*RIKITACCEN AL'AMARI*
~A short story~
~Inspired by true life events~*Na Billy Ladan*
*Dedicated to Hauwa Suleiman Muhammad*
bintladan.blogspot.com
_Hapi Sallah in arears to all readers of *RIKITACCEN AL'AMARI*,da fatan anyi sallah lafia,Allah ya maimaita mana,amin_
What? Juwaira ta fada cikin zare ido, "u must b mistaken,ni bn kashe kowa ba" police da ke rike da itane yace "ki adana kalamanki zaifi miki in kinyi shiru sabida duk abunda zai fito daga bakinki za a iya amfani da shi a kanki in anje kotu". Bashir ne ya matso yace "kiyi shiru juwaira, hakan zai fi miki, za muyi iya kokarinmu mu fitar da ke" hannunta ta daga ta wankesa da tagwayen mari sannan ta nunosa da yatsa "u wunt get away with dis" handcuff aka samata ganin tana kokarin yin fada da Bashir sannan sukayi waje da ita, Bintalo ce ta bi bayansu tana kuka, hannunta Juwairah ta rike tace "its k sis, ni nasan bnyi ba amma ki kula da kanki mijinki ba mutumin kirki bane a sannu zaki gane, sannan ki mun gata daya ki kira mun su inna, kar in mutu ban gansu ba" kafun ma Bintalo ta amsa mata polisawan sukayi waje da ita. Ba karamin mamaki tayi ba ganin mutane a bakin kofarsa wanda yawancinsu yan jaridane sai yan rahoton TV,da kyar aka tserar da ita daga tambayoyin da suke mata aka sata a mota
~~~
Shureim dawowarsa daga gun aiki knan ya shigo parlor, Salim na ganinsa ya yo wurinsa ya dagasa yana mai wasa, khuraiba ta taso ta mai sannu da zuwa sannan ta wuce ta dauko mai abinci tareda zuba mai, tashi yayi ya kunna TV tareda dauko remote sannan ya koma ya zauna, channel na news ya kai sannan ya debo chokalin abinci zai kai bakinsa,hoton Juwairah da ya gani sanye da ankwa ya hanasa kai abincin bakinsa, kara volume yayi dan yaji abunda ake fada da kyau, ai bai karasa ji ba ya ture abincin tareda tashi ya dauki key, khuraiba da fitowarta daga daki ta ga yana niyyan fita ta tsaresa da ido tareda cewa "ina zaka tafi kuma bayan na sama abinci? "Ki dan rufe yanxu zan dawo bazan jima ba" ya mayar mata sannan ya sa kai ya fice. Komawa tayi ta rufe abincin sannan ta zauna ta dauki remote dan canza channel sai sannan hankalinta ya sauka kan TV taga abunda ya hana Shureim cin abincin,ko Shureim bai gaya mata ba ta san yana son Juwairah amma duk da haka in ya dawo sai ta tunkareshi.Shureim kuwa tun da yaga halin da Juwairah ke ciki kuma ya tuna da first haduwansu yaji sam bazai iya zamaba har sai yaji yanda take. Gudu yake sosai sai gashi har ya iso police station da ake tsare Juwairah. Tana zaune a cikin cell tana kuka taji an bude kofar, dago jajayen idanunta tayi ta kalli matar da ta shigo "ki taso kina da bako" shine abunda matar ta gaya mata, ba musu ta taso ta biyota har zuwa dakin da zai sadata da bakon nata. Ba karamin mamaki tayi ba ganin Shureim dan a halin da take ciki bata zaci akwai wanda zai so kusantarta ba, cikin sanyin jiki ta karasa ta zauna a kujerar da ke facing insa tareda maida kallonta zuwa ga table da ke tsakaninsu, a hankali taji ya kira sunanta ta dago jajayen idanunta ta saukesu a cikin nasa, sun jima suna kallon juna sannan tayi breaking eye contact in, a nitse ya fara magana "Juwairah ki dago ki kalleni, ina so ki gayamun gaskiyar lamarin nan kinga yanxu daga ni sai ke bawanda zai ji,duk abunda zaki fada mun tsakaninmu ne sabida haka ki gayamun komai ni kuma na miki alkawarin tsayawa a matsayin lawyern da zai kareki" bayan hannunta tasa ta share kwallar da ya zubo mata sannan tace "wlh bnda masaniya akan abunda ake tuhumata akan na aikata, ban taba kisaba, dayan da ake zargin na kashesa fa is ma fiancé ta ya zan kashe wanda nakeso, dayan kuwa ko saninsa banyi ba ban ma taba ganinsa ba sai da aka nuna mun hotonsa" "Abdel fa? ya tambayeta yana kallonta "Abdel is a nyc person, bai taba mun abun da zanji in kashesa ba, wlh wlh wannan abu framing ina akayi dan bani na kashesu ba"
Shiru yayi sannan yace
"Toh ance anganki kin shiga gidansa in a hoody kuma baki fita ba sai around subh ko meh kika je yi? Kawar da kanta tayi dan bata san meh zata fada ba dan har ga Allah she can't rekol eva living home in dt hoody, sai da ya sake mata magana ta dago tace "ka tuna farkon haduwanmu da kai inda nacema bn san ya akayi na tsinci kaina a club incan wearing dat crazy dress ba? Kada mata kai yayi sannan ta cigaba "toh wannan ma hakane, ban san ya akayi na je gidansa ba actually bn ma san gidansa ba, blv me wen i tell u wani ne yayi kisan nan ya lakaya mun" shiru shureim yayi for some seconds sannan ya sake watso mata tambaya "ance kin ce Mijin yayarki kike suspecting ko mesa hakan? Shiru tayi sannan tace "ya sha threatening duk wanda ya rabeni ta hanyar cewa in bai nisanceni ba zai illatasa shiyasa nake ganin shi yayi"
![](https://img.wattpad.com/cover/122655819-288-k780288.jpg)
YOU ARE READING
Rikitaccen Al'amari
Paranormallabari akan yadda abun son dunia yasa yaya ta salwantar da rayuwar kanwarta