16

227 15 0
                                    

_*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_

#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_

⏯️1️⃣6️⃣

Wajajen karfe 4:3/pm bayan anfito daga sallan la'asr Dr khaleel ya karyo kwanan NISA Premier Hospital dake 2/4, Afolabi Awosanya Street, Off Road 12, Lekki Phase 1, Lagos. wani babban private hospital ne da akeji dashi A garin da kewaye sabida tsabar haduwarsa da yelwatan kwararrun likitoci na zamani da ma'aikta jajirtacu dake aiki awajen,anan ne international doctors kamarsu Dr Asim khan din suka fiyeyin Aikin su in angayyatosu, hasalima shiyake rike da komi na fannin psychology and therapy da Abunda ya shafe gyaran hali na wanda suka zama addicted da shaye shaye da disoder na yawan son jima'i da kuma hyper sexuals.

asibitin ya kafu duk dama asibitin mallakin private organisation ne, Dr khaleel yana shigowa ciki yay parking car dinsa acikin yelwataccen harabar asibitin daidai inda aka barmusu wajen parking slot na manyan likitoci ,yana zare keys ajikin motar ya koma yay jinginar dakanshi akan seat yay lumui har nadan wani lokaci, bayajin zai iya saukowa atake sabida yadda yakejin kansa kamar yay loosing interst akan aikin bana wasa ba,har cikin ransa yaji abun ya fice masa aransa, dan ganin sunan Halisa robert akan file din sosai ya dagamai hanklinsa bana wasa ba.

dan duk duniya in akwai wacce ya tsani su xauna na minti daya a inuwa daya toh halisa ce so how can he even treat her for a year mtsswww tsaki mai cike da hatsala ya kufce masa..

Ta windown motar ya karewa asibitin kallon sama da qasa dan gaba d'aya jiyay kmr komi ya dena burgesa wahallalen tsaki ya saki sannn ya dau wayoyinsa cikin sakalo kafafunsa dats so cute acikin wata arniyar versace black cover shoes,cikin nitsuwa da haduwa yama motarsa lock snn ya soma tafiyarsa mai aji wanda take nan not too slow and not too fast dai dai misali,kayan jikinshi dake kanana ne,dan suit yasaka bazaka masa kallon babba sosai ba sedei hadadden saurayi.

as usual suturarsa na black and white ne ajikinshi,wanda babu ta inda qualityn kayan take gazawa wajen bayyana fasalin sa na hadadden guy mai kyaun aji da cikakken nitsuwa.

Yana danna sliding door hadadaiyar qamshin turaren sa na zebra rasasi ta tursasa dumbin mutanen dake tsattsaye awajen maida hankalinsu kansa..

Shikuwa Direct ya wuce gaban counter inda ya same wata beautiful nurse dake ta famar hadiyar yawu tana kallon sa tun daga farkon shigowar sa har izuwa tahowarsa gabanta,kallo daya yy ma wajen duka ya dauke kansa tamkar ma baisan anayi ba, bold nd confidently yace mata excuse me?"kallonshi ta karayi,yace "may i speak with doctor Asim khan?

wani daburtaccen sosa gefen kunnenta tayi dan tamkar wanda taji dirin sautin muryan aljani haka sautin muryanshi mai bala'in dadinji ya ratsa mata dodon kunne Adan rude tace
Uhmmmm...uhmm yes..yeah. and you are?Kure ta da  ido yay sannan yace "Dr khaleel". dago idanuwanta tayi ta wani kalleshi dan bata san sanda ta maimaita sunan san ba cos already tasan da wannan appointment din dazu sectaryn ogansu  ya bata wannan sunan akan maishi zaizo,tasaba manyan mutane kadai sukan zo wajen doctor Asim kai tsaye ganin khaleel so young and charmin abun saiya dan mata mamaki.

Ganin bama kulata zaiyi ba tayi saurin daukar recep caller takai shi kunnenta tace hello sir?daga ta dayan bangaren aka amsa ta, within few minutes ta aje wayar,sai gata ta fito daga counter ta na wani irin kirkiro salon rigimamayar murya tace masa,"right after u please,baice uffan ba ta shiga masa jagora har izuwa benen sama na biyar kusanma atare suka bude kofar suka shigo har can ciki,wani kayataccen offis ne na doctors yasha kwalliyar grey and black sofas har ynxu nurse din sai azaban kallonsa takeyi while she is not sure ko yasan ma tanayi.

murmushi tayi tace.."he is here sir..tafada tana kallon doc Asim dayake kkrin dago kansa daga kan file din dayake dubawa tsohone kuma ba indiye wanda yay fice sosai akan field dinsa na mental therapy and psychology.

CHEATERS CLUB(Babban goro sai magogin ƙarfe)Where stories live. Discover now