[3/20, 2:42 PM] ??HABIEBA LUV??: *??KARUWA CE??........45/46*
_Writing by_
*??BieBie Luv??*_Editing by_
*??Sadnaf??*_Wannan page sadaukarwa ne ga duk wani mai karanta labarin nan._
??????????????????
Dawayo da kalamai masu dadi saida hisham yaja farida yay kara X da ita..
Lallashinta yarinka yi yanamata dadin baki ..sai biyar din yamma yasauketa bakin get din gidansu yatafi.
Koda tashiga falon bakowa,,don haka kai tsaye tawuce dakinta tagasa jikinta tai wanka.*****
*borno*
Misalin karfe tara na dare.Duk yan gidan suna zaune falon aunty bayan sun gama dinner sai hira sukeyi cikin nishadi.
"Nikam aunty dama idan mutum yay aure yana rage surutu da tsiwane? Duk yazama wani cylnt?." Yusuf ya tambayi aunty idonsa nakan zahra. Juyowa tayi suka hada ido tai saurin saukar danata kasa.
Murmushi aunty tayi "kaidai Yusuf tsokana ko?... Baby na har ki kulashi zaiyi yagama."
Shafa kansa yayi yana dan murmushi "aunty ba tsokana bane,, gani nai dukta sauya kamar ba Zahra'u sarkin tsiwaba." Dariya twice sukayi.. "Kai Yaya yanzu ai girmane yakamata,,dole ta natsu.." Harara zahra tabugama salma "sai akace maki da ba'anitse nakeba?." "Allah yabaki hakuri malama masifatu ,,ni bahaka neke nufiba.""Yawwa aunty ,,niwai yaushe zahra zata komane?, tunda tacemin hartayi sati biyu kuma kinga yanzu dada badaya bane...tunda yanzu aure gareta.
Harara aunty tazabgama Yusuf din.." Koranta kakeyi?."
"Ayya aunty na bahaka nake nufiba dai."
"Ca akai maka duka tadawo?,,kokaga ankera mata dakine? To mijinna tane yace tayi wata biyu..inkuma zaka maidata sai ingani ."
Dariya kasa2 Yusuf yayi.."Allah yabaki hakuri Hajiya auntyn mu.. Ninatafi ...saida safe .
Sallama yamusu yatafi part dinshi ,suma basu wani dadeba kowa yakama gabanshi aunty kuma tatafi part din Abba.***
Washe gari Sunday bayan sungama breakfast Yusuf yacema zahra tasameshi a apartment dinsa. Jiki a sanyaye tayafa Vail akan duguwar rigar dake jikinta tashiga part din. Yana zaune falo yasa laptop agaba yana dannawa. Da sallama tashiga tasamu kasa gefen kafarshi tazauna. Tafi minta biyar da shigowa kafin Yusuf yadago yana kallonta.
"Tashi kizauna kan sofa." Yusuf yay commending dinta.
Bamusu tatashi tazauna kujeran dake gefen nashi.
Juyowa yayi yana fuskantarta yakira sunanta .
"FATIMA!."
Harcikin ranta taji sunan don mamarta ne kadai kekiranta da wannan suna. Kwallane yataru a idonta tunowa da mahaifiyar datayi.
"Bakijine?."
Goge kwallan idonta tayi tadago a hankali ta amsa.
"Kifada min abinda yake damunki..don insan yanda zanyi maganin matsalarki..hakanan yin aure kadai bazai sauyaki ba saidai inda wani abu."
"ZAHRA!."
Yakara kiran sunanta jin batace komaiba.
Amsawa tayi batareda tadagoba.
"Meye yazid yake maki wanda bakijin dadinsa?..kifadamin ina jinki."
Zahra tanason fada mishi gaskiya amma batasa how can be explain to him ..zan fada mishine yazid yana min kallon KARUWA? Yanda yaa Yusuf bai iya fushiba tasan everything can happen...
"Keee!. Ina tambayarki kina min shiru.. Kodan kinga nadamu dakene?" Cikin daga murya yake maganar.
Kara kasa tai da kanta tana hawaye harda shashsheka.
Sassauta murya Yusuf yayi yaci gaba dacewa..
"Haba lovely zahra na! Kinsan bansan kallonki cikin damuwa, wllh sam banjin dadin yadda nake kallonki shiru...kifada min inkinada matsa..nikuma naimaki alkawari insha Allah saina kawar maki ita...plsss kifada min gaskiya."
"Ni baabinda ke damuna..." Tafada kamar mai ciwon baki.
Lallashinta yarinka yi yana bata advice akan zaman aure har tadan saki jiki dashi.
Sai shabiyu tafito daga part din Yusuf takoma na aunty.****
Bayan wata daya ..
A kano kam Hajiya zubaida tazama miji shikuma yazid yazama mata don sai yadda tayi dashi.
Hatta da gidan mami sai yafi sati baijeba while dakuma kullum saiyaje kafin yatafi office.
Mami duk tashiga damuwa tarasa gane kan only son dinnata saidai kawai addu'a datake binshi da i'ta.Momy kam duniya sabuwa don tayi sabon d'a yazid yazama nasu sai yadda suka juyashi.
***
Yazid da zubaida na zaune falo kan sofa ta kwanta jikinshi ga waya hanunta tana karatun wani novel maisuna *mahimmamci budurci*. Dariya tayi kasa kasa "ohh..su budurci manya,,..mukan ai munkawo namu.." Tafada cikin ranta.
Yazid dake faman shafa mata dogon gashinta yace "baby yaushe zamuje gaida mami."
Bata rea tayi tana hararanshi. "Watoma maminka kadai kasani banda tawa uwar ko?."
"Noo..baby bahaka bane..duk zamuje har gidan momyn ma..." Karan wayarsane ya katsar dasu.. Sunan mami ne ya bayyana kan screen din.. "Kingama ..takira."
Tsaki tai k'asa2 tamayar da hankalin ta kan wayarta.Mami ko amsa sallamarsa batayi ba bare kuma gaisuwa.."kazo yanzu ina naimanka."..daga haka takashe wayarta.
Kallon zubaida yake wanda itama kallonshi take cikin tuhuma..."wai me tace."
Dan gefen kansa ya sosa yace.."uhm..ca tayi inje yanzu tana menana."
Tsaki taja tareda cewa"to ba'inda zakaje,,ina bukatarka a kusa."
"A'a baby dan Allah kiyi hakuri kibarni inje,,,kinga mami ne."
Sauka tayi daga jikinshi tahaura sama tana cewa bazai jeba."
Shima tashi yayi yabita bedroom din yana bata hakuri. Dakyar yashawo kanta tayarda tabarshi,,amma tace kada yawuce minti talatin!.
Jiki na rawa yafita yashiga motarsa yay gidan mami.*??BieBie Luv??*
YOU ARE READING
💝KARUWA CE💝
Romancetakowa tafarayi cike da kissa tazauna bakin bed din. A hankali faruq yabude idon yatsurama boos dinta dake cike fam ido, hannunsa yakai a hankali yana shafawa tare da lumshe ido. "Baby boos dinki lamshe.....gasu manya..." Murmushi tayi takara matso...