free pg 29&30

63 0 0
                                    

🧞‍♀️🧞‍♀🌊 *MAMIYOTA CE* 🌊🧞‍♀️🧞‍♀️

MALLAKIN.

*ZAHRA ABDUL*
( MOMYN AHLAN)

SAHIBAR KAINUWA👸🏻

_littafin *MAMIYOTA CE* na kuɗi ne #200, make ur payment to this acct 6035867348 fatima abdullahi galadima keystone bank or send mtn card to this numb 08165550116, pls n pls banda vtu, ko ki dauki hoton kati ko ki kwashe lambar ki turo, masu turo da evidence of payment ɗinsu duk ku turo ta lambar, ina maraba daku masoya_😉

_ga yan niger masu buƙata ku tuntubeni dan sanar daku yadda zaku biya kuɗin karatun ku._

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association

*____________________________________*
===========
Follow me on my wattpad @Fateemah0.
==============
*MARUBUCIYAR.*
1-HALITTA DAGA ALLAH NE.
2-GUDU A JEJI.
3-SHUHADA.
4-NIDA ƘANNEN MIJINA.
5-WA'YA KASHE ZAHRA'U? #200.
6-COLONEL UBAIDULLAH.
7-ITA CE ZUCIYATA #200.
8-SAMIMA (MACIJIYA CE).
9-DA NA SANI NA.
10-GAWURTACCEN SOJA #300.
11-BADAWIYYAH.
12-AZIMA DA AZIZA (MACIZAI NE) #300.
13- AHLAN #200.
14-DSP ALIYU HAIDAR (incomplete).
15-SARKIN RUWA #200.

∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆

*ALHAMDULILLAH! ALLAH YA NUFA NA SAKE DAWO MUKU DA SABON NOVEL DINA MAI SUNA _MAMIYOTA CE_ INA ROƘON ALLAH YADDA YA BANI IKON FARAWA LAFIYA ALLAH YASA NA GAMA LAFIYA, YA RABBI KA HANENI RUBUTA ABINDA ZAI WARGAZA TARBIYYAR BAYINKA SALIHAI, YA ALLAH KAYI RIƘO DA HANNUNA TA YADDA IDAN KA TAYAR DANI RANAR ALƘIYAMA AKAN ABINDA NA RUBUTA, ALLAH KA KIYASHEMU AIKATA AIKIN ALFASHA, ALLAH KA SHIRYAR DAMU AKAN HANYA TAFARKIN TSIRA, ALLAH KA KARA MANA SON ANNABI MUHAMMADU SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM, DA ALAYEN GIDANSA DA SAHABBANSA DA SHEHUNNAI DA MAGOYA BAYA HAR IZUWA RANAR SAKAMAKO*🙏🏻

_TSOKACI._
*Labarin mamiyota ce ƙirƙirerren labari ne, ban yisa dan cin mutuncin wani ko wata ba, sannan ban yarda a juya min labari ba, don Allah a kiyaye shiga haƙƙi.*

_GARGAƊI_❌
*BAN YARDA A ƊORA MIN LITTAFI A YOUTUBE BA TARE DA IZININA BA, DAN HAKA A KIYAYE.*

💥💥💥💥💥💥💥

*ASSALAMU ALAIKUM, MASOYA GA WATA SABUWAR DAMA TA SAMU, GA MASU SON A TALLATA MUSU HAJAR SANA'ARSU A JIKIN PAGE ZAKU BIYA 1k KACAL*👌🏻

*SANNAN GAME DA MATA MASU SHA'AWAR KOYAN SANA'A BIMA'ANA DAI SKINCARE TRAINING, GAF DA SALLAH NAYI FREE DINSA YANZU SAURAN PAID DINSA INDA ZAKU KOYI ABUBUWA DAYAWA A CIKIN KUƊI ƘALILAN, DA #1500 DINKI ZAKI KOYA YADDA ZAKI HAƊA SABULAN KI DASU OILS SU CREAMS, SU MOLATO AND MORE, YAR UWA KI SANI YANZU ZAMAN BANZA BA NAKI BANE, A YANZU KUMA KASUWAN MOLATO NA CI SOSAI, DAN HAKA KI KOYI NAKI DAN KI HUTA DA SIYA, KI HAƊAWA KANKI SANNAN KI SIYAR KI SAMU KUƊINKI KI FI KARFIN WASU ABUBUWAN, RAYUWAR YANZU DUK WANDA YACE ZAI ZAUNA ZAI GA ZAMA, BANI-BANI BABU DADI, IDAN AN BAKI YAU BA LALLAI A BAKI GOBE BA KOMA DAI A GORANTA MIKI, NEMAN NA KAI YA FI ROƘO👐🏻🙌🏻, GA WATA GARABASAN, GA MUTANE GOMA DA SUKA FARA PAYMENT SUNA DA DISCOUNT ZASU BIYA 1K NE KACAL, MUTANE GOMAN NAN NA CIKA ZAKI BIYA NML PRICE NE WATO 1500, KE DAI KI NEMI NI A TA LAMBATA 08165550116 M AHLAN SKINCARE, SAI NA JIKU MASU YI DA GASKE*🙌🏻

🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧🫧

FREE-🅿️AGE-2️⃣9️⃣↪3️⃣0️⃣

Ganye suka nema a dajin suka fara rufe jikinsu da shi bisa umarnin Amadaris sannan suka hau tafiya a cikin dajin, su ko kaɗan ba wanda kafar shi ya ƙaumale kamar yadda na Amara yayi, tsaff suke tafiya irin na bil'adam wanda ba zaka taba fahimtar cewa su ɗin ba mutane bane, sunyi tafiya mai tsayi gaske suka iske wasu ƙananun bukka na fulani wanda da alama irin na yan ciranin ne na masu yada zango a daji, su da shanayensu.

🧜MAMIYOTA CE🧜Where stories live. Discover now