PAGE 1

952 47 3
                                    

the  CHEATERS CLUB...
(...Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_

#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER
#FRIENDS TURN ENEMIES.
#GAY/SODOMY
#REVENGE

BY
_SURAYYAHMS_

_AIDA BEUTY SALOON AND LOUNGE._
    9:30a:m.
_Lekki epe expressway lagos state, nigeria._

Gidan kwalliyar Aida Beauty being one of the Best Beauty luxury spa a garin lagos yasaka yau ta amshi Bakontar Latest Bride in town wato sananniyar matashiyar nan HALISA MANSA wanda aka fi sani da _Halsy queen_ Da kuma kyawawan Hamshakan ayarin kawayenta da suka mugun shaƙuwa da junansu wanda a kullum zaka gansu tare sam basa rabuwa da juna.

Deir friendship is like no oda bakasafai ake samun irinshi ba,tamkar yan uwan jini haka suke dan sun mugun shaƙuwa da junansu,kawance ne irin na mutu ka raba takalmin kaxa ke wanzuwa a tsakaninsu tun tashuwarsu adacan.

yau wata rana ce ta musammn agaresu na tsananin murna da farinciki wanda bazai iya misaltuwa agaresu ba.

Daga yanayin hasken annurin dake kwanciyar akan fuskar kowacce acikinsu zaka san cewa ayau lallai suna cikin yanayin tsananin farinciki da nishadi, kowacce ka duba cikin su bazaka iya mata kallo daya ka dauke kanka cikin sauki ba, sun sha tsadadden yadinsu cool royal blue silk material daya kame dirin jikinsu, soft indonesian silk material ne da aka kera musushi a companyn babban designer nan zuhair murad domin wann ranan, tun daga style kayansu har ixuwa kan duk wani accerories da suka saka na wengers luxury diamond ne,duk wani classy designs najikinsu iri daya ne kama daga kan high heels shoes,clutches, watches, bracelets,har style na dinkinsu iri daya ne, kwalliyarsu wanda ya kasance mai tsananin kyau da tsada wadda shine ya kara fitar da tsabar kyan kowacce acikinsu,murmushin nan nasu mai sanyi tare da daukar numfashin duk wani me kallo suke sakarwa juna.

hamshakin Group din nasu kwata kwata su biyar ne, kyawawan mata ne classy and matured babu kamshin yaranta a jikinsu ko kadan، they are ladies in der late 20s and early 30s,body game nasu ajin farko dan kamar su suka zabi kansu domin kuwa kowacce cikinsu tanada irin kalar tsarin kyau na musamman da Allah ya zuba mata.

_Halisa Roberts mansa_ wato halisa mansa ko halsy queen ita caramel colour ce tsiriyace mai jiki irinna models dogaye masu shape sosai,Sai _Amina Ali talba_ ana ce mata meenal talba farace sol doguwa Mai matsakaicin tsayi da jiki, _shema'u usman marafa_  da ake ce mata shema marafa, full option ce tana da wani irin diri mai daukar hankli amma blck beauty ne wacce bata bukatar wani make up a fuskarta kwata kwata cos of her natural beauty,sai _Hadiza umar maitaima_ a.k.a Dije meitama, ita kuma irin kim kardashian skin din nan ne gareta, farinta na yan gayu ne sabida make up surgery datayi wa sassan jikinta to make it look soo perfect, she is flawless and neat, tattali iya tattali, kana kallonta kaga creame de la creame high level woman with class, sai kuma _victoria williams Baltimore_ wato vicky, siffar jikinta irin na black americans ne babu abunda babu ajikin nata na diri da kuma tsarin halittar fuska vicky tana da dogon gashi dayake zuba har gadon bayanta yake kwanciya dan haka bata taɓa saka kari ko wani attachement ba.

mutum uku cikinsu musulmai biyu cikinsu christians amma bazaka gane hakan akan lkci ba sabida mode of life dinsu da character dinsu gaba daya iri daya ne, kusan kominsu atare suke gudanawarwa,izuwa yanxu acikin su kowacce tay aure wacce ta rage din kenan Halisa wacce ake kkrin daurin aurenta ayau,shiyasa ayau din sukejin kamar suyi fifika dan tsananin farinciki.

yau suka rufe kofa kirif sun dawo complte group of power Housewives Kamar yadda suke kiran kansu.

Daga cikin hadadden spa na Aida beauty dayaji komi da komi na zamani evrything was decorated in Wedding colour theme na halisa sabida su mata ne masu azaban son kyale kyalen duniya da uwa uba kwalliya na kece reni,favourite colour na amarya halisa Royal blue And gold ne، dan haka ko ta ina an kawata spa din dashi with touch of white ballons here nd der akasa suna boucing.

CHEATERS CLUB(Babban goro sai magogin ƙarfe)Where stories live. Discover now