51&52

923 86 15
                                    

----------------♣♣♣♣♣----------------

🌼🌸🌼🌸KE KYAKKYAWACE🌼🌸🌼

---------------♣♣♣♣♣-----------------
© faeamgnovelist
Wattpad Faeamgnovelist135
♣♠♣♠

♣♠♣♠

♣♠♣♠
51&52
♣♠♣♠

NIGERIA

"Ya akayi number adnan bayashiga? Kodai haryanzu fushi yakeyi? Adnan baitaba fushi yakwana wajeba." Mom NASA tafada tare da dauko wayanta.

"Wanann maiya maikama da aljanna gaskiya ban yarda da itaba."

"Momy Dan Allah kicemasa yadawo namasa miscall yafi dari Amman wallahi baidaukaba." Nablah tafada tana share hawayenta

"Momy kikalla tun yarinyar nan tazo gidan nan taruguzamana farinciki. Kikalla inda adnan yake mata bita zaizai. Ko saurarenki bayayi fa. Yakamata kidau mataki." Nablah said

"Gaskiya nablah gaskiyanki. Ni uwarsaba Amman yamanta dani. Kullum fa saiyakirani Amman look how many days baikiraniba."

"Mom ai nablah dinma ba kanwan latsa bace. Kina biyemata bayan itama maiyance." Alisha tafafa tana hararan nablah. Don kotakota batason maganan nablah da nimlah.

"Ke banson raini."

"Raini kuma kinsamu tunda gashi Mijin naki yatafi yabarki, wai nablah duk kyau dinki Amman kalla nakasheshiya ta kwacemiki shi. Anyway I am happy at least zai koyamiki hankali , don ban manta da abunda kikaminba."

Shiru nablah tayi , taci sa.a momy adnan nanan dasai ta dakeee Alisha maikyau.

"Matar yayankine. Stop saying bad words to her. Kibarta taji da abunda takeji."
Tashi nablah tayi cikin kuka tawuce daki. Dauka wayan ta tayi takira ashanty

"Karkidamu ganinan zuwa. Baiyi kwana biyuba nagansa cikin new house dinsa. Nasan cewa sunanan , barinazo saikije kimusu red handed."

"Toh Dan Allah kizo da wuri."

♠♣
Murmushi Maryam tayi tana kallon. Small boy dinsu dayanzu yakara shekaru.

"Waini INA akakai Anty nimlah ne? Haryanzu yaya farooq baibarta tazo ganinmuba. I really miss her."
Dasauri Maryam tajuya tare da duba. Abbansu dake karanta newspaper.

"Kai karage muryanka kasan abba ko?"

"No gaskiya nagaji she is my sister. Shekara nawa yau bangantaba. Imma baikaiba aiyakusa."

"Shhhhh walalhi Abba zai ma duka."

"Nidai gaskiya akaini gurinta." Yafada da karfi
Wani kallo abbansu yamishi. Dasauri momy nimlah taja hannunsa sukawuce daki

"Salim Saunawa zangayama stop talking about her. Abbanku bayaso. Tun kanakaramj kasan baison magananta. Kadena maganan abunda zaibata mishi rai"
"Umma kekike ganin Bacin ransa nibangani. Yar uwatace fa. Taya zangujeta. Barina girma nayi kudi zandaukota nadawo da ita. Nikadai zankuka da ita" yafada yana share hawayensa. Shiru ummansu tayi tana mishi kallon mamaki.

"Tunda baku sonta ni inasonta."
Buga bakinsa tayi.
"In haifeta kace banasonta?"

"Umma kullum ku kuke cewa bakusonta badluck CE ita." Wani wawan mari Maryam tasaukemasa

"Kana hauka umma kake gayama haka? oya apologized to her now."

"Sorry." yafada tare da fitar dakin.
Kallon junansu umma da Maryam sukayi.
Tun salim yana karami ba Wanda yafi so cikin yan uwansa kaman nimlah. Gashi yanzu yagirma yayi wayo. Kuka yaci kafin yayi shiru

♣♠♣
Wameyke damunka farooq , wancan yarinyar haryanzu tunaninta kakeyi?"

"Wallahi tasacemin zuciya."

"Karkadamu Abu maisaukine, zannemamaka Inda gidansu yake."

"Kai gaskiya abokina kana burgeni."

♠♣♠
INDIA
(Mumbai)

two days sukayi acikin gidan Amman harsun saba. Tasake jiki. Suyi wasa da dariya. Doctor zoya is such a wonderful woman.
Kallon yadda family everybody is happy. Saitatuna da nata fmilyta .share hawayenta tayi tacigaba da kallonsu

"I know something is bothering you, but don't worry its just a matter of time, i want you to feel free, tell me your problems, your weakness. I am a physiotherapy. I can help you, doctor adnan is such a wonderful doctor I believed you are lucky to have him as a husband."
Riko hannunta doctor zoya tayi
"How comes you were on wheelchair, any incident or your born like that?"

"Pedah huwah." Haka akahaifeni

"Accha. Okh." Tafada like tana nazari saikuma tatashi tashiga ciki. Dauko hot tea adnan yayi yazauna kusa da ita tare da mikamata. Saban kallonta da yakeyi har ta kware
"Sorry." Yafada yana goge mata baki da handkerchief
Girgizamasa kai tayi.

"Listen to me very carefull, aiki za amiki a kafa. Don't be afraid. They are good doctors here. Insha allahu you can walk again."
Kallon kafanta tayi tana hawaye

"No, not again, kidena kuka hawayenki zasu kare. We have an appointment with the doctors yau za amiki, be ready kiyi addua kinji."
Girgizamasa kaitayi Amman tsoro yahanata bude baki.
Sunbata yamata agoshinta tare da taba kanta.
Ahasukawuce hospital.

"Your welcome Mrs adnan."
Girgizamasa kainayi INA kallon asibitin.

"Get her dressed."
Jan wheelchair dinta nurse din tayi sukashiga ciki. Canzamata kaya akayi tafito.
Hawayene suka cicciko idonta saban tsoro.

"Shhh dont be afraid. Inanan tare dake." Adnan yafada yana shafa hannunta a hankali.

"OK.".
Shiga room n sukayi gurin operation yanakallonta har akashiga da ita. Zama yayi kan kujera yana safa da marwa. Duk Wanda yaganshi yasan cewa yana cikin damuwa.
Addua yakeyi tare da dafe Kansa. Anyi hours ciki kafin Red light din yamutu.
Fitowa nurse din tayi dasauri yayi takanta yana tanbayanta
" don't worry we will get back to you, let me take something. " ahaka tabar gurin.
Ajiyan zuciya yayi yana kallon bakin kofan. He just want to hear if she is OK or not.
This operation is a matter of successfully or die. Zata iya rasa ranta. Inkuma akayi sa.a zata warke. they assure him zata warke but Indai sanadiyansa Abu yasameta he will never forgive himself.

KE KYAKKYAWACE (book 1)✔Where stories live. Discover now