Episode 19

72 3 1
                                    

    "What does he think of himself? Fine!! Who cares what you think........... Har wani wai 'leave my room'  A wani ɗakin naka me kama da museum?"
Ta fito tana ƙananun maganganu daidai lokacin Mu'azzam ya fito daga wata ƙofar, tana hango shi ta zaro ido "wannan shine mutumin nan na ɗazu, Ahhh i can't run into him, kallon shi kaɗai ma sends shivers down my spine. Yanzu yaya zan yi?".........

Rayhaan's POV:
      How can someone be cute, beautiful, innocent, naive and funny? With every passing second, my attraction towards her increases, i feel drawn to her like an iron to magnet. There's a different rythm to my heartbeat whenever she's nearby, i don't know if that's love and if it is......... I do not want it to end.
   If this is what it feels like to be touched by love, then i can't wait to embrace it.
Tana ko ina, mafarki na, tunani na, she's hijacked my heart sannan ta buɗe wata ƙofa ta musamman a cikin zuciya na, ban sani ba ko tana jin yanda nake ji, ban sani ba ko zata karɓe ni da soyayya ta, abu ɗaya kawai na sani cewa wannan zuciyar tawa ta riga ta zauce a ƙaunar Benazir a total stranger.
  Ta yiwu haɗuwar mu was just a coincidence but why do I feel like it's meant to be? Like she's made just for me? Wannan zuciyar da bata san so ba kwatsam ta tsinci so kuma tana ƙoƙarin zautar da ni.
  Kin kawar da duhu mai tsanani daga zuciyar ta kin dasa haske, thank you for becoming my NOOR_AL_HAYAAT Even though you didn't know".
Rayhaan's POV ends.
___________
     Girgiza kai yayi yana murmushi, ya sa tafukan hannayen shi biyu ya rufe fuskar shi yana dariya kafin yace
"Control yourself Rayhaan, at this rate your heart will explode."
Ya zare rigar jikinsa kenan Benazir ta hankaɗo ƙofar ta shigo babu shiri ya ja pillow ya rungume
"Miye hakan? Are you that impatient? Na faɗa miki zan chanja ka......."
"Oooo dakata, wa ya damu da ganinka babu riga? It's not like you are nude Mr Man, kuma ma ina da dalilin da ya sa na shigo so ka riƙe surutun ka."
Dariya ce ta  kufce masa ya ce "tsiwa ko?." Ya ajiye pillow ɗin yana kallonta
Murguɗa baki tayi sannan ta juya a hankali tana leƙa ƙofar, har wani cije baki take domin kada ƙofar tayi ƙara. Tana kallo har Mu'azzam ya ɓace sannan ta dawo da gudu ta wafce rigar da tun tuni tana hannunsa tace
"I'll wash and iron it duk da ma bani na ɓata ba nide nasan squeezing kawai nayi".
Rayhaan ya yi murmushi yana kallon ƙofar da ta bari a buɗe kafin yace "Sekace ni nace sai ta wanke? Well, ko ba komai it'll keep her busy, i just hope she never bump into Mu'azzam."
Ya juya ya cigaba da gyara ɗakin nasa.........

      Tana fita bata tsaya ko ina ba sai ɗakin ta, bathroom ta shiga ta wanke rigar
"Yanzu saboda wannan rigar sai na fita? Ahhhh this is really annoying! "
Ta ƙarshe maganar tana bubbuga ƙafa a ƙasa ta turo baki ta fita riƙe da ƙaramin bucket, ƙarfe takwas ne amma atmosphere na gidan shiru yake,  hasali ma babu kowa a palour
"This is unusual..... Where could Mom be?."
Ganin babu mai bata amsa hakan yasa ta maƙe kafaɗa ta fice tana ƴar waƙarta.
    Tun fitowar Benazir yake zaune saman motar sa yana  kallonta "and who is that?" Ya tambayi kanshi sannan ya sauƙo ƙasa yana taku ɗai_ɗai har ya ƙarasa daf da ita.
"Who are you?"
Ya tambaya. Babu shiri Benazir ta sake empty bucket ɗin hannun ta ya faɗi ƙasa saboda bata yi tsammanin mutum ba hakan ya sa ta firgita.
"Wh....... What ddo you mean?"
Haɗe gira Mu'azzam yayi kafin ya rage tsayinsa ta hanyar sunkuya wa daf da fuskar ta yace "what part of "who are you" did you not understand?"
Motsa baki tayi zata yi magana kuma sai ta fasa gudun kada ta masa tsiwa ya jibge ta.
Da sauri ta sunkuya ta ɗauki bucket ɗin ta juya zata tafi sai taji an chafke mata hannu......

BENAZIR'S POV;
     Damƙa ce wanda ban taɓa jin irinta ba, saida jini ya daina gudu a hannu na, duk iya ƙoƙari nayi domin in kuɓutar da kaina daga riƙon da yayi min na kasa, he pulled me closer to him enough for me to feel his harsh breath on my face. Babu shiri na ƙanƙame idanuwa.
"Shout Benazir!"
Wata zuciyar ta fada min, but of course if i shout everyone will freakout. Zuwa yanzu kam hawaye ne ke zarya a idanuwa na sharkaf, i couldn't feel my fingers anymore.
"Ka kyale ni ko in yi maka ihu a nan."
Na yi warning ɗin shi, ga mamaki na sai yayi smirking yace "go ahead and shout........ Nace yi ihun mana!!"
Ya daka min tsawa har saida na razana. Well, bai sanni bane, yayi zaton i would be quiet and let him  bully me. To his surprise na takarkare na ƙwalla ihu, gashi dare ne ga ko ina yayi shiru.
Zaro ido yayi da mamaki yace "Have you lost it?."
"Let me go or I'll shout again."
Na faɗa ba tare da ɗauke idanuwa na daga kansa ba, hakan ya yi mugun ɓata mishi rai don haka ya sake ƙarfafa riƙon da yayi min babu shiri na sake kurma ihu......

     Yana durƙushe yana zuba glasses ɗin da ya kwashe a leda domin zubarwa yajiyo ihun ta.
"Benazir?"
Ya jefar da ledar ya fita a guje daga ɗakin sa, gani yake kamar ba gudu yake yi ba "i hope she's okay, Allah ya sa ba mutanen babanta bane suka shigo ɗauketa." Babu irin tunanin da bai zo masa ba kafin ya isa gareta.
"Let goooooo of her hand!!!"
A tsawace Rayhaan yayi magana sannan ya sa hannu ya hanƙade Mu'azzam har saida ya kusa faɗuwa ƙasa, jin an sake ta hakan yasa Benazir ta yi saurin dawowa bayan Rayhaan ta riƙe hannunsa a tsorace.
Mu'azzam ya juyo a fusace ya cukume rigar Rayhaan sai huci yake kamar wani wrestler ido cikin ido suke kallon juna.
"How dare you put your filthy hands on me?."
Mu'azzam ya furta idanuwansa sun kaɗa. Har Rayhaan zai yi magana Mahmoud ya fito.
"What on earth is going on here?!!."
Jin muryan sa hakan yasa Mu'azzam yayi saurin ɗauke hannunsa daga riƙon da yayi wa Rayhaan duk suka maida dubansu gareshi yayinda har lokacin idanuwan sa basu bar neman amsa ba game da scene ɗin da ya gani a wajen.
"Dad....."
Rayhaan ya buɗe baki zai yi magana Mahmoud ya ɗaga masa hannu alamar ya dakata.
"Let's talk inside"
Yana kai nan ya juya a fusace ya shige ciki, Haleema ta kafe Mu'azzam da ido hakan yasa shi ya wuce shima ya shiga sannan ta ƙarasa ta kama Benazir suka koma ciki a tare.

"I believe you owe me an explanation for what happened out there."
"Dad, Mu'azzam shine da laifi, i caught him red handed bullying Benazir, dubi yanda ta razana."
Abunka da drama queen nan da nan Benazir ta sake narkewa jikin Haleema making sure Dad ya ga yanda hannun ta yayi jajir sanadiyyar riƙon da Mu'azzam ya yi mata.
Rayhaan ya cigaba da cewa
"He should be ashamed of himself, da ban zo ba wa ya san abinda zai aikata? He's so disgusting!!"
Huci Mu'azzam yake yi amma bashi da bakin yin musu tunda everybody looks convinced akan abinda ya yi.

"Mu'azzam apologize to Benazir....."

Mahmoud ya umarce shi kai tsaye

"What?"

Ya tambaya mamaki fal fuskar shi.

"Ka bata hakuri nace!"

Wannan karon a tsawace Mahmoud ya maimaita amma ko girgiza Mu'azzam bai yi ba, chan ƙasan maƙoshin sa yace
"Sss......Sorry".

"It's okay"

Benazir ta bashi amsa  ƙasa ƙasa, Haleema ta miƙe tsaye tace "tashi kije ciki, I'll bring your dinner to the room, bai kamata ki kwanta on empty stomach ba." Benazir ta miƙe da murmushi ta nufi hanyar ɗakin ta............
  

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jun 04, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

NUR_AL_HAYATWhere stories live. Discover now