page 2

490 30 2
                                    

_*CHEATERS CLUB...*_
_(Magogin ƙarfe...)_

#ROMANCE
#FICTION
#ADULTHOOD
#SEXADDICTS
#WOMENPOWER

BY
_SURAYYAHMS_

⏯️2️⃣

Ahankli suke saukowa akan step din spa din cikin takunsu mai aji mai  sanyi mai kuma cike da daukar hanklin dik wani wanda yay tozali dasu, dan kuwa bakaramin kyau mai gizgiza xuciyar mahassada da daukar idon masoya sukayi ba musmn ma da suka kewaye amarya, tun daga kan step din suke hyping din amaryarsu halisa da wakoki na auren soyayya, Duk tsananin damuwar dake ran halisa saida yakau, take tadan sake fuskarta,dan izuwa ynxu banda wani sassanyar ajiyar zuciya da kuma murmushi mai daukar numfashi datake fetsarwa a sanyaye wa jama'a masu daukarsu a hoto babu abunda takeyi.

ayayin da amarya halisa din take tsakiyarsu suna saukowa kasa kawayen nata har ila yau suna masu watsa mata furanni kalar kayansu wato blue da golden, sai kuma wnn white bridal snowballs din da ake fetsashi chan sama kamar real snowflakes in sun harbashi sama sai yana saukowa ajikinsu yana sauka, farare ne soll suna wani irin qamshi ga laushi inya taba maka jiki.

Gaban Dankararrun Jifa jifan su masu tsada kirar SUV eltr da MECHANO 340ED masu numfashi wanke hannu ka taɓa in black and white colour as usual uku farare biyu bakake suka nufa.

Amarya Halisa is obsessed with black colour dan favourite colour dinta ne baki amma dake yau ranar aurenta ne kuma ranar farincikinta dan haka a farar mechano jeep aka ajiyeta ta zauna daga ita sai drivern ta Malam idi ana ce masa uztaz very neat hausa guy haka inkaganshi.

Meenal ce mai gaggyara weding gown din tana tucking dinshi da kyau acikin motar while vicky tana video din duk abunda sukeyi tana murmushi.

Wani irin guda shema'u ta rangyada mata ayayin da hadiza take baza mata kirari mai sanyi mai saka kwanciyar hankli.

shima uztaz driver sosai  suka shaku da uwargiyarsa halisa dan kuwa Kallo daya zaka masa kasan yana cikin murna yau boss dinsa zatayi aure,har ransa yakeji da halisa dan halisa tanayi masa adalci irin wanda bazai fasaltu ba, irin washe bakin da yakeyi zaka rantse kace shine angon.

Tunda suka dau hanya Hira ya dinga jan ta da shi naban dariya sosai cos he is funny wanda shine yadan hanata shiga mummunan halin tunanin inda angonta zach ya shiga. Abun na ranta sosai yana saka mata fargaba mai yawa a kwalwarta sede tana da yaqinin cewa Allah bazai tozarta aranar farincikin ba.

Motar Meenal ce SUV JEEP baki abayan nata itama drivernta na janta cikin convoy din sai danne dannen wayarta takeyi cikin tsananin tashin hankli  kamar wacce dama jira take takebe ita daya dan sosai ta danne nata damuwar taki sam ta nunashi agaban halisa dan batason sutaru su shiga wani hali arasa wazai rarrashe wani.

Numbar zach din take kira babbu kakkautawa tana jerawa da tsaki amma baya shiga sam, daga bisani tunda ta kafe kanta akan wayar ta shiga rubuta masa tex mai tsayi mai zafi bata dago kanta ba har seda taji alaman motarsu ta tsaya awajen traffic light.

Koda ta dago kai already Idanuwanta sunyi jaxur da ruwan bacin rai kai zaka rantse wuta aka kunna acikin su..
Bakaramin damuwa da tashin hankli ne akan fuskar meenal talba ba musammn da zuciyarta yake cike da kokonto akan abunda ta aikata.

Itace mutum na karshe datay hira mai dan tsayi da zach jiyan tunani take ko hala abunda ta gaggaya masa game da rayuwar halisa na baya shine ya jawo bacewarsa ayau seidai batada wani cikakken tabbaci akan haka.

Ranta a dagule Ta karance text din data rubutawa zach din yafi sau takwas aranta kafin nan ta tura masa altho is not yet delivered tsaki ta bishi dashi,Jikinta a mugun sanyaye ta jefar da wayar gefe tare da runtse idanuwanta sosai aranta tana cewa na shiga uku na. Bayan hakan data furta cikin karsashi sai bata kara motsi ba tayi shiru. fuskarta kamar wacce akama mutuwa hakan nan ta barshi yanayinta da emotions dinta gaba daya ya sauya irin na wacce take tsananin nadamar aikata wani abu wanda ma iya zucyarta kawai ta barwa sirrin abun..

CHEATERS CLUB(Babban goro sai magogin ƙarfe)Where stories live. Discover now