31

327 19 0
                                    

_*CHEATERS CLUB*_

_BY SURAYYAHMS_

30.

Duk yawan Daƙikanin lokutan da halisa ta dauka acikin shiru bashi yahana jasmine tsura mata idanuwanta ba.

Ajiyar zuciyane ya kufce mata tace "Hey Halsy i am asking u a question kin min shiru, nace kin gayawa hadiza maitama kuwa?...Juyowa halisan tay ta kalleta Ahnkli snn ta sauke ajiyan xuciya fuskarta kamar na wacce bata cikin hanklinta tace.."No...bangayawa kowa ba. jasmine batace komi ba ta kura mata ido tanata kallon mood dinta daya sauya gabaki daya yadawo na damuwa.
nauyin idanun jasmine dake yawo akanta shiyasata lumshe idonta ahnkli snn ta juyo ta fuskanceta tace...
"Jasmine look,..nifa bana son nagayama kowa maganan nan ne, atleast  kedin ma kawai ya isa..ni de kawai banason tashin hankaline. Atake jasmine tace but why not?Akan meye sauran bazasu san me kike ciki ba cos dis is pretty serious ba abun wasa bane..zach yana miki kwantan bauna ne halisa, kafin kizo ki hankara zai kamaki a inda bakiyi tsammani ba so, we all have to think fast..

Idanunta ta lumshe muryanta na rawa rawa nervously tace ..."Im thinking jasmine...i am seriously thinking..kawai de...kasa cigaba da maganan tay dan dede nan taji wani baqon rauni ya rufeta atake kalma ya dauke akan harshenta cak tanajin kamr ta fashe ma jasmine din da kuka.

wani irin yanayi mai gajiyarwa taji yana kkrin shigarta, idanunta a lumshe sosai cikin yanayi mai kashe jiki ta cusa hannayenta can cikin suman kanta tana calming kanta ahnkli kasar makoshinta tace  "ohh jesus christ, i am sooo done..wayyo Allahna na shiga uku na!

Da sauri Jasmine ta riko hannunta sigar lallami tace baki shiga uku ba halisa,i am with u..kawai ki kira hadiza yanxu kuyi magana dan ita kadaice take da cikakken hanyar da zata binciko mana moves din boys din zach acikin kankanin lokci. Kekanki kinsan mijinta yana da iko da security system na garin nan, it wont take them a minute to figure those guys out.

Agajiye halisa ta bude lumsashun idanun nata da suka jike da ruwa aciki ta kalle jasmine da sacewar jiki tace
" ..Jasmine i knw..
Amma wann fa ba mafita bane ki yarda dani.. Dan dukan kawayena bazasu tsaya su fahimce komi ba dan suna balain jin haushin zach, sun asalin tsanarsa wallh idan na gayawa hadiza ka ita daima she will make sure tamasa wani abu mummuna, snn koda hadizar batay ba shemau da meenal fa? They dont have chill..sunajin cewa zach ya dawo kaina wallh komi zai lalace  karshe kuma nice a tsakiyansu dan asirina ne zai dinga tonuwa duk duniya sai ansan past dina wanda shine dama abunda mutane dayawa suke jira akaina ayanxu.

Kafadunta jasmine ta dafa da sanyin jiki snn tace toh yanxu ido zamu zuba masa kome?

Shiru tadanyi kafin nan tace "mafitar dayane shine ta hanyar amfani da wann doctor da kika gayamin amma ai kinsan bazan iya deceiving din feelings din kowa ba, kar nazo na dan sakemai fuskane ya fara tunanin ko inasonshi ne bcos i will neva...i don't even find him atrractive..yana da banzan hali he is too boastful yana son yaba kansa da son bata sunan wasu.

Jasmine tace cmon halisa aike ba ajinsa bane ma amma ai bada son ranki bane zaki kulashi and is just for a while...abokantaka fa bazai taba zama cutarwa ba.

Da sauri muryanta kasa kasa ahanki tace jasmine nifa bana bukatan wani abokantaka...araina bana tunanin zan sake iya kula ko son wani ɗa namiji aynxu,and with zach being around me i dont even knw whats gonna happen to me, raina zaina baci inna gansa a inda nake,ni bana son mu dedeta i dont even want him to apologise to me"...Adede nan hawaye masu zafi suka soma zubowa a idanunta tabi ta sunkuyar dakanta can kasa tanata kallon kasa hawayen nata na diga ahnkli.

Shiru ne ya ratsa awajen jikin jasmine yay sanyi tanami shako sheshkarta dake kkrin danneshi da karfi.

Da kyar kafin ta iya fidda kalma abkinta, muryanta na rawa ahnkli tace."i just want to move on with my life jasmine..bani da wani gata, sai wanda nake nema nabawa kaina a duniyan nan. Idan har ƙimata da mutunci ya zube kasa zai xamo kamar rayuwata ne ya kare.  nide banason kwata kwata na koma cikin rayuwar zach har abada wallh banason shi yariga yafice min araina.."why is he back for me for god sake ??????? Jas baki san ya nakeji bane..
nikadai na san wahalar da nasha da zach ya rabu dani saboda nasoshi na kaunaceshi da imani na, na bashi zuciyata da dukkan yaddata, Da kyar na iya cireshi araina ynxu haka ko gama warkewa banyi ba.
Jin numfashinta na neman sauyawa yasaka tay shiru hawayenta nata saukowa ahnkli tafi minti biyar tana hawaye mai sanyi batare da tasake cewa uffan ba.

CHEATERS CLUB(Babban goro sai magogin ƙarfe)Where stories live. Discover now