RAYUWAR MATAN AURE A MEDIA

2.3K 144 7
                                    

🌪🌪🌪🌪

         🌪🌪🌪🌪

🌪🌪🌪🌪

*GUGUWAR ZAMANI*
_Stream B(cigaba)_

🌐🌐🌐

             🌐🌐🌐

🌐🌐🌐

_Bismillahirrahmanirrahim_

بسم الله ارحمان اوحيم.

_Wannan labari ba kamar sauran labarai bane,anyi shi ne domin bada muhimman guduma wa,wajen ilimantarwa da wa'azantar wa akan rayuwar da wasun mu suke tsintar kan su a zamanin yanzu,labarin hadin gwiwa ce ta kungiyar brilliant writers association don haka ba muyi shi dan cin zarafin kowa ba._

*🅱RILLIANT WRITERS ASSOCIATION*

_Written by BRILLIANT WRITERS_

*JIGO:RAYUWAR MATAN AURE A MEDIA*

Story by: ummu farhana

_TURMI NA FARKO:_
Page 001
*sharrin zuciya*


Zaune take abakin gado tana chating a grp dinsu mai suna matan Albarka ,bayan gaisuwa da fatan antashi lfy ,,sai ga wani link an turashi mai suna  sirrinmu , har ta wuceshi kuma sai ta dawo baya tashiga bayan tashiga ,slm tayi aka amsa mata sanna akace kuwacce member ta shigo zata gabatar da kanta da garin da take da kuma photon ta ,,,

Itama baa barta abayaba gabatar da kanta tayi kamar haka I am nadiya harun ina zama a Maiduguri inàda aure da yarinya daya ,,,Allah yasa mukaru da juna ,,,Amen Amen akayi ta amsawa chan sai Adimin tace saura pic ,nadiya tace OK zan tura ,shuru nadiya tayi ,,,tana tunani wani pic zata tura kuwanne pic ta duba sai taga bai mataba ,,chan wata dabara ta fado mata wato taje Instagram zatasamu pic masu kyeu  na yan mata sai ta tura ,haka kuwa akayi ,tana shiga ista ta fara dube dube chan sai ga wata tayi posting din pic kusan kala goma masu dan banzan kyeu kuma duk na mutum daya ,,kawai sai tayi save dinsu dukansu ,,,tazabi daya mai kyeu ta tura a grp din ,,masha Allahu nice pic shine abin da ake ta fada, nan dai akashiga hirar duniya ,, 




.samha ce kwance saman duguwar kujera bayan tagama tura pic nata a Instagram tana ta karanta comment,, tana murmushi,sagir ne ya kirata a waya bai jira mai zataceba yafara fada ,,,haba samha meyasa baki jin magana ne ace kullum muna amagana akan Abu daya,,,,me kuma yafaru? Au tambaya keke to pic din da kika gama turawa a doniya ne nagani kuma bayan nagayamin banaso ki daina ton da ay nabiya sadakinki Yakama ta ki daina tallan kanki hakanan ,,,inkuma kina ganin ban isabane to zan iya hakura da auren nan ,,,haba kullum Abu daya,,,,
Samha zumbur tamike tace haba yaya sagir kayi hakuri don Allah bazan sakeba ,,insha Allahu,,,to naji wannan yazama na karshe,,,,


Nadiya ce kwance  da bebynta agabanta ,kasancewar mijinta matafiyine sai week end yake zuwa har tayiwa yarta addua yar tayi bacci,,,ita kuma ta dau wayarta ta bude data ,da farkoma bakuwar number tagani ,anyi mata sallama bata kawo kumai a ranta ba kawai ta amsa,,

Slm

Wslm

Ya kike nadiya

Lfy lau am pls ban gane me mgnba,,

Eh kiyi hakuri nasamu number ki a grp din sirrinmu,

Ayya to ya kk

Lfy ,dama najiki shuru shine nace barin biyu inji ko lfy ,,

Lfy lau kai amma nagode sosai dama yanxo nakeson in leka ,

Ah haba a daren nan ay nazata oga ya shigo gida yanxo ,,

Aa mijina matafiyi ne sai week end yake zuwa ,,

Ayya har naji tausayinki kice ba kullum kike samun abun ba ,,sai sati gaskiya dadi ya barki,

Eh to ya zamuyi aykinshi ne haka ,,,

Haka dai suka cigaba da hira har kusan karfe daya sannan nadiya takwanta,, ita a wawtan nadiya  ta dauka mace ce,


*Asalin nadiya*

Nadiya harun shine sunanta ,su asalin yan gaidam ne jihar yobe ,zamane yakawosu borno ,babanta malamin makaranta ne suna da rifin asari daidai gwargwado ,,,sunyi auren soyayya da mijinta maisuna najib,zaman su lfy cike da rufin asiri ,inda shi maikacine a yobe ,,kuwanne week end yake zuwa Maiduguri,,,,


*Asalin  Samha*

Samha su shuwane shuwan marte wato su yan borno ne.  ,Asalin sunanta Aisha ,sabuda tsabar kyeunta ake cemata samha ,,,wannan kyeu shi yake jan samha bata da aiki sai dauka photo tana watsawa a media ,kullum da kalar pic din da zata tura dan samha har da kayan bacci tura photo take ,,,sagir dan yayan babanta ne kuma shi zai aureta sagir ya tsani wannan halin samha ,kullum tana  kan yimata fada sai tayi kamar tabari kuma da taga tayi kyeu sai ta cigaba,, to a haka dai nadiya tasamu pic din ta ta tora a mastayin itace,,,



Samha ce  da sagiri zaune sunata shirya yadda zasuyi shagalin bikinsu inda sagar ya dage babu party itakuma samha ranta yanason ayi koda dayane ,,,



Nadiyace zaune ana aikin wato charting da sabuwar kawa da tayi wanda basu da hiri sai na batsa ,,, ton nadiya na jin kunya har itama ta zage tanayi,,

Hakasukeyi kullum suna cikin hira ,,in bata da kati kawar ce zata tura mata,,,rannan dai a status dinshi tagane kamar fa namijine kawai sai takira shi da dayan layinta ,ta kuma tabbatar cewa namiji ne ,,abin yabata mamaki sosai,,,

Bayan ta bude data yamata mgn taki kulashi ,ya nace, sai tacemishi,,Ashe kai namijine shine ka yaudareni ,bayan ina daaure ,,,shiru yayi tagama ,,sannan yacemata kiyi hakuri ma na nadiya ay bamuyi wani laifi ba arashin sani ne kuma in banda kema ay kawai debewa juna kewa muke nidanake bauchi da zama ke kina Maiduguri ina zamu hadu ,,,naso gayamiki amma ina tsoro ki gojemin ne ,amma ya zanyi gashi munsaba,,,,

Nadiya sai taji yabata tausayi tace to ayni tsorona kar mijina yaji lbr yana da kishi ne,,,nan yaji dadi yakamashi yace ay bazai jiba kuma bazai ganiba muyi takatsan San kinji ,,haka dai yakashe nadiya da dadin baki ta yarda dashi,


Haka suka cigaba abin yay gaba har waya sukeyi ,,,da tora photo na na tsaraicinsu ,idan kuma ya naimi mai fuskata kuma sai  ta turamishi na samha,,,,

Shirin biki ya kankama sagir ango da amarya samha ,,tace suyi pic din pree wedding yace bayaso bai saniba tace ta yi hadan dun pic tawasta a duniya ,tana sanar da auenta ,,,

Itakuma nadiya tana saveng dinsu tana turawa kwartonta salim,

.


Muje zuwa

Taku uwar farhana😘



Not edited😃😃😃😃😃😃😃😃😃

GUGUWAR ZAMANIWhere stories live. Discover now