*_REAL HAUSA FULANI WRITERS FORUM_*🐄
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
*_DABAIBAYI_*
_rayuwarmu ayau_....*By*
*_UMMI ZEE AFLAM_*_*بسم الله الرحمن الرحيم*_
_Da Sûnan Allah mai rahma mai jinkai_
_Dedicated to..._
*_Raheenat heenat_*
_and_
*_Mamuh geee_*_*1-2*_
_Tafiya take à hankali kamar tana tausayin kasa, ko ina najikinta motsi yake domin kayan da tasaka ya matseta sosai da kyar take iya numfashi.._
_Yarinya ce da bazata wuce shekaru 18year ba, tanada sayi ba sosai ba farace tas mai manyan idanuwa hancinta a Mike yake kamar biyu masha Allah ta hadu ako ina amma kallo daya n'a mata nagane idanuwanta Sun bude sosai , ko ina ta wuce Ana binta da ido wasu naganin shigarta baidace ba amasayinta na yar muslma ,wasu kuma naganin ta birgesu domin ta iya shiga na daukar hankali Innalillahi wa'inna illaihir Allah kashiryemu da shiryuwarka Ameen_.
_Tana zuwa bakin titi tasaya tana jiran mai à dai-daita sahu, wani bakin mutane ya tsaya dai-dai inda take ahankali ya sauke gilashin motar ,ita kuma ta kawar da kanta gefe kamar bata ganshi ba._
_Hi Bby ina zaki da Ranar ga? Idan bazan takura miki ba plsss ki shigo na rage miki hanya,ya karashe maganar sa murmushi bayyane à fuskarsa ,sai Alokacin ta juyo sukayi ido biyu dashi masha Allah shi kadai ta iya furtawa à ranta domin gayen ya tafi da imaninta shima farine amma tafishi kadan sumar kanshi akwace yake lub-lub kamar Macé sagenshi yayi matukar yin tasirin wajen bayyanar da ainihin kyawa'nsa ,da kyar ta saita kanta domin kada yagane tarude ._
_Itama murmushi ta mayar masa ahankali ta bude motar tashiga ,wani sanyi kamshi ya buge mata hancinta ta lumshe , Yauwa bby ko kefa yanzu ina muka nufi ,ta rausayar da kanta cikin kisa tace "Super market zaka kaine" tayi magana à takaice. Ok bby ni dai sunana Zaharadeene Sani Almuktar amma abokaina suna kirana da Zainun, ko zaki iya fadamin sunanki ? Tayi shiru na wasu dakikai tace "Ni kuma sunana Murjanatu Ahmed Aliyu" wawo suna mai dadi tayi murmushi batace komai ba._
_Haka yadinga Janta da hira har suka isa super market din yayi parking ya fito ya bude mata kofar tafito itama ya rufe suka jera à taré sai ka rantse miji da matane domin Sun dace da juna. Kaya Murja ta dinga lodowa iri iri duk abinda ya mata sha'awa Saïda ta dauka domin so take ta kure Zainun à mamakinta shi da kanshi yadinga tayata murna ya cika mata ciki domin Allah ya kawo mata mutuman da take mafarki à kulun cikin barcinta._
_Da Murja taga baida niyar daina lodo kayan tayi fari da idanuwa tace ya isa haka domin kayan sunyi yawa, murmushi yayi mata yace "Akanki zan iya yin fêye da haka amma tunda kince ya isa muje wajen biya" wani ma'aikacine yazo ya kwashe kayan yakaisu réception da akayi nitsafin kayan sai da gaban Murja ya fadi kudin Sun tashi 100m ,Zainun ya zura hannunsa à cikin aljihun wandonsa yafido makudan kudin dashi kanshi baisan yawansu ba yamika masu ,mai'akacin yace "ya labai ai kudin sunyi yawa "murmushi Zainun yayi yanuna Murja da yatsa yace "Kaga wannan tafiye mani komai à yanzu ,yauw n'a hadu da ita amma ji nake kamar ta shekara à raina " mutuman yayi dariya yace "Ok oga Allah ya malaka maka ita "cikin murna da yaudara Zainun yace "Nagode sosai abokina .."ita dai Murja sai murmushi take domin yauw zata kaima Innarta albishirin tasamu mijin da take mata fata, da haka aka kai musu kayan Awajen motarsu aka sasu abayan but suka shiga Zainun yaja suka tafi Saïda sukayi tafiya mai nisa ya juyo ya kalleta yace " Bby bakiya min hanyar da zanbi ba ya kashe mata ido daya " da hannu ta dinga yimasa nuni har suka iso bakin tsohon gidansu yayi parking tana kokarin fita ya riko hanunta ta juyo ta dubishi yace "Haba babu ko sallama " tayi fari da ido tace " Sory Nagode sosai da hidimar da kamin Allah ya biyaka "janyota yayi ta fada jikinsa ya matseta gam yafara magana cikin kasalallen murya "Ki daina godemin ki godéma Àllah da yasa nashigo rayuwarki idan zaki dinga faranta min rai à shirye nake da saya miki mota" cikin zumudi Murja tace Dan Allah dagaske kake? Ya gyada mata kai alamar Eh ,takara yin lamo ajikinsa tana kisama abubuwa dadama acikin ranta ,shi kuma Zainun yasamu abinda yakeso sai wasa yake da kirjinta wadanda suke saye kamar an sa musu iska yana kokarin cire mata Riga tarike hannunsa da sauri tace....._
*Muje zuwa Fan's*
DU LIEST GERADE
DABAIBAYI(rayuwar mu a yau)
RomantikBata yi aune ba taji bakin maimuna a cikin bakinta......cikin hanzari murja ta fara qoqarin fizgewa, Allah ya bata sa'a kuwa ta ture maimuna ta tashi cikin sauri ta maida kayanta sannan ta jiyo ta kalle su gaba daya tace"Nagode da irin abinda kuka y...