AMRAH NAKE SO!
By Princess Amrah
Masoyana ma'abota bibiyar wannan littafin barkanmu da wannan lokaci. Fatan duk muna cikin koshin lafiya.
Yar tunatawar ce zan mana, dangane da azumin TASU'AH DA ASHURAH wanda zai kama gobe da jibi idan Allah ya kai mu.
Don Allah mu daure mu azumci wannan ranakun guda biyu kacal, akwai falala mai tarin yawa, wadda ta ninka wahalar azumin sau ba adadi.
Allah ya ba mu ikon yi...ameen.
Gobe da jibi idan Allah ya kai mana rai duk ba za ku ji ni ba. Kasantuwar wannan azumin mai dumbin falala. Ku da sake ji na kuma sai ranar Jumu'a idan Allah ya nuna mana.
Nagode kwarai masoyana da irin wannan kauna da kuke gwada min. Allahu ya bar zumunci da zaman tare...ameen.
Pinky durling taku ce.
YOU ARE READING
AMRAH NAKE SO! (Completed✅)
Romance"Sickler gare ta, kuma ku kuka ja mata." Ta yi shiru daga nan, dafe da goshinta, tana jin yadda kanta ke sara mata. "A kullum dad'a wayar wa mutane kawuna ake game da awon genotype, amma wasu sun kasa ganewa, sun kasa sanin darajarsa."