[3/12, 7:28 AM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??.....25/26*
_Writing by_
*??BieBie Luv??*_Editing by_
*??Sadnaf??**Masoyana a kullum i'na alfaharina daku, inajin dadin adduoin ku gareni...saida ince*
*Allah kabarni tareda masoyana , i'na sonku sosea❤❤❤*????????????????
Cikin takunta mai d'aukan hankali ta i'so gurin yazid dake jingine jikin motarsa yazuba mata i'do ko kiftawa babu.
Dan iskar bakinta tahura mashi daidai lokacin data karaso...lumshe idon yayi a hankali yabude su yasauke kan kyakykyawar fuskarta.
"Barka da zuwa yayana, ina fatan ka i'so lpy ?."
Murmushi mai sanyi yayi yana kallon cikin kwayar idonta.
"Barkanki dai sarauniyar mata."
Murmushi tai tare da rufe fuskarta da hanna yenta dasuka sha jan lalle. Kurama hanun yazid ido yayi , komai nata yayi a rayuwa.
"Uhmm! Wannan adon duk nawane!?."
Boye hanun tai tabaya tareda sunne kai k'asa tana murmushi.
A rayuwa yazid yana bala'in son mace mai kunya, don haka zubaida ke k'ara shiga ranshi. "To dai yanzu kazo mushiga daga ciki."
Haka suka jera suna tafiya kwanin shaawa ..a babban falon gidan tamai masauki tashiga ciki domin kiran momy sugaisa.
Cike da faraa take amsa gaisuwar yazid tana tambayar shi aiki...shira Momy tashiga yima yazid kamar sun dade da sabo, farat daya momy taji yazid yashiga ranta, harma tana yima 'yar fatan samunshi matsayin miji duk da dai batasan tak'a maimai alak'ar dake tsakanin suba.
Sunkai minti talatin afalon da momy daga karshe tatashi tabarsu su biyu.
"Babyna Momy nki tanada kirki sosea wllh."
"Uhm."
"Baby!. Say something man kinyi min shiru kinamin maganar kurame."
Dago i'donta tayi tadan kalleshi kadan saikuma tamayar..."nikam yau sunan nawa *baby* yakoma?."
Dan shafa sumar kansa yayi, "hakanan yau naji inada maradin kiranki babyna..kuma ina fata kizama babyn nawa." "Meye haka kenufi yaa yazid?." "Eh to nima bansani amma inaji ajikina akwai wani babban al amari tsakanina dake!."
Wani sanyi taji aranta don tagano Inda maganar yazid tadosa , amma azahiri tace...to Allah yamana mai kyau."
Yana biye da i'ta suka nufi dining area zubaida ta gabatar masa da abincika kala2 na alfarma..bakaramin dadi girkin yama yazid, bjgu da k'ari hiran da zubaida take masa masu dadi baisan sanda yacinye abinci plet din dake gabansa ba."Saida yakoshi taf sannan suka koma cikin falo suna cigaba da hira ...sai daf da magrib yazid yay ma Momy sallama , lokacin daddyn ta yadawo suka gaisa sosea yayaba da hankali yazid din ...harbakin mota tarashi sukayi sallama kafin tadawo gida zuciyarta fall farin cikin..
"Baby waye wannan din?."
Daddynta ke tambayarta .
"Amm...daddy kawai dai...kwai ..haduwa mukayi ana ruwa...shinefa yakowani gida..tai maganar cikin kunya kanta k'asa. *(Karuwa mai ladabin kunama)*
.." Kedai fad'amin gaskiya baby kodai-kodai?."
Kara sunne kai kasa tayi tana murmushi..
"Ba matsala yanzu zaki i'ya kula saurayi tunda baifi watanni shida ki kare karatunki ba kinga daga nan sai musha buki...."
"Aiko ." Momy tafad'a i'tama tana murmushi.
Dagudu zubaida tafice daga dakin tana dariya.
Saida ta fita daga shashen daddy nnata tatsaya tasare...tana kitsa abubuwa a ranta..
Wani shuumin murmushi tasaki.. " *YAZID* , ko baka sona sainayi yanda na aureka...domin ka lashemin zuciya ta, inasonka, inaso inyi testing naka domin dakani zaka kawo light a gado..k'iranka yana dakyau...kara sawa ciki tayi tafad'a gado tana lumshe ido...don duk shaawan yazid ya kamata!."Wllh Hajiya yaron nan yakwanta min a rea."daddyn zubaida yafad'a yana zama kan sofa.
" nima wllh alhaji haka, ina kallonsa yakwanta min har inama zubaida fatan samunshi a matsayin miji. "
"Gaskiya kam yaron akwai natsuwa, Allah dai ya tabbatar mana da alkhairinsa."
"To amin alh."***
Cikin nishad'i yazid ke tuki , rabon dayaji farin ciki irin haka harya manta.
Saida yay sallar magrib da isha a masallacin unguwar su kana yashiga gida.
Lokacin Zahra'u da baby suna zaune falo suna kallon tashar Bollywood.
Baby ne kawai ta amsa sallamar tamishi sannu da zuwa amma zahra ko inda yake bata kalla ba ..murmushi yayi yakalli cikin idonta yad'aga mata gira daya yahaura sama.
Iyaka shak'a zahra tashaka, fuuu kamar zata tashi sama tabi bayan yazid hawaye yacika idonta..Daga shi sai dan towel din dake d'aure k'ugunsa da'alamu wanka zai shiga.
Bako sallama tashiga dakin tasha gabansa idonta taf da hawaye tafara magana cikin rawar murya ..."wllh ya yazid kaji tsoron Allah duk abinda kekeyi yana kallon...kar kamanta ni matarka ce koma yayane ai zaka darajani..amma yau yininka guda bakya gida katafi can gun matan banza....gigitaccen marin daya watsa matane yasata ta gaga karasa maganar ta tafashe dawani irin kuka...
"Ke harkin i'sa, ni zakisa a gaba kina fad'amin maganar dakika ga dama....watoma nine mutumin banza maibin matan banza ko?... Wani murmushin rainin hankali yasaki.." Lallai kam dama har karuwai ma sunsa abinda yakeda kyau dawanda baya dashi?...
Kallonshi tai cikin bacin rea" karka kara kirana da kalmar *karuwa*, domin ni ba ba karuwa bace ...inkuma baka yadda ba ka gwada kagani....zakasan ce inada mutunci kuma nayi kokarin kareshi."
Kada harshensa yafara yi yanadan murmushi..uhm! In gwada ko ?, kin dad'e bakiyi bako? Tabari kiji ko matan dake cikin duniyar nan sunkare ...ko shaawar mace zata kasheni bazan taba kusantar kiba...nafi karfin cin sauran wasu." Yana kaiwa nan yashige toilet abunsa.
Dur kushewa gurin tayi tana kuka mai sosa rea.
"Yaa Allah kakawo min mafita, Allah kabayyana gaskiyar lamarinnan cikin gaggawa....ya hayyu yakayyum birahamataka assagis."Saida tayi mai i'sarta kana ta fita zuea d'akinta takwanta sa'in har baby tayi bacci.
*********
Cikin dare yazid yatashi saka makon ciwon mara dake addabarsa, wata irin muguwar shaawa ce tataso masa gashi ba yadda zayyi ...nishi yaringa yi a wahalce yana mursukuk'u a kan gado.
Dakyar ya i'ya tashi yalalubo magani yasha baccin wahala yayi gaba dashi.********
Washe gari
Daka ganta kaga wanda taci kuka domin fuskanta da i'danuwan ta sunyi matukar kumbura ga jann dasukayi.
Kallo daya yazid yamata ya d'auke kansa don wani irin haushinta yakeji don ba amfanin komai take masa ba gashi kusan kullum azaftuwa yake da ciwon mara.
Kwafa yayi yaja kujera yazauna yay saving kansa baiko jira baby tayi saving dinsa ba.
"Uhm..nikam yaa yazid kamai dani gida yau gobe akwai school." Don yanzu yazid din tsoro yake bata gaba daya ya sauya.
Ko kulata baiyiba yaci gaba da cin abincin sa....saida yagama breakfast dinsa yahaura sama . ba'a d'au lokaciba yafita rike da car key dinsa.
"Dauko kayanki in maidaki." Yay maganar fuska ba walwala.
Sum-sum tahaura sama ba'a dad'e ba tafito hanunta rik'e karamin jakar kayanta..gakuma mayafinta a hamnunta.
I'don Zahra'u ne ya cicciko da kwalla"ayya baby yanzu tafiya zakiyi ki barni."
"Aunty zahra gabe akwai school, kuma exam zamu fara. Amma insha Allahu duk sanda mukayi hutu zanzo."
Gagara rakata koda balcony ne saima dakinta data tafi
hawaye na sauko mata.
dama babynne mai d'ebe mata kewa tunda yanzu kuma tatafi sai damuwa ta kasheta..****
Cikin shiga ta alfarma ta fito daga bedroom dinta ta karaso falon inda yaranta 'yanmata biyu ke zaune.
"Yawwa mama kinfito?."fauxy tai maganar
"Eh...."
'Don Allah mama ki kokarta yau kije gidan malamin ko zaa dace."
"Kar kudamu, yaukan za'ayita takara ....namuku alkawar acikin satinnan samari saikun turesu."mama tai maganar cike da duniyan ci.
"Yawwa momcy don haka muke kara sonki.
Har bakin mota suka rakata tashiga. da kanta take driven dinta don batason takura...da hanzari baba maigadi yabud'e mata get yana gaisheta, amma kota kansa batabiba tai ficewarta.
Shek'ewa da dariya fauxy da farida sukayi" wai mutum ance ba'ayinsa amma bazai hakura ba." Cewar fauxy tana hararar baba maigadi.
"Wllh kuwa sis, aikinsan abbane ya taka mana burki amma da yanzu mun korashi k'auyen su wllh."
Girgiza kai yayi yakoma bakin aikinsa.
Komawa ciki sukayi suna baza d'uwawu kamar faranti.
"Haka dai zaku kare zawarawa a matsayin 'yan mata..baba maigadi yafad'a a fili.*??BieBie Luv??*
[3/12, 3:02 PM] ??BieBie Lurv??: *??KARUWA CE??.....27/28*
KAMU SEDANG MEMBACA
💝KARUWA CE💝
Romansatakowa tafarayi cike da kissa tazauna bakin bed din. A hankali faruq yabude idon yatsurama boos dinta dake cike fam ido, hannunsa yakai a hankali yana shafawa tare da lumshe ido. "Baby boos dinki lamshe.....gasu manya..." Murmushi tayi takara matso...