🤦♂️🤦♂️🤦♂️🤦♂️🤦♂️🤦♂️
*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂Mom Islam
P 21-22
Sai da ya gama mammatseta sanan ya jata gefe yace "nayi miki abin da kikeso "jikinta babu ƙwari ta kallisa idonta kamar na mayunwacin zaki ta kuma kwantowa kan cinyarsa tace "haba Abdull sai kace ba matarka ba?"Abdull ya ɓata rai yace "dama ni nace ina sonki ne bake kika zartar da hukunci ba ?"wanan maganar tayi mata ciwo sabda tana sonsa yasata cewa "to bani haƙƙina "ba tare daya bata amsa ba ya kuma matsowa kusa da ita ya riƙe mata hannu ya ɗora kan bananarsa idonsa a lumshe yace "hakan yayi miki koh ?"cikin jin daɗi da abin da yake yi mata yasata daɗa matsoshi tana cewa "washhh washhh ahhh "sai da Abdull ya bari ta gama shigewa sanan ya miƙe ya gyara kwalar rigarsa yace "ana jirana pls bye "ido jawur ta kallesa tace "haba my man sai da ka gama birkitani "Abdull ya fice ba tare daya kulata ba .
Ha hankali ta lallaɓa ta wuce ɗakinta dan tasan ya riga daya fice ,ta fashe da kuka sbda ji take idan bata sami wanda zai biya mata buƙata ba ta shiga uku "jikinta na karkarwa ta janyo wayarta dake kan bed ta lalubi number ƙawarta Mimi ta danna kira , cikin sa'a number ta shiga Mimi ta ɗauka tace "shegiyar aure ya ɓoye min ke ga big boy nata yimin mita wai nayi masa kaɗan "dariyar ƙarfin hali Fatima tace "ni dallah ƙyaleni kina gani ya gama dani ya fice "Mimi tace "dama haka auran yake a gama wususukaka babu biyan albashi mtsw,
Innalilahi wa inna ilaihirraji'un ,sisters kunji fa ?"banda izgili mai zaisa bayin Allah faɗar haka?
Aure ibada ne !Aure ni'ima ne haka aure bauta ce ta ubangiji.
Fatima tace "nidai yanzu duk ba wanan ba ,kina ganin Big boy ɗinki zai iya zuwa yanzu ?"farr Mima tayi da ido ta kashewa Big boy ɗinta dake gefe ido , yai murmushi Mimi tace "yanzu dai a taƙaice kina son yazo ne ?"eh "Fatima tace "tana matse ƙafafu ,Mimi tace "kinsan fa shi baya aikin bati muyi ciniki sai in sanar masa sbda inyaga ruwan kuɗi da gudu zai bazamo "cikin ƙosawa Fatima tace "ko nawa yace "zan bashi indai zai kashemin ƙishirruwana "(innalilahi wa inna'ilaihir raji'un), Mima tace "barin kirashi a waya "Fatima tace "toh".
Mimi ta kalli Big boy dake zaune a gefenta hannunsa cikin nata tace "my man nawa zata biyaka Fatima ce fa "Big boy yayi murmishi kana yace "ni ko nawa ne ta bada ai duk abinda ya shafeki babu ciniki a cikinsa "Mimi tace "50k yayi ?Big boy yace "is okay bara in shirya koh "Big boy ya miƙe tare da sanya hannu cikin aljihunsa ya ciro wata ƙwaya ya ballah uku yasha ya rungume Mimi yace "ta turomin kuɗin ta acct ɗinki ,yimin explain ɗin gidan ko kibani adreshi "bayani Mima tayi masa ,sbda ala-ala take ya fita ta kira Fatima a waya , yana fita ta danna number Fatima ,tana ɗauka tace "shegiyar yafa zafgo kuɗi infaɗa miki "cikin rashin damuwa Fatima tace "har nawa ?Mimi tace "dubu ɗari da hamsin kodai zaki fasa ne ?"cikin sauri Fatima tace "a'a ya taho yanzu zanyi masa transfer ya turomin account , cikin hanzari Mimi tace "a nawa zaki turo sbda nasa ya sami problem ,okay Fatima tace "ta zauna tana jiran Big boy ,bayan taji shigowar accat ɗin ta turawa Mimi kuɗin data buƙata ,Mimi najin alert ta waro ido ta daka tsalle tace "bansha wuya ba na sami abin duniya....!