page 11-12

163 5 0
                                    

https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation?

☘☘ ☘☘ ☘☘

*AMATULLAH*
_baiwar Allah..._

☘☘ ☘☘ ☘☘☘

©®
*REAL SHAXEE🍒*

*EMAIL*
zeenatdeens@gmail.com

*wattpad*
*@zeenatdeenshaxee*

*facebook*
*zeenat deen shaxee*


_a duk lokacin da duniya take yayinka saikaga kamar dan kai akayi ta daukaka ba komai bace face abar banza maisawa mutun girmankai yakamata akula agyara kaf rayuwar aure bawani abu sabo dazakace zaka futo dashi dan wani yagani ko mai dai dama snsanshi to menene nayin wani novel,din batsa yakama ta mukula da da dukiya ba ayi musu mugunta..._

*PAGE 11-12*
___________________
Cigaba dacewa tayi." haka nacigaba da rayuwata ni,kadai sai mai aikina itama na sallameta saboda babu kudin biyanta bayan sati daya komai,yakare gashi banida ko fucika dan haka na,dau sar'kata ta gold nasiyar nafara sa na'ar saida atamfofi da laishi,da shadda harda takalma da mayafai cikin hukuncin uban giji kasuwa ta amsu sosai nadawo banida,wata damuwa su Ibrahim kuma ban 'kullace suba kullun sai addu'a nake yimusu ahaka nasai mota nafara futa dubai,saro kaya harda ghana kwatano duk ina zuwa inata siyan kadarori su Ibrahim kuma komai,nasu ya kare kasan cewar wada'kar dasukeyiwa matansu da yaransu kuma agun aiki ankoresu saboda ansami matsalar satar,ma'kudan kudade sundawo,babu tsuntsu bare tarko saikuma suka dawo suna zuwa gaidani akai akai,nikuma ko,kwabona na'ki,basu nace tunda abun nasu hakane,kowa ya ri'ke kayansa yakula da,kansa. Wata rana ina farfajiyar,gidan ita shan iska,sai naji kalari abayan shuka dasauri na bi gurin sai naga dan Ibrahim ne yaketa kakari,ga kunfa abakinsa nanda,nan nafasa ihu kowa yafuto akayi asibiti dashi nikuma nazauna agida ina shirya musu abun bu'kata kwatsam saiga Ibrahim da matar sa da 'yan sanda wai akamani nice nayi yunkurin kasheshi,tahanyar bashi,guba saboda natsaneshi, nayi kuka nayi,takaici duk da haka ban yi,musu bakiba nikuma,na'ki yin magana ako ina na'ki,musa abunda,ake zargina dashi shine al'kali yamun sassauci ya yanken hukunci shekara goma tare da aiki mai tsanani kasan cewar duk kwana daya biyu ce agidan yari yau shekarata shida anan inbanda 'yan uwana babu wanda yataba zuwa dubani acikin yarana. To ki gayamin taya zan daina tunani da kuka arayuwa ta." wasu hawayen take gogewa dukansu sun kad'u dajin wannan abun taya duniya za azauna lafiya bayan mutanan ciki suna tafka,'barna.

" Duk da haka ki rage tunani gudun karawa kanki,wata matsalar Allah yananan kuma baya barci,zaimiki sakayya,aduk inda,suke yanzu kije kisha wadannan magungunan naki." " To yar uwa nagode sosai da wannan kulawar,taki." ta amsa ta fuce daga dakin.

" Babbar yaya gaskiya matar nan taga iftula'i yayan cikinta mugamu bamu taba ganin namuba amma su sunyi wasa da tasu uwar Allah dai ya kyauta, ungo kayan karin kine yau Sadiq ne ya hada miki da kansa." murmushi tayi yayinda Abdullh yazuba mata cikin kwanciyar hankali takeci har ta gama sannan ta dubesu tace. " Y ake ciki kun samo wani abune akan lamarinnan jiyama daya daga cikin maikula da shige da fuce gidannan yayi yunkurin yimata fyade Allah ya tsareta." duk abunda yafaru,tasanar dasu ba karamun tashin hankali Sadiq yashigaba.

KUYI HAKURI DA WANNAN INA WANI ABUNE👏🏻😁

AMATULLAHIWhere stories live. Discover now