43&44

764 92 18
                                    

------------♣♣♣♣♣--------------
🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼
-------------♣♣♣♣♣--------------
©faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135
♣♠♣♣

♣♠♣♠
Don't bully people because of how they look, talk, and act, God made them who they are.
Be careful what you say to people, you wouldn't want the next time you see them to be in a casket.
Don't be the bystander be the hero.
AdvertisedNo one deserves to be bullied. You have no idea what goes on in that person's life. It's such a big issue that people commit suicide because of it. To people that get bullied stay strong.
- Korina Aguilar

♣♠♣♣

♣♠♣♠
43&44
♣♠♣♠

Kukan munafurci nablah tafarayi tare da hugging na momy.
"Momy Dan Allah karkibari yatafi." Tagayamata a hankali.
Pitting dinta momy keyi tana hararan nimlah.

Shiru momy tayi tare da Jan nablah sukashiga ciki. Zuciya adnan yayi zaifita nimlah tarikosa.

"Please." Tafada hawaye nazubomata. Sunkuya yayi tare da rike hannunta. Idonshi yayi jaa. Rike hannunta yayi gam tare da kissing din hannunta yayi shiru yana karemata kallo. Shima shi take kallo.

"Zankaiki asibiti yau."
Shiru namasa. Saiyaja wheelchair din mukawuce. Its such a big hospital. Kowa na gaisheshi. Wani room mukashiga. Nurses sukazo zasu taimakamin yayi stopping dinsu. Dakansa yahau dani kan bed na patient. I don't know what they are doing Amman I know kafana suke dubawa. Rabuwa na da inje asibiti since I am 14. Doctors said bazantaba takawaba. Everybody thought I am paralyzed. Maybe I was. Maybe I will never walk again. Bana iya daga kafana. Jinakeyi kaman ba ajikina yakeyiba. I couldn't control it.
Gira daya yadagamin tare da sakarmin da murmushi. Alaman I shouldn't worry. Ajiyan zuciya nasake Ina kallonsa. Nakasa jin mamaki ace wannan shine mijina. Handsome, kind gashi yafita daban he doesn't deserve me. He was just helping me nasani. Magana sukagama yi dawani Doctor kafin yasani a wheelchair mukafita daga asibitin. Wani hadedden gida naga anbude gate yashiga. Kallon gidan nakeyi ahankali. Wow.
Baigajiya da cire ne yamayar dani kan wheelchair dina. Haka yayi mukashiga cikin gidan.

"Welcome to our new house." Yafada tare da cire necktie dinsa.
Zaro ido nayi INA kallonsa cikin mamaki

"But you promise bazaka bar gidan ba?"

"Ba bari nayiba, I will treating you here Amman zamuna komawa gida. Banson hayaniya. I am a kind of person who like to stay away from anything that will disturb me."
Shiru nayi tare da sunkuyar da kaina. Ajiyeni yayi tare da kunna t.v. wuce wa yayi cikin kitchen yabarni INA kallo. Jin kamshin abinci yasani Jan wheelchair naga if it was really him cooking.
Frying na sauce yakeyi. Saikuma dukka flower a fiskansa. Bansan lokacin danayi dariyaba INA kallonsa tare da rufe bakina da wuri INA dariya cikiciki. Rage wutan gas dinyayi yasunkuya yana kallona

"Ehhh , laughing at me ko?"
Dasauri na girgizamasa kai.
Matso da fiskansa yayi
"Kigogemin fiskana toh. Veil dina nadauka nafara gogemasa. Murmushi yayi tare da Jan hancina. Murmushi namasa nima INA kallonsa. Tashi yayi tare da duba sauce din. Ina kallonsa har yagama. Daukwa yayi yayi while nikuma nabisa abaya. Zaunar Dani yayi kan cushin. Yafara bani abinci. Wow delicious. He can cook more than me I guess.

" nidai karki hadiyemin hannu." Yafada tare da kashemin ido. Murmushi nayi INA kallonsa. Da spoon yake bani how will i do that. Bude bakinsa yayi.

"Yunwa nakeji nima feed me too."
Bamusu fara bashi nayi yana kallona yanaci. Harmuka gama. Zama kusa dani yayi nakwanta kan shoulder while muna kallo. I have never feel so happy before , I have always thought I wouldn't get the chance to feel happy to feel special but this man was like am angel to me. He was there for me when everybody hate me. When my parent rejected me. I don't know how to thanks him. He made me to feel a reason to live again. To live more, just to be with him.

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now