BABI NA TALATIN DA UKU

324 35 4
                                    

*_RABON AYI_*

*©Fareeda Abdallah*

*33*

*Ƴan'uwa da gaskiyar Mal Bahaushe da ya ce komai yayi farko tabbas zaiyi ƙarshe. A labarin RABON AYI mun taho gangara. Ku adana lambobina guda biyu domin siyan DATA na ko wane irin layin waya. Da sauran kayayyakin da muke saidawa don taimaka ma Al'ummar Annabi Muhammad SAW. 09077591726, 07039080978*

Ƴar'uwa kina fama da matsalar rashin haihuwa ko dogon jinkiri? ko kuma matsalar daga mijinki yake? Muna bayar da magani da yaddar Allah. 2k matsalar mace, 2k matsalar miji.
Sanyi ne matsalarki? Irin infection ɗinnan mai sa zubar ruwa, bushewa, ƙaiƙayi, ƙuraje? Muna da kalolin maganin sanyi masu kyau in sha Allah, waɗanda ni da kaina na gwada na tabbatar da ingancinsu, 2k za mu baki kala uku, kala ɗaiɗai kuma 1k.

Matsalarki rashin sha'awa ce? Za mu haɗa miki magunguna kala daban-daban, in Allah ya yarda cikin ƙanƙanin lokaci za kiyi mamakin yadda za ki ji a jikinki. 3k ake harhaɗa magunguna.

Mijinki ne baya harka yadda ya kamata a shimfiɗa? Sanyi da basir sun gama tatake shi? Shi ma akwai magani, 2k za'a haɗa miki magani.

Muna da yajin sanyi, tsohon sanyi da sabo duk zai magance miki in sha Allah, 500.
Muna da maganin gyaran nono ga mai ciki, mai shayarwa, mare ciki duk za su iya amfani da shi. Ko da matsalar ciwon nono ya shafi daji da yaddar Allah wannan magani namu zai magance cutar, 500 ɗauri ɗaya, amma fa girmanshi bai kai cokali ɗaya ba.

Akwai kuma ingantaccen haɗi na garin SABAYA wanda ni Fareeda Abdallah nake haɗawa da kaina. Maganina ba shi da wani cutarwa, nau'ikan abincine da muke ci nake harhaɗawa har kaloli goma sha biyu. Mai shayarwa za ta iya amfani da maganina, za ta ga yadda nonuwanta zai ƙara cika, kuma zai wanke mata ruwan nono hatta yaronta za taga yadda zaiyi ɓulɓul in Allah ya yarda. Ƴar'uwa da kike buƙatar cikowar nono da mazaunai ki gwada garin maganina, in Allah ya yarda cikin ƙanƙanin lokaci za kiga biyan buƙata. Bazanyi muku ƙaryan nonuwan da suka kwanta lakaf za su miƙe su tsaya ƙyam ba, amma fa za su ciccika gwanin ban sha'awa. Rashin tuwon nono shi ke sa nono ya kwanta kamar silipas, to maganina zai taimaka miki gurin ciko da tuwon nono. Ko basu miƙe ƙyam ba za su ciko, za kiyi kwalliyarki da su ko babu brezia a jikinki. Mazaunanki za su cicciko, duk wata komaɗa da take rame a jikinki za ta cika in Allah ya yarda. Kuma za kiga yadda shan maganin zai sa ki kasance cikin ni'ima ko da yaushe, hatta fatar jikinki za kiga yadda za ta dinga sheƙi, saboda kina dama kunun kayan abinci masu gina jiki. 2500 bokiti 1litter.
5407827015
Farida Abdullahi
FCMB.
A tura da kuɗin maganin da ake so ta acc ɗina sai a tuntuɓeni ta lambobin wayata da bayanin irin maganin da ake so. Muna aikawa ko wace jiha a faɗin nigeria amma wacce ta sai magani ita za ta biya kuɗin mota.

*Customers ɗina na data ina fatan ko babu rubutun RABON AYI za ku riƙe min amana😘😘😘 da naji ƙyalan ni kuma zan muku ƙililin kun dai gane ai😍😍🥰🥰😘😘😘*

Sa'adda ya nufi hanyar gadan-gadan a tare ita da shi ɗin suka riƙe numfashi cak suna jiran ganin abinda zai faru. Wani abun mamaki shi ne yana nan da ƙarfinsa, bai kwanta lakaf kamar lagwani ba. Ya tashi tsaye ƙyam a matsayin jarumin nan Mukhtar.

A tare ita da shi ɗin suka sauke wata iriyar nannauyan ajiyar zuciya. Bawan Allah Mukhtar sai hawaye. A fili da zuciya yake kabbara, haihala yana godiya ga Allah. Kwanaki bakwai ya kwashe yana tsayuwan dare kan Allah yasa a samu nasarar magance matsalar nan, ga shi kuwa Allah maji roƙon bawa ya amshi addu'arsa. Lallai duk wanda ya dogara ga Allah ya isar masa. A wannan dare albarka kam Fareeda ta sha shi kwando-kwando daga bakin Mukhtar. Da wani kewa, zakwaɗi, ɗoki, farin ciki, zafin nama yake aikata komai.

A ɓangarenta duk da ta ji daɗin samun warakar matsalar da ke tsakanin su biyun, ta ji daɗin ganin yadda ko ina na jikinsa ke rawa yana ƙara rirriƙeta. Ta ji daɗin jin yadda yake ta shi mata albarka. Ko kaɗan bata nuna mishi jin daɗinta a fuska ba. Aka ce haihuwa ɗaya horon mahaifa. Ta yafe mishi tabbas, kuma a cikin kwanakin tana ganin yadda yake ta ƙoƙarin canzawa daga wancan Mukhtar ɗin mai murɗaɗɗen hali zuwa wani mai sanyin hali. Ƙudurtawa tayi a ranta baza ta sakar mishi fuska lokaci ɗaya kamar wata sakarya ba, ya zama dole ta ja ajinta, ta kame mutunci da kimarta don ƙara sama ma kanta girma da kwarjini. Amma fa hakan ba yana nufin za ta dinga wulaƙantar da shi bane.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Feb 02, 2023 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

RABON AYIWhere stories live. Discover now