10

305 20 1
                                    

_*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_

#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_

⏯️1️⃣0️⃣

_Reddington hospital_
Victoria island lagos
5:05pm

Wajajen karfe biyar na yamma Driver ya shigo da Hadiza maitama farfajiyan hadadden asibitin reddington dake anguwar victoria island na lagos.

Tsabar yadda kanta yake juyawa da jiri jikinta
yakuma dau zafi a daddafe ta shiga cikin facility din tana rike kanta cikin sauke numfashi ahankli batare da wani cikakken nitsuwa ajikinta ba.

Babban Metallic door ne mai kyau dark brown colour wanda daga ganin design dinsa kasan me tsadace,kai kusan komi ma cikin asibitin wanke hannu ka taɓa ne irin asibitin nan ne da ake cemusu asibitin kudi.

ajikin kofar da akwai wani silver plate ajiki an rubuta _Spc. Dr Sharma Yunus Hamdan_ alaman offishi ne na me wann sunan, babban likitarsu mai kimanin shekaru hamsin da biyu data mugun kwarewa ana kuma ji da ita musammn ma ta fannin duba lafiyar kwakwalwa da dedeta tunanin dan Adam wato psychology.

Tun isowar Hadiza suke famar tattauna matsalar aurenta amma har iyanzu babu wata kwakkwaran mafita dayake samuwa ta fannin hadizan dan sosai ta cusa damuwar rashin kulawar mijinta aranta wanda tunanin hakan ne yake yawan sawa jininta ya haura sama sosai.

Yauma Dr sharma tay mata kwajin hawan jinin ta samu yakai 199/100 duk Jikinta yadau zafi sai layi kawai take a zaune sam batajin dadi, Duk da sabawarsu a matsayin private likitarta mai zamanta amma bai hanata yin mata faɗa tsakani da Allah ba dan sosai takejin tausayin hadiza aranta game da lamarin mijinta Alhj kyari.

Shiru hadizan tay ta sunkuyar dakai can kasa ayayin da dr sharma take kan zuba mata nasiha cikin sassaukar murya ta lallami da sanyayawa.
"Haba Hadiza kinyi ilimi da wayewar da basai an gaya maki illar Abunda zai cutar da lafiyarki ba, ki sassauta wa zucyarki, ki kara kkri,for u to bring yourself to me now ke kanki kinsan irin damuwar dakika daurama kanki yasoma miki yawane harma saura kadan ya nakasaki. Nasan abun is not easy amma Please and please kibani hadin kai domin mu shawo wann matsalar tare...Hjya Hadiza kina jina kuwa?

Dago kanta tay ahankli  snn tace enajinki Doctor!!
Dr tace good. Ina kuma fatan zaki aikata duk abunda zan gaya maki yanzu sabida kinga mun yi trying oda means na shawo kansa amma kince babu wani canji ataa wajensa,so lets try dis new strategy.

Hadiza tace toh doctor wani strategy kenan??

Ajiyar zuciya doc tayi snn tace "Abinda nakeso dake is daga yanzu idan alhaj ya dawo kidaure ki aje dukkan abubuwan nan da suke baki haushi game dashi agefe kidan bashi lokcin ki, kiyi wanka kiyi kwalliya kina qamshi ki kaimai abinci dakanki bamai aiki ba, snn ki zauna kina bashi abaki yanaci bawai ki zubamai ido kina kallon sa ba,idan kika zubamai ido haka kawai dats what will trigger him to think dat sumting is wrong and ure alwys nagging sabida kinsan maza masu lefi are the ones good in misintepreting stareful silence and how deir women looks at them.
So,Wann karon Karki barshi yay tunanin cewa kinajin haushinsa,smile and start a conversation kijawoshi cikin hira mai ma'ana akan topic din da ya shafeshi wanda kinsan dolene ya tsoma maki baki aciki.

Misali in mijinki maison business ne saike ki kawo coversation din da yadan danganci hakan and dont make it all about u,ask him stuffs, tell him stuffs about business,engage him in talks da zaisa ya zama conversant dake sai kiga ransa yay fari ya sake dake sosai har bazai ma san lkcin da zai cinye abincin da kike bashin ba. Bayan nan try and help him undress inkunje daki,then suprise him in the shower kitayashi wanka kimasa ko kuyi tare.

CHEATERS CLUB(Babban goro sai magogin ƙarfe)Where stories live. Discover now