🌪🌪🌪
🌪🌪🌪🌪🌪🌪
🌪🌪🌪*GUGUWAR ZAMANI*
🌍🌍🌍
🌍🌍🌍
🌍🌍🌍
🌍🌍🌍*Da sunan Allah mai Rahama da Jinkai*
بسم الله الر حمن الر حيم_Wannan labarin ba kamar sauran labaru bane gaskiya da banbanci bamuyi dan cin zarafin kowa ba munyi ne dan faɗakawar ga min da wa'azantarwa sam karku zarge mu kubi labarin sauda kafa kowacce member brilliant zata bada gudumawar ta dae dai gwargwaɗo halin da wasu suke tsintar kansune a Media_
*BRILLIANT WRITERS ASSOCIATION*
*Writtern*
*By*
*All members of Brilliant Writers Asso*Story by:
*SURAYYAHMS**Allah sarki fans masu cewa na fara sabon book basu sani ba..ba hakan bane, wannan labari ba nawa nika dai bace na KUNGIYA ne baki daya fatan zaku bada taku hadin kan da kuma gudumuwan ku,ilsm❤🌹*
*TURMI 008 (true life story)*
*Title:CIGABAN LABARIN FARIDA MINAJ*Farida taci gaba da cewa Kamar yarda na fada muku MK ba kamar sauran gayun dana saba harka da su bane a social media.
Gashi dai a instagram muka hadu amma sam bai nuna yana bukatar kyakkwan jiki na ba har muka saba da shi na bashi number muka dawo whtasapp muna chating.
Mk ya kai makura wajen iya cancada zance, don duk yadda na gogi duniya
Nake jin nasan maza haka ya ke tabbatar min da ban kai ko ena ba ta wannan fannin ...Har yau na kasa cinye sa a zance ko iya murda magana.
wata rana in munayi har naji kunya ko haushin kai na amma shi bai damu ba.
Sai na fara tunanin ko maybe bagu kawai yake yi don ba namijin dake cikin contacts dina wanda baisan na iya harka ba
sai na shiga gwada shi
dagangan sai nayi hot nude videos na tura masa ena abubuwan dana saba na twerking ko wani abun daban ko mah hotonan boobs dina dana private part amma sai ya fuske yayi kamar basu gaban saWata rana har ya min wa'azi akan na dena hakan.
Da shike na saba Nima sai nayi fushi na nuna masa bana son wa'azi,kuma ni bazan iya rabuwa da hakan basannan nace masa bana son ustanzancin sa ya fiye yawa sosai,
Sai yayi dariya yace reedah kenan ai batu na dake da gaske nake yi ba wasa acikin ta..
pls lets get to know each other well kafin muje intimate part shin kin fahimce ni kuwa?Jin yafadi hakan ya sa na karkata mind dina sosai akan sa na bashi dukan amincewa ta
a brain dina nace yo duk iskancin nan danake tsula wa har akwai wanda zaice min da gaske yakeyi akaina?
Nan na sake jiki da MK a takaice sai da ya raba ni da wannan harkan sosai na manne masa ba dare ba rana muna waya muna chating.
Son MK ya shige ni sosai na rasa sukuni ,gashi yace mun baya kasar nan
Amma ya tabbatar min da duk ranar da muka hadu zai bani engagement ring dinsa sannan washe gari zai turo gidan mu in ya dawo.Sai Na haukace na zauce bana jin maganan kowa sai na shi....
nan ma farida minaj ta sake sauke wani zazAfan ajiyan zuciya
Tace uhmmm ohh Allah na tuba bazan kara ba, sai ta cigaba :
a duk lokaci in na tuna ranar da muka fara shiga wani rayuwa da mk sai naji kamar mafarki nake ..
Sai ta cigaba da kuka
YOU ARE READING
GUGUWAR ZAMANI
RomanceHadakar labarai kala kala daga marubutan kungiyar hausa brilliant writers association domin fadakarwa da ilimantarwa.