BOYAYYAR ALAƘA 2

134 2 0
                                    

FREE PAGE

Asmy b Aliyu

Ta dade bata samu abun hawa ba tana ta tunanin kar Junaid yayi fushi tasan halinsa da saurin fushi da zuciya kamar kuturu, tana isa kofar gidan ta biya mai adaidaita kudinsa kai tsaye bakin gate din ta tunkara tana tafe da talkaminta masu shegen tsini da kayan da suka kama jikinta kana  ganinta kasan dakyar take takawa acikinsu, knocking tayi ajikin gate ɗin Maigadi ya buɗe karamar ƙofa yana kallonta tun daga sama har kasa, aransa yake faɗin “Allah ya shirya kullum Junaid, abubuwansa gaba suke." Sarah ta raɓa ta gefensa ta wuce tana wani haɗe rai ganin irin kallon tsarguwar da yake binta dashi.
Door bell na gidan ta shiga dannawa na kusan minti biyu, Junaid ne ya fito ya buɗe daga shi sai gajeran wando ajikiinsa ko riga babu, a hankali yake bita da sexyyy eye's ɗinsa wanda nan take taji wata kalar bukatar Junaid ɗin ta bijiro mata tana jin yadda cinyoyinta suka ɗau ki wani qalar dumi, hannunsa ɗaya ya miƙa ya jawota zuwa cikin jikinsa tun a falo ya fara kai ma wuyanta kiss yana shafa kirijinta ta saman   rigar ta, shafa kirjinsa ta shigayi itama mai ɗauke da yalwataccen gashi wanda ya kwanta luf, sai ɗaukar ido da sheki yakeyi, hannu yasa ya ɗau keta cak ya nufi master bedroom dinsa daita, kayan jikinta ta shiga cirewa da sauri dan Junaid tasan baida lokacin cire mata koda pant barantana kaya, shi dai ya kwanta da macce ya biyata kawai yana kaunar sex a rayuwarsa ko bata masa rai akayi da yayi sex yake samu peace of mind, a haukace ya fara nemanta yana murza kan boobs ɗinta, banda rawa babu abunda jikinsa keyi idonsa sun ƙanƙance lokaci ɗaya, tun Sarah najin da ɗin yadda yake tafiyar da ita har abun ya daina yi mata da ɗi, Junaid mayen sex ne sai yayi awa biyu akan macce ba tare da ya gaji ba wani irin halittar jiki ne dashi, sai da ya gaji dan kansa ya sauka akan Sarah wacce taji kasanta tamkar an zuba mata barkono sabida raɗaɗi  da zugi, miƙea yai a gurguje ya shirya kansa cikin bakaken suits yasan suna da meeting ƙarfe biyu na rana, har lokacin Sarah tana kwance akan bed tana kallonsa tamkar zata cinyesa duka dan so da kauna, sai da ya gama gentle ya juyo yana kallonta “Ina son na tafi zan tura maki kuɗi ta account naki." Cikin  muryar jan hankali take faɗin "Anan zaka kwana na tsaya na tayaka kwana??"
Da sauri ya shiga girgiza kai yana faɗin "Gida zan kwana yau, kawai ki gama abunda kike ki tafi sai munyi waya," yana maganar ne batareda ya kalleta ba ya nufi ƙofa, da murmushi ta bisa da kallo tabbas Junaid Dikko zai kasheta da ranta, wani irin special class ne tattare dashi babu maccen da zata san haka sai sun haɗa gado dashi, barci ta kwanta tayi sai da tayi barcinta mai isarta sannan ta tashi ta shiga toilet ta sakarwa kanta shower da ruwan dumi ta daɗe tana wanka kafin ta fito da towel a jikinta da karamin towel tana tsane gashin dokin dake reto a tsakiyyar bayanta, kitson nan ko sati ɗaya baiyi ba da yinsa amman jarabar Junaid tasa duk kan ya wani ya mutse dole taje gyaran kai, agurguje ta shirya tasa hannu ta ɗau jakarta wanda wayarta ke cikin bag ɗin, alamun ƙarar text taji, hakan yasa ta zuge jakar ta ciro wayar, alert ɗin kuɗi har na 200k Junaid Dikko yayi mata transfer tasan kuɗi ba matsalar sa bace Junaid baida matsalar kuɗi ta kowane fanni.
Ruky ma ta kirata har kusan missed call biyu, bakin bed ta zauna ta shiga kiran lambar Ruky gafda zata katse ta daga "Inata ƙiran wayarki kuna can kuna Jarabar taku keda wannan Junaid ɗin mai shegen faɗin rai wanda idan ka gan sa a fili sai ka ɗauka ko hannu aka saka masa a baki bazai ciza ba nan kuwa shegen kansa ne."
"Ki faɗi abunda ke ranki komai zaki ce akan Junaid yafi duka samarin ki komai." Itama Sarah ta mayarwa da Ruky maganar datai cike da jin zafinta. “Mun kama hanyar Kaduna nida Saleem na rakasa, wani business ɗin daddy ɗinsa ne, ina jin sai an kwana biyu zamu dawo." Sallama sukayi itama ɗan qaramin mayafinta ta ɗauka ta wuce daga gidan na Junaid, tayi masa text a waya tana faɗin "Yanzu take barin gidansa zata koma hostel, sai bayan magrib ya shigo cikin gidan nasu hango motar Abban sa yayi acikin parking lot da alamar yana gida, kai tsaye part ɗinsa ya nufa yana bukatar watsa ruwa sosai jikinsa ke wani irin ciwo, wani flat ya nufa mai ɗauke da babban parlor da karami sai ɗakunan barci har gudu biyu, kallo ɗaya zaka yi wa part ɗin kasan an kawatasa da Naira, wanka yayi ya ɗauro Alwallah magrib yayi Sallah daman ko sarda ya biyo hanya lokacin ake kiran sallah kafin ma ya qaraso gida an idar da sallah, kayan shan iska ya saka ajikiinsa da wandon tree quarter ajikinsa, tuno Abba yana gidan yasa ya cire kayan ya nemi jallabiyya ya saka ajikinsa dan yasan tsaf Abba zai korosa yace ya shigo masa da ɗan guntun wando acikin gida yana da ƴaƴa mata a gabansa, duk lokacin da Abban nasa ya buɗe baki yayi wannan zancen wani takaici ke cika masa zuciya ko yana neman mata taya za'ayi ya nemi kannensa? Duka yaran gidan suna cikin dinning area suna lunch kasancewar Al'adar gidan Aliyu Dikko bayan sallar magrib ake haɗuwa aci abincin dare haka ka'idar Abba take, da sallama ya shiga babban parlon duka suka zuba masa ido murmushi ne ɗauke a fuskar Mama.
Assha Dikko, ta washe baki tana faɗin."Yaaya kaine?Nikam nayi sati ban ganka ba." Ta ƙarasa maganar sounding so very happy, shima murmushi ya mayar mata ya ƙaraso cikin dinning area ɗin, Assha ta miqe tsaye taja masa kujerar dake kusa datata ya zauna ya gaisheda Abba da mamma sa'annan ya gaisheda step mum dinsa, sa'annan kannensa guda biyu mata suka gaishesa. Assha  ta shiga serving ɗinsa da white rice da fish source wanda yaji kayan haɗi, shiru kakeji banda karar cokulla babu abunda ke tashi, suna gamawa lokacin an fara ƙiran sallar Isha'i massalaci ya wuce shida Abba.

#ASMY B ALIYU
#BA(secret Relationship)
#love, Romance and Destiny
#Junaid Dikko

BOYAYYAR ALAƘA (the secret relationship)Where stories live. Discover now