[3/25, 9:59 AM] 👄hαвєвαh luv👄: *💝KARUWA CE💝.....55/56*
_Writing by_
*👄Habiebah luv👄*_Editing by_
*💅Sadnaf💅*_Wannan page din dukansa sadaukarwa ne gareku 'yan *GLAMOROUS, HASNA IDRISS NOVELS, TASAKR HABIEBA LUV $ ANFA, RAZ NOVELLA, NABEELART LEDY NOVELS, HABIEBAH LUV NOVELS, MATAN KWARAI, KHADIJA KANDY NOVELS, NEENAH COOL FANS , SADNAF NOVELS....* kukasafta wannan koda *word* daddaya ne. Duk Wanda bai samuba yaymin magana don bansan rigima😎._
_Luv u my fan, inasonku kamar nayi rawa💃🏻...._
💝💝💝💝💝💝💝💝💝
*Asalin labarin...*
*Alh Sulaiman Goni* mahaifin *zahra* yakasan ce haifaffen garin Maiduguri ne, yayin da rawuwarshi take kano gurin uncle dinsa..acan yay primary yay secondary har jamiar sa acan yayi. Yafara aiki a karkashin company nin uncle dinsa, yayinda shine manager a company nin saboda hazakarsa sa kwazonsa...wata rana yazirci i'ya yensa a borno Allah yasa yay gamda katar da *Fatima Zahra* yarinya mai hankali da natsuwa..tunda yakalketa soyayyarta ta kamashi lokaci guda yaji baya iya rayuwa inbada i'taba. Baiyi kasa a gwiwa ba yasanar da i'yayenshi, ba bata lokaci mahaifin Sulaiman yaje dakanshi gurin abban Fatima da maganar. Dama aka bashi dayaje in Allah yasa suka fahimci junansu falillahil handih..
Cikin kankanin lokaci kuwa tsarka kekkiyar soyayya mai tsafta ta shiga tsakanin Sulaiman da Fatima. Bab'ata lokaci kuwa magana ta i'sa gurin manya acikin wata shida aka gama komai aka yanke biki wata daya. Biki budiri rabar bikin Fatima da Sulaiman anyi shagali an zubda naira domin kuwa akawta ta dangin amarya da dangin ango kowa yanajin shima wani ne sosea akayi barin kud'i. Bayan la'asar dangin amarya suka shirya akatafi da i'ta gidanta dake garin *KANO* bayan nasihu datasha gun 'iyayenta da 'yan uwa. Kwanan su biyu suka dawo akabar amarya daga i'ta sai angonta. Aurensu nada wata shida yatafi karin karatu, ,,,,cikin shekara uku dukiyar ta harzuga yakoma business tsakanin kasashen waje zuwa nig. Bayan aurensu da shekaru biyar..shiru2 bazancen haihuwa,, sunje asibiti andubasu domin suna tunanin ko akwai wani matsalane amma babu..tun suna damuwa har suka share da lamarin ..haka sukaci gaba da rayuwa cikin kwanciyar hankali.*Alh Omar Matawalle* shine mahaifin *Yazid* tare da matarshi *Haj Aisha* dukansu 'yan garin kano ne. Alh umar yakasanci masha hurin mai kudi haka babban dan siyasane..sunyi aure da Aisha tun kammala secondary school dinta suna zamansu na lpy. Shekaransu d'aya da aure Allah yaba ta haihuwa ta haifi d'a namiji mai kama da ubansa sak! Karkuso kuga murna a family nnan ranar suna yaro yaci suna *Yazid* sunan mahaifin Aisha ...anyi shagali naira tayi kuka ranar sunan.
Abotar Alh Sulaiman Goni da Alh Omar Matawalle tafarane ranar wata litinin agurin wani occasion na 'yan siyasa yayinda aka gayyaci manya manyan ma'aikatan gwannata..tundaga nan aminci yashiga tsakanin su, yayinda yazama hatta matansu sunzama aminan juna kamar *Dangin juna* haka suka zama.*Alh Usaman Dala* wato daddy n zuby yakasamce bakano, mutum mai tsanani akan boko! Yana bata muhinmmacin sosea a rayuwarshi..shi prof. Ne, kuma babban doc. ne..sananne ne sannan kuma attajiri ne.
*Suwaiba* wato *Momy* tareda kawarta aminyar ta Wato *Hajara (mama)*. sun kasance 'yan *barya*, karamar hukamar a jahar kano.
.sanannu ne sosea garin bawanda bai sansu ba gurin rashin kamun kai, da biye biyen maza..bankad'anci...da shige2.
Suwaiba ta kasance i'ta kadaice gurin 'iyayenta , talakawa ne sosea gasu da son abun duniya.. Mahaifiyar suwaiba ta kwarance gurin bin malamai da bokaye..gashi bawai abin Duniya garesuba amma tana zuwa gun malamai kawai don mallake mijinta.
In kasan Suwaiba to kasan hajara don hanta da jini suke tif da taya. Ranar wata talata, ranar alh usman dala ya ziyarci wani kauye dake kusa da *barya* motarshi ta b'aci a hanyar dadowa, kamar daga sama suka hamgo wani hadadden matashi, Suwaiba da hajara ne ke tahowa.. Jiki na rawa cikin rige2 sukayo gunsa. Gaisheshi sukayi ya amsa ba yabo ba fallasa donshi baison harka yan qauye. Ruwa yace sukawo mishi suwaiba cikin azama takoma cikin gari ta daibo masa ruyawa..kudi mai uban yawa yabasu yaja motarsa yatafi.. Tun daganan Suwaiba da mahaifiyarta suka samai kohon zuk'a, da bokaye da malamai saida suka jawo usman ya haukace akan son Suwaiba. Cikin karamin lokaci akayi auren aka kaita kano dangin usman bason auren sukeba amma bayadda suka i'ya gannin dan uwan nasu zai iya rabuwa dasu akan maganar. Hajara kam kamar ta mutu don bakin ciki tanaji tana gani haka aka aurar da suwai a birni..domin 'iyayenta bamasu son abun duniya bane, mutanene masu saukin rayuwa masu godema duk abinda Allah yabasu.. A haka wani daga cikin samarin kauyen lauwali yaro mai hankali da sanyi yafito yace yana son hajara murna agun iyayenta baa maga domin burinsu baiwuce itama tatafi dakin mijin taba. Hajara kamar takashe lauwali domin bata sonsa, mahaifin lawwali abokin mahaifin ta ne don haka cikin kankanin lokaci akayi bikin. Ranar da a'akai hajara dan madaidaicin gidanta..(domin lawwali yanada sana'arsa) hanashi shiga dakinta tai tarufe kofa sai
a soro yakwana ... Auren hajara nada wata hudu tasamu ciki , karkaga bala'i gun hajara "ita bazata haihu da talaka matsiyaciba" ..garaba dai kala2 bawanda bataiba tasha yunkurin zubda cikin amma Allah baiyiba saida ta haifeshi. Ranar suna yaro yaci sunan "Muhammed sani* anace dashi *Arman wanda Haj. Suwaiba ta nada nasa don (kasan abinka da 'yan birni wayayyu) .
Haj. Suwaiba shiru2 har shekara biyar ba ciki ba labarinsa, yayinda ta danne zuciyar mijin da asiri don haka ko damuwa bayayi saidai danginsa suma hasukayi suka hakura. Ashekara na shidane Allah yabata ciki karkuga tarairaya da kulawa agun Alh usman dayake bata. Ranar da Hajiya suwaiba tahaihu Alh.usman kamar zai cinyeta don kauna da i'ta da abinda ta haifa, ranar suna jaririya taci suna *Zubaida* anyi shagali kuma anyi barin kudi ranar. *Zubaida* nada shekara hudu aka sata nursery yayinda *fauxiyya* (yarinyar da hajara ta haifa bayan haihuwar arman da shekaru hudu) keda shekaru shidda a duniya shikuma arman nada shekaru goma.
Lawwali yana cikin tashin hankali da masifa domin kuwa masifar yau daban tagobe daban da hajara ke masa, ahaka harya kamuda hawan jini da ciwon zuciya kullum yana kwance gida ba lpy gaya bawata kyakkyawar kulawa .. Ana cikin hakane Allah yamai rasuwa saida muce Allah yaji kanshi. Hajara kam abun bai dametaba ko a jikinta don daman kamar kaya yazame mata,, yanzu kwa tayada kwallon mangoro tahuta da kud'a. Bayan tagama takabane tashirya ziyara ta musamman zata kaima kawarta, aminiyar ta *Haj Suwaiba* a kano. Bakaramin mamaki taiba ganin irin daular da kawarta ke ciki. "Uuhm!...rayuwa kenan! Yanzu suwaiba kece cikin wannan daular!?." Farr suwaiba tayi "hmm kedai bari ..duniya kam nasameta." "To sumu kuma haka zamu kare da zani daya kenan." "Aa, kikwantar da hankalin ki, tunda yanzu bakida aure kwai abinyu." Zabura hajara tayi tamatso daf ta i'ta "ayya menene fada min." "Akwai wani abokin Alh., sunanshi *Alh Sulaiman Goni*, yanada mata daya kuma bai taba haihuwaba. Zakije gidan a matayin naiman taimako su taimaka subaki aiki koda share2 ne, idan anyi sa'a sunbaki daganan kuma saimusan abinyi." Wani tsallen farinciki hajara tayi tarungume kawarta hards dan hawayenta "ngde kawata, ngde ngde..Allah yabarman ke."*👄hαвíєвαh luv👄*
YOU ARE READING
💝KARUWA CE💝
Romancetakowa tafarayi cike da kissa tazauna bakin bed din. A hankali faruq yabude idon yatsurama boos dinta dake cike fam ido, hannunsa yakai a hankali yana shafawa tare da lumshe ido. "Baby boos dinki lamshe.....gasu manya..." Murmushi tayi takara matso...