page 21-22

129 6 0
                                    

☘☘    ☘☘ ☘☘
     
       *AMATULLAH*
_baiwar Allah..._

☘☘ ☘☘ ☘☘☘

©®
*REAL SHAXEE🍒*

*EMAIL*
zeenatdeens@gmail.com

shaxeezeenatdeen@gmail.com

*wattpad*
*@Real shaxee*

*Isntargram*
       *Real_shaxee*

_ZAMANI WRITERS ASSO basa buk din batsa basu tabayiba kuma insha Allah bawace zata tabayi inaso kufahimta dan Allah inzakuyi zaginku kudinga yiwa wacee takeyi kudaina hademu duka kuna zaginmu babu dadi ko ina akwai nagari akwai mufu fatanmu dai suma Allah yasa sugane su gyara inkuma bamasu gyaran bane Allah yayi yasan yadda zaiyi dasu..._

_Rashin comment dinku yana dabb da yasa inmaida book dina nasiyarwa wallayi🤨..._

            *PAGE 21-22*
____________
“ Yayi hakan yanzu inada 'kanne uku kunga nanda nan zan tara jikoki da yawa ko.” dukansu murmushi sukayi suna sosa kai.

Ibrahim ya kalli Sadiq yace.“ Kira mana nomber muji tukun.” takaddar yazaro daga aljihu ya dakko wayarsa yadanna nombobin yabude muryar abayyane rungin wayar take saida takysa katsewa sannan sukaji andaga.“ Hello Sadiq ne ko Abdullayi.” dasauri yace.“ Sadiq ne inas jin abunda yasa kaban nomber ka kace inkiraka.

Daka can sukaji yafara cewa.“ Dafarko dai yallabai muna mutunci dashi sosai shine dazu dayazo yake gayamun abunda yake faruwa yabani wannan wasikar sannan yabani list din wmdakukeso kaduba motar ka nazira maka sanda kukazo bayan yallabai yayimun duk bayani yabani takaddar kwatsam saiga wasu fuskarsu arife da bundugogi awata katuwar mota suka ritsamu suka tafi dashi yace mun ince maka kar kayadda da kowa kuma duk inda zakaga kadinga kula yanzu hakama in cikin bandakin gidan wankan dayake kusa damu domun naga wasu mutane agun shayinmu da banyadda da suba sai anjima.” diff aka kashe duk wannan maganar Sadiq dama ya nadeta awayar sa yayi saurin adana ta sannan ya kallesu yace.“ Anty kumutashi mutafi gida muci abinci sannan muyi tunanin ta ina zamu fara sannan Ibrahim kahada komai naka mukoma can kawai har da shedun dakasamo.” tashi yayi yashiga cikin daki zuwa can sai gashi da akwatinsa suka futo suka rife gidan suna zuwa suka duba motar saiga kuwa farar ta kadda a aljihu yasaka sannan suka tada motar,suka bar gun.

Kai tsaye gidansu suka nufa sunazuwa suka bude kofa mai zasu gani anyiwa gidan kaca kaca anbincike konai an farfasa kayan gidan.

Cikin tsoro anty tace.“ Maza muhada kayanmu mubar gidan nan natabbata zasu dawo tunda sunzo basu same muba akwai matsalafa maza nace muku.” cikin sauri kowa ya dibi abunda zai bukata sukakai mota suka rife gidan suka dau hanya.

Suna cikin tafiya Ibrahim yace.“ Natabbata kasheku sukazo yi sunsami labarinku yanzu ga mafuta mutsaya kowa anan yasai sabon layi muyadda tsohon namu domun zasu iya bun diddigin inda muke.” Abdullayi ne yayi saurin cewa.“ Karai kuwa kuma muje wani gari bashi da mafuta agun mu.” sai yanzu anty rayi magana tace.”

Dariya sukayi gaba dayanzu sannan Abdullayi yace.“ Anty jejin nan babu manyan namun jeji musanshi ciki da bai nida Sadiq,kuma zamu baki labari yadda,muka san gun sannan kinga yanzu dare yayi mukwana amota gobe dasafe sai muyi abunda zamuyi.” kwantar mata da hankali sukayi harta nutsu sannan suka kwana amota duk da ba dadi hakasai suka kwan asuba tanayi suka tashi sukaje kokin sukayi sallah sannan suka bazama jejin da Ibrahim da Sadiq inda suka bar anty da Abdullayi agun yayin sa Abdullayi yake ta cire ciyayin gurin.

Itacen bishiya suka samo da uban yawa manya da kanana saida suka tara sayawa sannan suka fara ka aiki dafarko saida suka zagaye katon fili da itacen yayi dogo sai sukazo cikinsa suka yi dakuna guda uku daya babba daya madai dai ci daya karami dasuka gama sai suka kawo wasu itacen sukayi rifi sannan suka share gun tass,abun sha awa sai suka kawo laidar dakin suka shinfuda a babban da madai daicin banda karamun ababban sakin suka saka katuwar katifa ka akwatunansu karamun kuma suka saka karamar katifa da kayan abincinsu da akwatiban anty shine dakinta karamun kuma suka zuba kayan kicin din anan zaau dinga girki saikuma sukazo sukayi bandaki basuti masa rufiba suka haka masai suka dora itace akai sukabar yar budar,dazasu dinfa sukurkuta kashinsu yamma likis suka gama aiki kafun sugaba Sadiq yafuta da morar yadawo musu dauke da net da asabari koda ruwa zai sauka tunda basuda kofa sai akofar gidan sukadanyi ta katako harda yar sakatar su dakuma wasu kayan bukatar su anty ta dafa musu ruwan wanka sukayi sannan tasafa musu shinkafa da mai da yaji kasan cewar Sadiq ya kara debo mata kayan bukata agidansu dayawa dan har tv ya dakko musu da inji da firinji yasiyo waya da kayan aiki suka yi komai suka kunna sunacin abinci suna hirar su gwanin sha awa.

Suna gamawa suka zauna hira Abdullayi yace.“ Nikwa zanso inji ladarinku tunda yanzu munzama saya daku.” murmushi sukayi dukansu insa anty tace.“ Abunda yakamata kenan Sadiq bashi labarinmu mai dauke da abun tausayi da fadakarwa.” gyara zamansa Sadiq yayi inda yafara cewa.



YAWAN COMMENT YAWAN TYPE😎

AMATULLAHIWhere stories live. Discover now