YADDA NA KE SO🌺
PAGE 24
By Dijensy
TALLAH! TALLA! TALLA ! ASSALAMUALAIKUM INA MASU NEMAN GYARA GADONSU DA KAYATACCEN ZANIN GADO ?? *SUFASHIKA VENTURES* SUN ZO MUKU DA 'KAYATACCEN ZANIN GADO CIKIN FARASHI MAI RAHUSA AKWAI SIMPLE BEDSHEET MAI PILLOW BIYU SUNA DA MAI GUDA SHIDA SANNAN SUN TANADAR MUKU DA MAI DUVET ,AKWAI SIMPLE PLANE DA MAI DUVET ,ZANINSU NA DA QUALITY ZAKU IYA TUNTU'BAR WANNAN NUMBER DOMIN 'KARIN BAYANI.08069583417 KO 08035584120.
WHATAPP LINK https://chat.whatsapp.com/GdnREwftoFYHmqAhYUt79V
IG:Sufashika_ventures24
Ko kyakkyawan parking bai ba ya fito daga motar yana shiga cikin gidan ,kai tsaye ya hau saman benen bai ganta ciki ba ya nufi kitchen don ya jiyo motsinta ,tana soya miya ta ga shigowarsa kamar an jefosa fuskarsa ba annuri kafin ta bude baki tayi magana ya ajje tablet din kan drawer base din."Me wannan yake a dakinki and Mai kike dashi?"
Ta kalli maganin da mamaki ta Dan waro ido don ta riga da ta yarda shi a shara ,ta ya akai Mukhtar ya gani? Sharar da ta dade ada zubarwa ma an kwashe ? How comes?"
"Kin Yyi shiru Ummi mai kike da planing pills?"
Kai ta sunkuyar ba tare da tasan mai zata ce masa ba hakan ya tabbatar masa ba kuskure yake ba.
"All for what? Kiyayyar har ta Kai haka? 'kina da kike Ummi ya Kai har ki 'ki had'a jini da ni?"
Kwalla ce ta tarar mata ta girgiza Kai sai dai ta kasa magana "I am disappointed I thought you have changed ba Kya son had'a jini Dani does it has to affect yar uwanki? Zainab?"
Cikeda rashin fahimta ta dago tana kallonsa ya jinjina Kai "I understand all what happened,ke kadai ya tsaya akanki ba sai kin wa wata sanadi ba Ummi you made me hopeless akanki ban zaci haka ba Sam baki adalci ba".
Yana Jin ya tsaya ya cigaba da magana ransa sake baci zai ya wuce Yana suaka daga banagrennata ya nufi sashen Zainab wani irin abu ya tsaya mata ta kasa Gane me ke faruwa ,ita mene nata a ciki da zubewar cikin Zainab?
Kashe gas din tayi ta bi bayansa don tana son Karin haske gameda abinda ya fad'a din, ta shiga d'aki Bata gansa ba duk a tunaninta Yana bangaren nata kasa ta sakko ta nufi bangaren Zainab din ,a parlour ta ganshi ya zauna kan kujera tana takawa a hankali don nauyin hada ido dashi ta ke.
"Ya Mukhtar".
Kamar bai san da tsaiwarta ba yayi ta sake matsowa "Ya Mukhtar please ka saurareni ,I didn't know anything about miscarriage na Zainab ban gane me kake nufi ba da maganar ka ba".
Rintse ido yayi Yana Jin maganar tata kamar tunzura shi take a halin yanzu so yake ya samu space kawai baya son yaji komai daga bakinta.Ba abinda ke basa haushi irin ka masa laifi Kuma ka dinga neman kare kanka.
"Ki bar kaina banson wata magana daga bakinki Ummi".
Hawaye ta ji ya zubo mata haka kawai ta ji bazata iya jure fushinsa akanta ba ta karasa daf tana kokarin taba shoulder shi taga ya tashi sai da ta tsorata a fusace yayi hanyar d'akin Zainab din ta kira shi tana kokarin binsa.
"Ya Mukhtar don Allah ka saurareni,tsoronta bai wuce kar ya kira baba ba ya fad'a masa ba.
"Khadija!"Ya daka mata tsawa ta ja baya cikeda razana don banda Baba ba wani namiji da ya ta'ba mata tsawa haka.
Kuka ta fashe dashi ya juya yana bari ta a gun ya doko kofa Yana mata key ,kayan jikinsa ya cire komai da ya ke yi da sauri sauri wani huci da radadi zuciyarsa ta ke masa.Zama tayi kan kujerar sai da ta tsagaita da kukan ta tashi ganin yasa key ya tabbatar mata a yanzun dai ba saurarta zai ba ta ja jiki ta koma daki ,ta rasa me zatayi.Tunani ta fara yi Anya ba Zainab bace ta kulla mata sharri? Amma ta ya ta ga maganin plan dinta ? Bandaki ta shiga ta wanke fuskarta tana shiga kitchen din ta cigaba da girkinta ta kammala hankalinta Sam baya jikinta duk da Bata da tabbacin zai ci ta hada masa ta sauka kasan ta Kai dining din Zainab din ta ajje ta fito ta koma samanta.Wayarta ta dakko don bazata iya jurewa ba ta kira Yusrah sai a kira na biyu ta dauka bayan sun gaisa ta soma fad'a mata abinda ya faru.Shawara ta Bata ta yu ta addua tana neman sassauci sannan ta bashi lokaci.Yusrahn ta fad'a mata sun fita waje idan ta koma gida zata kirata ta jinjina kai sukai sallama.
YOU ARE READING
YADDA NA KE SO
General FictionYADDA NA KE SO burin Ummi ta auri mijin novel ,Mai arziki ba ta son talauci ya rayuwa zata juyawa mata a sanda ta rasa gatan mahaifiya ta tsunduma cikin rayuwar aure da namijin da baya cikin tsarin lissafinta,ga Zainab ta samu mijin da ta ke so shin...