🦇🦇🦇 *JEMAGE.* 🦇🦇🦇
_MALLAKIN._
*ZAHRA ABDUL M AHLAN.**PAID.*
BOOK.
_3/2/2023_🪄*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________**🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation*domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/kainuwa-writers-association
*____________________________________*
_da sunan Allah mai rahma mai jin kai, tsira da aminci su kara tabbata ga shugaba ja gaba Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa sallam da iyalan gidansa da Sahabbansa da shehunnai da ma magoya baya bakidaya har izuwa ranar sakamako, Ya Allah ka bamu ikon gama wa lafiya yadda muka fara lafiya alfarman Ahalil baitin Nabiy Rasulillahi S,A,W_💚
_~AMINTATTU GUDA UKU DAGA AMINAN JUNA UKU~_
*AISHA A YABO FULANI*
*RASHIDAT USMAN OUM NASMAH*
*ZAHRA'U ABDUL M AHLAN*
_PAID BOOKS CIKIN FARASHI MAI SAUKI_
_GUDA ƊAYA #200 GUDA BIYU #300 GUDA UKUN #500, AMMA PAYMENT TA KATI YA SHA BAMBAN DA TA ACCT, GUDA DAYA #300 BIYU #500 UKUN #600, BIYA KUDIN KARATUN KU TA WANNAN ASUSUN BANKI 0006064512 Rashida Usman JAIZ BANK ko kuma katin waya ta daya daga cikin waɗannan lambobin_
08147537180
08162576936
08165550116
*Masu turo da evidence of payment wadanda suka yi transfer to acct ku turawa ɗaya daga cikin mu, don girman Allah banda vtu inde kika yiwa ɗayan mu vtu to kinyi sadaka Anty☺️ muna godiya gareku masoya*🪄_SADAUKARWAR LITTAFIN *JEMAGE* GA KAWALLIYA *RASHIDAT USMAN UWAR NASMAH* INA MIKI LUV DOMIN ALLAH, BABBAN KAUNA ZUWA GAREKI AMINIYA *AISHA FULANI* RABBI YA BARMU TARE_
_LITTAFIN *JEMAGE* KYAUTA CE GA SISINA KUMA TAWAN *KHADIJA SANI JOURNALIST* INA MIKI SAHIHIN KAUNA TAWAN❣️🥹 INA ROƘON ALLAH YA SHIGA LAMARIN KI,ALLAH YA IYA MIKI ALLAH YA DAFA MIKI ALLAH YA BIYA MIKI BUKATUNKI NA ALKAIRI FIDDUNYA WAL AKHIRAH, ANA UHIBBUKI YA UKHTY_❤🩹
*TSOKACI*
_LITTAFIN *JEMAGE* KIRKIRARRIYAR LABARI NE, DA FATAN ZA A DUBA DARASIN DAKE CIKI_*GARGAƊI*👂🏼
_BAN YARDA A JUYA MINI LABARI TA KO WANI SIGA BA, BAN YARDA A ƊORA MINI LITTAFI A YOUTUBE CHANNEL BA TARE DA IZININA BA, SO PLS A KIYAYE._
===========
Follow me on my wattpad @Fateemah0.
==============
*MARUBUCIYAR.*
1-HALITTA DAGA ALLAH NE.
2-GUDU A JEJI.
3-SHUHADA.
4-NIDA ƘANNEN MIJINA.
5-WA'YA KASHE ZAHRA'U? #200.
6-COLONEL UBAIDULLAH.
7-ITA CE ZUCIYATA #200.
8-SAMIMA (MACIJIYA CE).
9-DA NA SANI NA.
10-GAWURTACCEN SOJA #300.
11-BADAWIYYAH.
12-AZIMA DA AZIZA (MACIZAI NE) #300.
13- AHLAN #200.
14-DSP ALIYU HAIDAR.
15-SARKIN RUWA #200.
16-MAMIYOTA CE #200
🌳🌳🌳🌳🌳🌳🌳∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆
FREE PG-1️⃣9️⃣▶️2️⃣0️⃣
Sai yamma kusan la'asar Baba suka shigo kauyen lanbu. A lokacin da su Baba suka shigo lanbu garin ya ƙara dulumewa yay baƙiƙirim wanda mamaki yasa Baba dakatawa yana duba yanayin garin, ganin yadda garin ya canza yasa Inna dakatawa da surutan da bata daina ba wanda ta fara shi tun daga kauyen da suka baro har izuwa kauyen lanbu, Musa bugawar zuciyarsa ce ta ninku yana karewa kauyen nasu kallo.
"Meke faruwa ne haka?" Baba yay maganar yana shan mamaki ganin ko lokacin damuna ne idan hadiri ya haɗu gari ba ya irin wannan baƙin yay duhu, a hankali suka ci gaba da tafiya akan doki ba tare da sun sauko ba.Kamar jira ake yi Baba ya iso Lanbu nan wani guguwa mai karfi da rikita tunani da ya tashi ya fara watsi da abubuwa yana fizgan falange yana watsi da shi, tuni dokin da su Baba suke kai ya falla da gudun bala'i duk yadda Baba yaso riƙe linzamin dokin abin ya garara sai da yayi gudu dasu ya kawo su cikin tsakiyar kauye ya yi juyi ya watsar dasu kasa wanda ba karamin buguwa suka yi ba, ga shi basu ganin abubuwa da kyau sabida guguwa mai kura da ake yi, Baba gabansa nata faɗuwa shi abubuwan ma dake ransa dayawa ne.
YOU ARE READING
JEMAGE🦇
AcciónAmintattu guda uku daga aminan juna guda uku JEMAGE MAHAUKACI NE KO ALJANI? BURI UKU. sabbin litattafai masu cike da ruɗani da sarƙakiya karku sake a baku labari, ba free books bane paid ne amma cikin farashi mai sauki #500 dika ukun if payment ta k...