*_®🌲REAL HAUSA FULANI WRITERS FORUM_*🐄
_{We r thé best}_
🌹
🌹🌹
🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹
🌹🌹🌹🌹🌹
*_DABAIBAYI_*
_rayuwarmu ayau_....*By*
*_UMMI ZEE AFLAM_*_Dedicated to..._
*_Raheenat heenat_*
_and_
*_Mamuh geee_**5-6*
_Ta dau lokaci mai tsayi tana ta barcin ta,,,can dai inna ta shigo ta tashe ta"ke ba zaki tashi ki shirya bane? ko kun fasa fitan ne keda zainun?"_
_A'a Wallahi Inna kinga gajiyar jiya ce har yanzu bata sakeni ba tana magana idanuwan ta à lumshe, so nake na danyi barcci ko tabi jikina....Sallahti Inna tayi tace "Iye kuji min yarinya arziki na kiranta tana min maganar banza ,kintashi ko sai n'a saba Miki?" Ta kwantar da murya alamun rarashi tace "Haba diyar Albarka Murja yar arziki ,ki tashi ki shirya lokaci na tafiya." Murja ta mike tsayi bata ce da Inna komai ba tashiga toilet domin yin wanka..._
_Murja ta tashi ta shiga wanka domin fara shiri,,,tana wanka tana jin karar wayarta shiyasa bata jima sosai ba ta fito daure da tawel à kugunta da Dan karami tana sane gashin kanta, wayarta ta dauka tana kokarin kirashi wani Kiran ya sake shigowa da sauri ta dauka ,ko magana bai bari tayi ba ya fara tambayar ta da cewa"Bby ina kika ajiye wayar kine?Sai faman kiranki nake amma baki dauka ba? ...uhmmmnna shiga wanka ne jin Kiran nakane ma yasa nayi Saurin fitowa.""""_
_Toh kiyi sauri ki shirya ina kofar gida. To kadai ta iya cewa ta katse kiran domin idan ta cigaba da sauraron muryarsa zai gane cewa ta shiga wani hali ,ita kuma bata fatan haka da sauri tagama tsane jikinta mai ta shafa sai ta dauko kayan makeup dinta ta shafa powder sai koli da tasa à idonta sai lips da ta shafa duk wanga abin da takeyi sauri take domin bata son ta batama Zainun lokaci..._
_Doguwar Riga ta dauko(Dubaï abaya) ta saka à jikinta yayi matukar yi mata kyau kasancewar ita Fara ce sannan ta dauko turare mai kamshi ta fesa d'aga nan ta dauko hand bag da takalmin da sukayi mathing da kalar rigar,,,, bakin glass ta dauko ta saka, ta fito dakin ta leka dakin Inna tace "Inna na tafi sai na dawo" Yauwa yar Albarka har kin shirya? To yau ma kamar kulum ki samo mana abin kaiwa baka☺ ,,,Murja ta wurga ma Inna makullin dakinta sannan tace "Ok kada ki damu Inna ta , Akwai ragowan biredin da na rage dazu da safe ki dauka ki cinye ko kiba almajirai..."To sai kin d'awo._
_Fita tayi qofar gida tana tafiya cikin takunta na daukar hankali har ta isa bakin kofar gida ta tsaya, kamshin turarenta ne ya sanardashi isowarta dago kansa yayi ya kura mata ido kamar sowon maye,,,,, ta karasa bakin motar , Zainun yayi kasa da glass din motar yace "Gaskiya baby Dole na biya kudin wankan nan yau"_
_Murmushi kawai tayi ta bude motar ta shiga ,,,fari tayi da idanunta sannan tace "Kaima kayi kyau"...hmm duk kyawuna ban kaiki ba Zainun ya fada yayin da yake kokarin tashin motar domin su tafi._
_Tunda suka Fara tafiya babu Wanda yayi magana à cikinsu....,,,,,can dai zainun yace"Baby bayan munje S.F.C ina kike so mu je?,,,,,rangwada kanta tayi sannan tayi fari da idanuwanta tace"gida zamu dawo"._
_A'a wlh baby ya kamata muje hotel domin mu huta kinga yau fa ana rana,,,,haka zainun ya fada a dai-dai lokacin da yakai hannun sa kan hannunta da nufin ya riqe hannunta,,,,,,,shiru tayi bata ce komai ba domin yana kama hannunta taji wani sanyi a ranta,,,,,a zuciyanta tana cewa"gaskiya gayen nan za'a je dashi ya hadu ta ko ina"._
_Zainun yace"baby kinyi shiru fa baki ce komai ba" uhmm toh naji muje hotel din amma sai dai muje SHARNA PALACE yafi min kusa da gida,murja ce tayi magana a yayin da suka iso gate din shiga S.F.C._
_Bayan yayi parking suka fito suka shiga ciki,,,,,sannan suka sami guri suka zauna._
_Zainun yace""Baby me kike so inyi order a kawo mana?""ta ya mutsa fuska sannan tace"ni kawai ice cream nake so",,,,,ok!!yace sannan yaje yayi ma ma'aikatan gurin magana domin a kawo musu._
_Wani kallo tayi masa wanda ya qara sanya shi a irin wani yanayi da bai tunanin samun kanshi a wannan lokacin ba,,,,,yayi qasa-qasa da murya yace "nifa yau kin qara rudamin tunanina,,,,me yasa a lokaci daya kika shiga raina ne haka!gaskiya akwai wani sirri a tare dake da nakasa gane shi._
_Ta qara yin murmushi a karo na biyu,,sannan tace"haka abin yake nima ka shiga raina da yawa"._
_Bayan an kawo musu ice cream,,,,suka fara sha suna yi suna kallon juna,,,,,kadan tasha ta rage wai ya isheta.Shima kuwa gogan sai yace ya isheshi,,,,haka dai suka tashi suka je ya biya kudi suka fita._
_Basu tsaya a ko ina ba sai a hotel kamar yanda tace SHARNA PALACE din suka je._
_Sun fito daga mota sannan suka shiga cikin reception,,,,kudin daki ya biya sannan aka kai su dakin...._
_Dakin ya hadu murja ta fada a zuciyarta,,,,gaskiya dole in wanki gayen nan!_
_Bai tsaya bata lokaci ba zainun ya samu guri ya zauna kamar yanda yaga murja tayi,,,,,,rungumota yayi ya matseta a jikin sa a karo na biyu,,,fisgewa tayi tace"kai dai baka da dama,duk kabi ka rude....._
_Kuka taga alaman zaiyi mata sannan ta kwantar dashi akan cinyarta ta fara shafa kansa tana cewa"""ka dawo hankalinka,saurin me kake yi haka ne bayan kasan cewar ni mallakin ka ce!_
_Baby ba zaki gane bane...saboda bake kika tsinci kanki a halin da nake ciki ba......tun lokacin da na dora idona a kanki kika tafi da tunanina,,,,,,ina ma ace ki zamo matar aure a gare ni!_
_Hmmm lallai wannan gayen yazo hannu! Tunanin da nake a kansa wato shi yake yi,,,,,zan so ace na zama matarsa,,,,murja ta fada a xuciyarta......_
_Bata yi aune ba sai ji tayi ya tashi ya janyo ta jikinsa,,,,,kallon idon sa kawai tayi ta tabbatar yana cikin yanayi na sha'awa!!_
_Kissing dinta ya kama yi,,,,sannan ya qara matseta a jikinsa,,,babyna wlh ina sonki bazan iya daina sonki ba.....Surutai ya dinga yi shi kadai kamar wani zautace.._
_Tashi yayi ya cire kayansa!qirjinsa sai harbawa yake yi,,,idon sa yayi ja sosai kana kallonsa kasan yana cikin wani hali._
_Zuciyan murja sai bugawa take yi a xuciyarta tana fadin""gaskiya gayen nan ya bani tsoro tunda nake haduwa da samari ban taba haduwa da mai saurin rudewa irin sa ba!"_
_Ji tayi ya rungumeta ya Dora ta akan gado batayi aune ba sai ji taji ya......_
*Ummi Tasiu ce💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻*
YOU ARE READING
DABAIBAYI(rayuwar mu a yau)
RomanceBata yi aune ba taji bakin maimuna a cikin bakinta......cikin hanzari murja ta fara qoqarin fizgewa, Allah ya bata sa'a kuwa ta ture maimuna ta tashi cikin sauri ta maida kayanta sannan ta jiyo ta kalle su gaba daya tace"Nagode da irin abinda kuka y...