47&48

792 90 11
                                    

------------------♣♣♣♣♣------------------

🌼🌸🌼KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

-------------------♣♣♣♣♣-------------------
©

faeamgnovelist
Wattpad faeamgnovelist135

♣♠♣♠
♣♠♣♠

I have the desire to live once again
♣♠♣♠
47&48
♣♠♣♠

"Bance miki karkisake kiramin sunan yarinyar nan agidan nan ba? How many times do I have to repeat myself? You know how much I hate this girl. Sunanta kadai spoil my mood. Meyasa bakison farincikinmune ?"

Hawaye tafarayi tana kallonshi.
"She is still our daughter jininkane ita, bayadda ka iya."

"Ba jininabane ita. Jinina maikyaune. Itakuma ba maikyai bace."
Kauda kanta momy nimlah tayi tana hawaye. Mamaki takeyi yadda yatsana nimlah duk dacewa itama..... She never feel her as a daughter but she pity her...
Kara buga dayan plate din yayi har hannunsa yafara jini. Dawuri tazo takama hannunsa tana kuka

"Habba abban nim.....lah..." Saikuma tayi shiru tana zubda hawaye.

"Dan Allah kayi hakuri ,bazan sake anbaton sunantaba."
Girgiza Kansa yayi tare dakauda kansa.

♣♠♣♠
Deba abincin yayi zaikaimata. Saikuma yakomar da abincin alaman zaisa abakinsa.
Zaro ido nablah tayi tare da yarfa hannun tana salati. Dawuri tataho tabuge.

"Wannan wani haline kuma nablah? Taya zaki bugemin abinci?"

Tsosa kanta tafarayi tana tunanin meyzatace

"Agabana kake bama maiyan nan abinci, toh indai inanan bazatasamu ko kwayan shinfaka daya ba." Tafada tare da tanbul da abincin dukka takuma tako ta tsinkama nimlah lafiyayyen mari.
Wani wawan mari adnan yama nablah sanda tafadi kasa.
Kuka tasake tana bubbuga kafa kaman mai bori

"Adnan.... Yanzu cin mutuncin ya kai da dukan mace? Agidan nan agabana?" Mom tafada tana kallonsa. Kauda kaiyayi yanajin yadda nimlah ke kuka cikiciki.
Kasa magana yayisaban ransa yabace. Jan wheelchair na nimlah yayi yafita gidan gabaki daya. Yakoma dayan gidansu da ita. Rungumeta yayi yanajin yadda take kuka.

"Shuuhb is OK, bazan sake barin komai yafaru dakeba. Dukka wanda yatabe ba abundant zaihaanani ramamiki."
Dagowa tayi tana kallonshi da manyan idanuwanta Wanda yayi ja sosai.
Kuka tasake tare da sa kanta kan kirjinsa tana tuna yadda hakan yataba faruwa da ita. Lokacin da amrah da Aisha suka turata daga saman staircase tafado. Kulle idonta tayi tana kuka cikiciki.
Haka yata lallashinta hartayi bacci. Kurama fiskanta ido yayi yaanjin yadda tausayinta me Shiga zuciyansa. He don't think he love her but he choose her to be his life partner.... She is so innocent... Gashi yadda rayuwanta takasance. Bargo yakulleta dashi tare da sumbatanta akai, yadauko laptop nasa yashiga ciki. Hospitals daiwa yadubaa na countries daban. Selecting na country hudu yayi thinking which one to chose.
1-paris😍😍
2-indian😘😘
3-china😂😂
4-london❤❤
Ajiyan numfashi yayi tare da lumshe ido don' shima bacci yakeji. Ahankali yakwanta tare da hugging NATA ta baya. Juyawa tayi hankali takwanta kan kirjinsa tare da zubda hawaye. ahaka har bacci yadaukeshi.

♣♣
Safa da marwa nablah keyi tana kuka. Don tun abunnan yafaru baidawoba. Saki taja ta karema gidan kallo. Dadinta dayane tanacin kudi yadda takeso kayanta. Apple ta dauka tafara ci tashiga WhatsApp don taga kukan ba abunda zai tsinanamata.
♣♣♣

Kwance farooq yake kan gado saijuye juye yakeyi yana lumshe ido. Alaman tunani yakeyi, tunda yasa idonsa kan wata budurwa yaji sonta yashiga ransa. He just wish he could meet her again. Irin mace dayakeso kenan. Murmushi yayi tare da cizan lips dinsa
♣♣♣

Tashi yayi yayi wanka yayi salalh yafito yahada breakfast. Yanagamawa yakoma dakin yana kallon yadda take bacci , she look so cute komai NATA yana burgeshi he don't know why. Shi asalima baiga abun muni tattare da itaba. Meyasa mutane suke kinta haka? Girgiza kai yayi tare da zuwa dab da kunnenta yahuramata iska. Lumshe ido tayi ta bude idonta a hankali.
Murmusji tasakarmasa. Ahankali yatayata Tashi tazauna.

"Good morning."

"Morning beautiful angel." Yafada sounding naughty. Hawayene yafara cicikomata ido yanaganin alama zata fara kuka yayai Sauri kauda maganan yakawo wani magana
"Kinyi bacci. Saban bacci yayi dadi harda minshari,.?"
Dariya yai tana kallonshi har dimple dinta yafito. Lumshe ido yayi tare da ajiyan zuciya yana kallonta. Sata akeke yayi tayi brush, tayi wanka tashirya.
Binta yakeyi kowani motsinta yana kallonta. She look good on that dress. komar da gashinta baya tayi tare da sunkuyar da kanta saboda kallon dayake binta dashi. Murmushi yayi yasa abincin plate daya. Ahaka har sukagama cin abinci. Dauko laptop dinshi yayi tare da nunamata countries din. Shiru tayi tana tunanin why yakeso tazaba. Inkuma zata zaba which country zata zaba?






A/N
😍😍I t think yakamata kutayata zaban country .
So chose one. Mind you majority carry the vote😘😘😘

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now