20

237 15 0
                                    

_*CHEATERS CLUB...*_
_(Babban goro sai Magogin ƙarfe...)_

#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_
_08060712446_

⏯️2️⃣0️⃣

Dagata Dayan bangeren wajajen karfe 9 da rabi prince femi ya isa gida yana takawa dakyar tsabar yadda kasusuwan bayanshi da suka gaji suke amsawa taciki.

Tafiya yake kansa na sarawa har yakai cikin mansion din masu aikin gidan na gaishesa ko kallo basu ishesa ba bare ya amsasu. Kai tsaye direct ya haura sama inda fankacacen dakin matarsa victoria yake bai samu kowa anan ba sai mai aikinsu madam suzana da mopper a hannunta lkcin har ta kammala tsaftace mata dakin kenan zata fice waje tacikaro dashi a dede bakin kofar yana shirin shigowa ciki.

Suna hade ido da Wani irin harara mai jajjagen kaskantarwa ya dubeta dashi upandan snn yaja tsaki.. muryansa a dakile cikin shan kamshi yace

"Who is this?

A razane kuma cikin ladabi suzana ta rusuna tace oga is me.. suzana.. 'good morning sirr!.

Baiko amsata ba Wani irin muguwar harara ya watsa mata saida ta matsa baya dan sam mata basu burgesa bare su bashi sha'awa barema kaskantattu irin maids hakanan haushi suke bashi.

Batare da ya amsata ba A hantare yana kankance ido akanta yace what are u doing in my wifes room?. Kafin ta amsa shi ya kuma daka mata tsawa..wait wait are you stealing from her?
Agaggauce ta Giirgiza kai yaja wata tsaki yafara doka kira da zafin nama
Security...security..secu..
A mugun rude suzana ta zube kasa takama kafaffunsa ta saka kuka a rikice tana  cewa
"ewooo, no sir  no sir... pls sir.. dont call the secruity on me am not a thief sir am sorry sir. Na house keeping i dey do oo,i beg sir..u can search me if u dont belive me.

Wani hankadeta gefe da kafafunsa nata yi..
"Shut up" and dont speak!!! Ya fada mata in comanding voice..

Dan aransa yasan matarsa victoria bata sakewa masu aiki suna shigowa gyara mata dakin baccinta dana mijinta, duk wann fannin ita takeyi dakanta tun da sukayi aure..fitar sauri datayi yau yasaka bata kimtsa ko ina ma,wanda yasaka suzana din tayi tunanin teimakawa ta mata Ganin ranta abace ta fice ko karyawan safe batayi ba..gashi victorian tana musu adalci sosai.

Oga i just say make i help madam sweep her room small oga i no be thief ooo..please sirr ahhhh.

A tsawace yace i said shut up friend..my wife is not this careless, bata taɓa barin kazamai irinku kuna gyara mata daki ba
Who are u think that My wife is lazy..now u better tell me the truth why are u in her room or i wll chase u out of this house.

Mai aiki ta dora hannu akai tana jimami a rude dan batasan sadda takai gwiwonta kasa bama.

Tace i i i knw madam is not lazy sir...she went out earlier..bata ci komi ba kauma tana fushi sosai Shiyasa nayi tunanin na gyarata room nata kafin ta dawo.

Yi yay kamar baiji ta ba Duk dama yasha mamakin jin cewa a fusace vicky ta fice agidan yau ko karyawa batayi amma hakn bai hanasa sauke ruwan diri ba,sai mita yake yana cewa mai aikinsun "ure a lier..idiot maid,.. wait till the security arrive..you are a thief..ole..Shegiya kawai munafuka watoh kinga bata nan kin dauki mppr na karya kinje ki dauka mata abun wuyarta dominki sayar ko..were u searching for money in her drwer?

Kafin ta amsashi yabita da mari tau a fuskarta ta fadi kasa tana kuka a tsorace.

Sir sir sir am sorry sir i no be thief. Wayyo na shiga fudu,My own don finishi oo.

Tanakan rokonshi jim kadan saiga securityn sun iso dukansu maza dauke da wasu manyan hand shockers da bindigogi a hannunsu.

Suna isowa ya fara musu masifa cewa basusan aikinsu agidan ba..

CHEATERS CLUB(Babban goro sai magogin ƙarfe)Where stories live. Discover now