BAN AIKATA BA

1.1K 63 0
                                    

BAN AIKATA BA


ELOQUENCE WRITERS ASSOCIATION


Labari Da Rubutawa

Basira Sabo Nadabo


SHORT STORY


Babban Goro Sai Magogin Karfe, Ban san da wani baki zan fara muku godiya ba Eloquence Writers Association, sai dai Nace ALLAH ya kara haďa kawunan mu, duk munafiki ko munafuka dake shirin tinkarar mu ki/ka sani munfi karfin ki/ka saboda mu tsintsiya ma ďaurinki guda ne ehe na faďa da babban murya kiji/kaji Eloquence tayi muku zarra sai dai kallo mak'i gani ya kauda idonsa


NA RASA BAKIN MAGANA

A gareku kawayen arziki wanda aka haifesu tsiya na bacci wallahi Basira ta yaba da kyautatawar ku a gare ni am totally speechless sai dai nace Allah ya barmu tare

Babbar Aminiya ta
Baby Nurse

Kawata kinfi kawar kowa ni dake sai dai ta Allah badai mutun ba
  Baseera Cutie pie 👄

Ina kike zo matso da gudu domin ke daban ce
  Ummie Novel

Zo Babban Aboki na
Autan eloquence

Wallahi daban ce ke acikin dubbai
Shamsiyya Salis

Yaya na kuma Editer na
Alh A'Y Indabo

Wallahi Allah Reader's Da Fan's ďin Basira Sabo Nadabo, toh ku sani kuma ku sheda wannan shafin babban Tukwaici ne a gare ku, na baku shi kyauta

Aunty, Aunty'n kowa da kowa, Aunty'n yara da babban
Aunty Sis Mom Sultie boi

Yaya ta ina sonki kamar yadda kike sona da novels ďina
Aunty Farieda Uganda

Sweetheart, sweety na my best reader
Mrs Khalied

Da duk sauran wanda ban kira ba ina sonku sosai kuma ina mai baku hakurin rashin jina da bakuyi ba kwana biyu hakan ya farune sakamakon bikin da mukayi amma kuyi hakuri na barku without notice



BAN AIKATA BAWhere stories live. Discover now