Babi na tara

1.6K 87 4
                                    

*RIKITACCEN AL'AMARI*
       ~A short story~
~Inspired by true life events~

*Na Billy Ladan*

*Dedicated to Hauwa Suleiman Muhammad*

      

bintladan.blogspot.com

Yau ma kotum cike yake makil da mutane dan har yafi na farkon zaman.
Can gefe na hango su Meenah,Pherty, Mummeetie,Maryam Chiroma,Hafsat Abuja,members in Billy ladan fans forum,Billy Ladan novels both na Facebook da whatsapp,ciwon ya mace group kai da ma sauran groups da bn ambata ba duk sun hallaru a wajen dan suma sunce baza kare shari'ar nan banda su baba

Kowa na zaune banda Shureim da Judge Sharifa wanda hakan ya tada hankalin Juwairah yayinda barrister Abbas ya ke ta murmushin nasara dan a zatonsa Shureim yayi dropping case inne. After abt 5mins Judge Sharifa ta shigo mutanen wajen duk suka tashi har sai da ta isa mazauninta ta zauna sannan suma suka zauna, kallon kujerar Shureim tayi for sum seconds sannan ta kawar da kanta ta danyi rubuce rubucenta, dagowar da zatayi ta hango Shureim ya shigo da dan sauri, da kai ya gaida Dr Abdulmajeed sannan ya karasa ya zauna gefen Juwairah tareda sake mata murmushi, wani ajiyar zucia tayi kafun ta mai murmushi itama. "Sorry am late hun,sumtin cm up at home" murmushi kawai ta mai tareda mouthing "its ok", muryar Sharifa suka ji tana cewa " barrister Shureim zamu iya sanin ko u r tru, after coming late kuma zaka bata mana lokaci" tashi yayi yana gyaran murya sannan yace "sorry ur honor,i apologize for coming late, yanxu zan fara gabatar da shaiduna wanda zasuyi backing up wannan condition da juwairah ke fama dashi, da fata wannan kotu mai adalci zata nutsu har ta gamsu da bayanansu dan yanke hukuncin da ya dace" nan ya sa aka shigo da first Dr wanda ba sai an fada ma daga korea yake ba, karasawa yayi ya tsaya a gabansa yace "inaso ka gayawa kotu sunanka da kuma aikinka" Shureim ya fada dagowa yayi yace "Ni Sunana Dr Hyung Jin Jung kuma psychiatric Dr ne a can Korea n i hv bn working for d past 30 years" kai Shureim ya gyada alamar gamsuwa sannan yace "shin ni na kiraka ko kuwa dan kanka kazo?
"ba kirana kayi ba, dan kaina nazo dan naga case in a news kuma recently nayi aiki a kan mai irin case in dts y naxo in taimaka" Dr ya amsa mai
Gyara tsayuwarsa Shureim yayi sannan yace"Toh ina so ka gayawa kotu abunda ka sani gameda wannan condition "
Gyaran murya yayi sannan yace "wato wannan disorder da ake kira multiple personality disorder ba kagenta akayi ba kuma bawai babu ita bane a dunia sai dai mutane dayawa ba su santa ba, yana samun mutum ne yayinda wani trauma ya samesa a yarintarsa, like d two recent cases da nayi treating a korea dayan yar yarinyace yar kimanin shekara 19  wanda take da alters biyu wanda suka samu asali dalilin sakaci da iyayenta sukayi wajen kula da ita, she was a survivor of emotional child abuse and neglect from both parents dan daya alter ta shaida mana akwai ranan da har aka barta a gida ita kadai for almost two days ba abinci, dayan kuma soldier ne dan shekara 20 wanda aka kawo mana shi daga barrack saboda hari da yake kai wa abokan aikinsa alhalin hakan ba halinsa bane, sannan kuma ana samunsa a wajen da bai kamata ba kuma daga baya in ya dawo normal bazai tuna kai kansa wannan wajen ba, a zamanmu da shi muka fahimci shi alters 7 garesa wanda acikinsu akwai mai sashi aikata mummunan abu wanda yayiwa kansa lakabi da "mr violence" akwai "mr rude,shit,timid" da dai sauransu,ur honor MPD is real u may not have seen it but it does exist" bayan shi wasu biyu sun sake zuwa sannan barrister Abbas ma ya kawo Doctors da suka ce sam su a rayuwarsu basu taba jin wannan condition ba, daya cewa ma yayi it doesnt exist kawai kirkira mutane keyi dan suyi ta'assa son ransu sai suce basu sukayi ba, sosai abun ya daurewa Judge Sharifa kai dan ta rasa abun cewa, shiru tayi for some minutes sannan tace za a tafi break in an dawo za a ji hukuncin da ta zartar.

Tana fita Dr Abdulmajeed ya karaso wajen Shureim yace "barrister mai ya faru munyi akan zaka fitar da Juwi since ta yadda zatayi magana,murmushi yayi sannan yace " i saved d best for the last kai dai zo muje mu yi breakfast mu dawo".

Rikitaccen Al'amariWhere stories live. Discover now