♂️🤦♂️🤦♂️🤦♂️🤦♂️
*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂Zainab Habib /Mom Islam
P 27-28
Suna ta guje-guje har akayi la'asar kowa yaje sallah , bayan Zaiyyan ya dawo ya sami Ramu zaune a palo tana kallo ya zauna daf da ita kana yace "oh mutum da matarsa amma taƙi basa haƙƙinsa "dariya Ramu tayi kana tace "ai nabaka tun ɗazu akwai ragowar shinkafar "Zaiyyan yaga dai har yanzu ba ganewa zatayi ba ,ya kai bakinsa dai-dai saitin kunnenta ya raɗa mata ,yau ki shirya dan walahi ki cikani "cikin zumuɗi Ramu tace "gidansu Lami zamu "Zaiyyan yace "no "zaki fahimta anjima .
Zuwa yamma bayan anyi mgrib da isha'i Zaiyyan yayi musu take away na abinci mai kyau ,bayan sunci yazo ƙarshe Ramu ta ɗauke naman tana zaro ido "shi dariyama ta basa yace "dare fa yayi zomuje mu kwanta "cikib turɓune fuska Ramu tace "ai a ɗakinka kake kwana "bai ce mata komai ba ya ɗagata cak ya wuce da ita ɗakinsa ya direta a bed ya shiga toilet ya watsa ruwa ya fito daga shi sai towel , ihu tasa ganin kwantaccen gashin ƙirjinsa tare da cewa "ni wlhi bana son gani sai kace dodo "ganin taƙi daina ihun ne ya sanyashi daka mata tsawa sai da ta zabura yace "shittt"ba shiri tayi shiru sai ido , cikin bada umarni yace "jekiyi wanka "ba musu ta miƙe dan a halin yanzu tsoronsa take ainun, har zata shiga toilet Zaiyyan yace "haka zakishiga da kaya ?"a tsorace tace "a'a ta dawo har zata cire riga sai kuma ta fasa ta juya zata wuce ɗakinta ,Zaiyyan ya tako gabanta ya riƙo hannunta tare da zuge zip ɗin rigarta ya cire rigar ,bra ɗinta ya bayyana ta tare da tafin hannunta ,ɓalle bra ɗin Zaiyyan yayi kyawawan breast ɗinta suka baiyyana ta tare tana runtse idonta ,dan har ga Allah kunyarsa kuma yanzu takeji ga tsoronsa daya ɗarsu mata a zuciya , mai kike ɓoyewa ?"Zaiyyan ya tambayi Ramu yana dariya ,ba tare data basa amsa ba ta wuce toilet ,ta daɗe bata fara wanka ba tana ta tunanin inda zata fito gabansa da towel tsingil -tsingil take ,ta daɗe a hakan daga ƙarshe ta fito da gudu ta wuce ɗakinta ,shiko Zayyan mai zaiyi banda dariya harda tafawa .
Tana shiga ta kunce towel ɗin jikinta ta shafa lotion mai ƙamshi ta kawo turaren Hajiya Nafisa ta mulka ta shafa wanda ake shafawa a fuska tasha zuma ,ta zauna gefen gado tana tunanin kayan dazatasa ,ji tayi ana shirin buɗe ƙofa a ɗari ta shige toilet tare da yunƙurin danna key amma ta kasa....!.