🤦♂️🤦♂️🤦♂️🤦♂️🤦♂️
*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂Zainab Habib /Mom Islam
P 25-26
Bayan Saudat ta tari mashin kai tsaye gidansu Zainab ta zarce ,kasancewar tasan gidan yasa ta yiwa mai mashin ɗin alamar ya tsaya ,ta sauka tare da basa kuɗinsa taje ta fara ƙwan ƙwsa get.
Zainab dake can bedroom ɗinta taji wayarta na ring ta duba taga number Saudat ce sbda tasan za'ayi hakan tace "my sweety nayi baƙuwa kuma ɗazu naji hajiya ta kira tace "jikin granny yayi tsanani "kuma duk ƙaryane kawai Zainab tanason yana fita ta kirawo su Zaitun dake maƙotansu su naɗa mata duka ,Kamal ya miƙe a zabure jiki na rawa ya ɗauki key ɗin motarsa ya fice , yana buɗe get sukayi ido biyu da Saudat tana duba agogon hannunta , da ganinsa ta taɓe fuska tace "nazo tun ɗazu ina nocking ba'a buɗemin ba "cikin farinciki Kamal yace "ashe dai zakizo wlh na ɗauka bazakizo ba "yana tsaka da magana yaji kiran Zainab ya ɗaga ,tace "masa ankai granny asibiti wlh kayi sauri "sbda tana leƙensu ta window , cikin Sauri yace "ki jirani zanje gidanmu in dawo kinji kyakkyawa "to tace "tare da kashe masa ido ,duk wanan abun da akeyi a idon Zainab ,suna waya dasu Zaitun , shigowa Saudat tayi da sallama ta tako palon tare da ƙarewa kafet ɗin dake malale a tsakiyar ɗakin kallo ta kalli kujeru da sauran kayan ta jin jina kai a zuciyarta tace "idan na auresa nawa sai yafi wanan , sallama ta kwaɗa ,Zainab ta fito da sauri tana cewa "ah ƙawata kece a gidan namu ?na shiga wanka ne yasa kika jini shiru "okay Saudat tace "cikin rawar kai tare da cewa "ƙawata kice kin shigo aljannar duniya "Zainab tayi dariya ta kuma taɓe baki tace "to ai ko a gidan mu ma ɗakina yafi na gidanan kyau "hakane kam "Saudat tace "tare da ɗora kanta a TV maltina da cincin Zainab ta kawo mata ta ajiye a gabanta , har takai baki zataci taji an buge bakin ana cewa "kusa kwaɗo a get "da sauri ta miƙe taga Zaitun da wasu ƴan mata wanda bata sansu ba ta fara jin duka ko ta ko ina "haɗasu ta farayi da Allah kana ta kalli Zainab tace "dama kun shirya cimin mutunci ne ?"Zainab tace "babu wani idan da abin da kikayi ne akace za'ayi miki wlh sai kinfi kowa jin jikin kucigaba idan tayi laushi ku gaya mata laifinta , sai da sukayi mata lilis duk ƙoƙarin da take na ƙwatar kanta amma sunfita ,hausawa sukace sarkin yawa yafi sarkin ƙarfi ,zama sukayi kan kujera Saudat na tsugune tana kuka ,Zaitun tace "wlh kin bani mamaki ace ke da hankalinki da tunaninki kiso mijin ƙawarki ko aure ma ba'a ɗaura ba lokacin wlh turr da wayonki ,idan bazata rabu dashi ba ku ƙara mata "cikin kuka Saudat tace "wlh na rabu dashi har abada wlh bazan ƙara kulashi ba nayi nadama "ganin eh da gaske ne yasa suka ƙyaleta ta miƙe da tsamin jiki tana ɗingijishi suka turata waje suka rufo get ɗin , Saudat na fita taji karo da motar Kamal yana shirin horn ,ganinta da yayi tana tafiya tana sunkuyawa ya sashi leƙowa yace "yadai mai ya faru "cikin kuka Saudat ta galla masa harara tare da cewa "ka rufamin asiri karki ƙara bibiyata bana sonka idan na aureka wataran wuta zasu saka mana"tana gama faɗa ta wuce tana kuka , bai gane wasu abubuwan da take faɗi ba ya biyota da mota domin ya taimaka mata ya kumaji dalilin abin dake damunta furr taƙi tama ƙara da gudu..GIDAN ZAIYYAN
Tunda Ramu taga yayi dariya ta miƙe zata bar gurin ya kamota ,nocking sukaji Zaiyyan ya saketa tare da miƙewa yace "jeki buɗe ƙofar barinje in sako doguwar riga "da gudu Ramu taje ta buɗe ƙofar tare da leƙawa taga waye , Hajiya Nafisa ta gani hannunta riƙe da ƴar jaka mai kyau taje da gudu ta rungumeta tana cewa "oyoyo Hajiya "suka shigo ciki , zama Hajiyar tayi Ramu ta buɗe fridge ta ɗibo mata kayan sanyi zataje kitchen Hajiya Nafisa ta tsayar da ita tace "ke nifa a ƙoshe nake zomu gaisa sauri nake "zama Ramu tayi suka gaisa Hajiya Nafisa tace "ana dai kula da mijin ko ?kan Ramu a ƙasa tace "eh hajiya " hajiyan tace "ina fatan kina amfani da turarukanki ?waro ido Ramu tayi dan har ga Allah ta mance ,Hajiyan tace "karki fasa amfani dasu ,kuma karki dinga yiwa mijinki rowar kanki ma'ana duk lokacin da yace "kizo kuyi rayuwar aure ki amince masa ladan da zaki samu gurin ubangiji akwai yawa "to Ramu tace "a zuciyarta tace "ai kullum rayuwar aure muke ɗan iska yayita taɓamin nono "a fili tace "wai saina biyashi kazarshi "sai kuma tasa kuka .
Lokacin da Zaiyyan ya fito yaji Hajiya Nafisa na yiwa Ramu faɗa ya jinjina kai ya jingina da bango inda bazasu gansa ba ,yanason yaji akan me suke taunawa , Hajiya ce ta dubi Ramu tace "kinsan menene biyan kaza ?kinsan menene haƙƙin miji ?girgiza kai Ramu tayi dan bata san ko ɗaya ba "Hajiya tace "haƙƙi da biyan kaza duk ɗaya suke , abin da nakeso ki gane shine , a duk lokacin da mijinki yace "ki basa haƙƙinsa karki kuskura ki hanashi kice ai ni takace kayi suk inda kakeso "badai ma babu abin daya taɓa shiga tsakaninku ba ?"hajiya ta tambayi Ramu ,Ramu dake zaro ido tace "hajiya munayin iskanci kullum kuma ance babu...hajiyar ta toshe mata baki kana tace "sai na ware rana ta musamman na dawo yanzu kam aiki zani ki kula da mijinki ni na tafi , jikin Ramu a sanyaye bata tashi ba har Hajiya tabar gurin ta fice , shiko Zaiyyan dariya ce ta addabesa ya shige bedroom ɗinsa ya faɗa gado yana cewa " (wai iskanci na shiga uku ) NIDA YARINYA amma yau zataga iskanci zalla nama fasa fita ko ina ,yaje ya cire jallabiyar ya fito babu riga a jikinsa ya zauna kan 1sitter ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya ,bayan Ramu ta rufe door ɗin ta dawo zata wuce bedroom ɗinta kawai taga likita a zaune ,zaro ido tayi da farko ,ganin gashi fal ƙirjinsa yasa ta kurma ihu tana cewa "wayo yau ga likita yakoma MATA MAZA na shiga uku ta ruga da gudu , Zaiyyan mai zaiyi banda dariya ya miƙe a hankali ya ɗaukota cak ya dawo da ita kan cinyarsa yace "ke haka maza suke "badan ta yarda ba tayi luff a jikinsa ya fara shafa bayanta yana tafiya da hannunsa a hankali a jikinta ,gyara mata zama yayi ya sanya harshensa cikin bakinta yana yawo dasu a hankali yana wasa dashi cikin bakinta , jin batayi masa tsiwar ba yasa shi sanya hannunsa dai-dai saitin mararta ya shafo yace "anan zaki ajiye mana baby ,rufe ido tayi kana tace "ai sai anci abinci an ƙoshi sanan ake samun yara "inji wa?"Zaiyyan yace "yana mata dariya , kina son baby ?"eh Ramu tace "ba tare data kawo komai a kanta ba ,ya zura hannunsa ƙasan mararta yace "tashi muje anan zamu samo baby idan Allah ya bamu "tsalle Ramu tayi kana tace "kacemin iskanci zamuyi wlh bazanyi ba "ta ruga da gudu tana waigensa ,shima binta yayi da gudu yana mayar da nunfashi suka dinga,zagaye gidan suna dariya..