*

      
    *Write by RAHAMAKOISE😘*

*Follow me on Wattpad@rahamakoise*

_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176  domin karin bayani,  maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka   fara amfani da   maganin zaki ga sauyi,  domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari  2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye!  infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_

*MANAZARTA WRITER'S ASSOCIATIONS*

BISMILLAHR RAHAMANIN RAHIM

 

Free page9️⃣ ↔️🔟 cikin gidan a kan Ummi ta Fadi da sauri Ummi tace lafiyan ki kuwa".? murmushi da dariya Aisha tayi lokaci daya ta rungume Ummi tace "Ummi yau burina ya cika Ummi jina nake kaman a sabuwar duniya nake ciki wayooo ina cikin matukar Farin ciki wallahi". ita kam Ummi binta da kallo Kawai take yi saboda batasan dalilin farin cikin ba ,ita de a tunanin ta ko dan yau sun gama school ne toh waya sani de a zuciyata take fada rungumar da Aisha tayi mata ne ya dawo da ita daga tunanin da take "ke ni cikani haka ya isa ni ki fadamin mai yasaki wananan Farin ciki". dariya tayi mata Aisha tace "wallahi Ummi , UMAR ne". UMAR ne waye UMAR kuma".? Ummi ta tanbayeta cikin mamaki , dariya ta kara sake mata dan yau  ciwon dariya ya kama Aisha dariya kawai take kaman ba gobe
"Ummi dogan labarine wallahi". gaba daya ta bata LABARIN KOMAI cikin Farin ciki tace "shine Ummi yau ya karba soyayyata shine kikaga wananan Farin cikin Wallahi". ta hada mata da murmushi
Ummi rike baki tayi tana kallon ikon Allah saida Aisha tace "Ummi  lapiya".? Tukunna ta dan yi ajiyar xuciya kadan tace "ba lafiya". "Ba lafiya ba kuma Ummi".? Aisha tana kallon Ummin "ehh manah zamani ya baci yaran zamani ba kunya YANZU HAR kika iya gayamin komai sai kace wata kawarki ikon Allah kuma yanzu a kan saurayi Kika shiga cikin damuwa kwana biyun nan Daman kuma yanzu shine kike farin ciki saboda ya amince da soyayyarki? Zamani kenan mukam zamanin  mu ba haka ba muna da kunya".
'Dariya Aisha tayi sosai tace "Ummi kema fah kince zamani toh aii zamani ne ya kawo haka ni zan shiga ciki dariya ta kara mata sannan ta  karasa ciki.
Ummi kam kallo ta bita dashi tace "Allah ya shirya manah kai jama'a hmmm". sauke ajiyar xuciya tayi taci gaba da kallon TV ta
Saman gado Aisha ta fad'a tana murmushi tana tuna kalaman da UMAR ya furta mata ba zato ba  tsammani taji shi ita kam a cikin ranta cewa take nine yau Aisha ,Umar ya amsa soyayya ta wayooo dadi Allah na gode maka da wannan ranar ,wannan Ranar ta musamman ce a gareni juye kawai take a gado ita kade Kawai sai kalkele dariya take. shuru tayi na dan wani lokaci sai ta Mike ta nufe toilet ta wasa ruwa ta fito shigan kayan bacci tayi har ta nufi hanyar fita ta tsaya juyowa tayi da sauri ta maida kallonta izuwa wayanta Zama tayi saman bed din ta tashiga Kiran number Umar.

Nikam cewa nayi iyee har ansamu damar Kira hmmmm.

Ringing uku tayi ya dauka yana fad'in "hello" waya suka Shiga yi a hankalce suka gaisa sama sama de irin saban Shiga din nan ita Aisha ba a Saba soyayya ba tajita wani iri, shi kuma ji yake bai kama sake jiki da ita ba haka suka gama wayan sukayi sallama da murmushi tabi wayan nata da kallo ta Mike ta nufi hanyar fita , dinner ta same su Ummi da Abba har sun farayi da murmushi ta karaso tace "iyee har kun manta da daughter naku kun Fara ci".?  Ummi ne ta  Bata amsa tace "toh jiranki xamuyi kina chan kina shiriritan ki". zunburo baki tayi cikin shagwaba tace "toh shikkenan aii zanyi fushi  sai na fasa cin abinci ai". "noo my lovely and my only one daughter baza'ayi haka ba zo in baki a baki har sai kin koshi".  kallon Ummi tayi  ta marerece murya tace "okay my Abbana". jawo kujeran tayi ta zauna haka suke hiran su cikin Farin ciki  Abba ne ya tambayi Aisha yace "wai Nikam yau mai yasaki farin ciki ne".? Hada ido sukayi da Ummi suna kallon junansu ganin Ummi zatayi magana tayi saurin cewa "Abba yau ko tambayana  ya graduation din  namu ma bakayi ba". manta wancen xance yayi ya Shiga Fara tambayarta "sorry dear toh bani labari manah". murmushi kawai Ummi tayi dan ta gano inda ta nufa kawai shuru tayi mata ,a cikin zuciyan Ummi kuwa cewa tayi "hmmmm yaro man kaza". haka sukai ta hiran su har kowa ya kammala kowa ya Shiga part nashi domin kwanciya sallama sukayi kowa ya wuce part nashi...

Mu koma bangaren su UMAR ,shima haka Umar yake kaman yarda suke ta tsokanar shi  dan lokaci da sukayi waya sai dariya kawai suke mishi suna cikin tsokananshi ne wayarshi ta Fara ringing shuru sukayi suka maida kallonsu kan wayar UMAR din duba wayar yayi yaga Ammi a rubuce da sauri yayi picking call din  ya Fara da sallama gaisawa suka shiga yi yace "Ammi ina Baba".  "ya fita masallaci". kara gaisawa sosai sukayi yace "Ammi yau ne muka gama school baki daya Amma baza mu dawo ba sai mun karba results namu sai mu dawo". murna tayi sosai tace "Allah ya bada sa'a allah yatemaka".  GODIYA yayi yace "a gaida su Baba". "toh". kawai tace , sannan tace "ina su Abdul da Usman".? kallonsu yayi yace "gasunan" "Basu mu gaisa".  ,mika musu kawai yayi suka Fara gaisawa gaba Dayansu sunji dadin gaisawan da sukayi da gida haka sukayi sallama suka kashe wayan..

shirin kwanciya suka Shiga yi dan kuwa yau ba wanda bai gaji ba ,sun kwanta kenan sai UMAR yaji wayarsa tayi kara alamun text message ne ya shigo ,
Bude wayar yayi don ganin wani text ne,  Text din Aisha yagani shigayayi ya fara  karantawa  kaman haka ( '''"barka da daren nan mai ciki da tarin daraja a gareni yau rana ta musamman ce wanda bazan manta ba yau ka mai dani kaman wata saurauniya na gode Umar kuma na maka Alkawari xan baka kulawa wanda ba adadi na kasa bacci saboda farin cikin da nake ciki nagode Allah ya barmu tare daga masoyiyarka mai kaunarka har kullum na barka lapiya mijina".''' ) ajiyar xuciya yayi dan kadan yace a fili "Nikam na shiga uku mai xance mata toh".? shuru yayi yana tunanin mai zaice mata kawai reply ya mata kaman haka ( '''"ba komai".''') ya kwanta   haka ta kalla tayi murmushi kadan ta kara mishi reply kaman hakan( '''"nagode sai da safe".''' )
Kwanciya tayi itama.

Haka soyayyar Aisha da UMAR yayi nisa yau kimanin wata biyar kenan suna soyayya sun shaku da juna kaman basu ba, Umar ya koma sabon rayuwa sun Saba har gidan su Aisha ansan Umar kuma sun amince dashi.

Sallama taji anyi kuma taji an dafata a lokaci daya daga kanta  tayi dan ganin wayene Lah kawai tace wata babbar  kwartace da tayi tafiya sai gashi yau ta ganta kaman a mafarki rungume junansu sukayi cikin murna suka Fara gaisawa haka suka sha Hira sosai ..Aisha ne tace "nayi missing naki sosai wallahi da bakya nan abubuwa sun faru dani kuma daman ke kade ne kawata kuma gashi bakya nan". kallonta tayi tace "toh aii gani yanzu na dawo sai ki fadamin".
Aisha ne ta Shiga bawa kawarta labarin komai da ya faru tsakanin ta da Umar sosai kawarta mai suna Maryam ta jijjiga tace "chab kin tsallake rijiya da Baya".. eh kawai Aisha tace Maryam ne tace "toh yaushe xan gan wand yasamin ke cikin wannan soyayyar kawata wani mai sa'ane haka".? Dariya Aisha tayi tace "Zaki ganshi duk da ma ina kishin wata mace ta ganshi Amma ba komai ke babbar Aminiya tace gobe xan nuna miki shi". sosai Maryam taji dadi da irin yarda da Aisha tayi mata haka sukayi sallama Maryam ta wuce gidansu...

Toh mu hadu a page na gaba don jin mai zai faru....

Comments
Share
Vote

*Wanna Novel din na kudi ne hajiya biya 200dinki kidai Kisha labari don free page ya kusa karewa*

*Ga account number 2378505923 Rahama babagana Bukar zenith Bank*

*Ko Kuma katin waya MTN ta wanna layin 08033297383 sanna kamin kitura kudinki ki tabbatar kinma marubuciyan magana ga LAYIN MARUBUCIYAN NAN 08033297383*

*Domin yin magana da marubuciyan nan Zaki iya samunta ta wanna number 08033297383 don allah in kinsan ba siyan LITAFIN AL'AJABIN SO zakiyi ba pls kada kimin magana*

✍🏻 Rahamakoise😘

AL'AJABIN SOWhere stories live. Discover now