page 37-38

125 7 0
                                    

Wani tsoho suka gani adaddaure duk jikinsa shati daga gani awale yake sai shugaban kula da fucen gidan yari shima adaure da sauri suka kuncesu suka kamosu zuwa gun dasuke agiye mota anty tadawo baya Abdullahi shine mai tuki sukuma suka shiga baya suka tafi.

Kai tsaye gidansu na jeji suka nufa dasu aka basu abinci sukaci sukayi wanka da ruwan zafi aka shafa musu man zafi,ajikinsu.

Da daddare suka shinfuda tabarma atsakar gidan suna shan iska anty tace.“ Wai garin yaya muka ganka anan gun su waye wadancan.”

murmushi yayi sannan yace.“ Dama nayi zargin hakan shiyasa nabawa mai gun shayinnan wanban takaddar ina zaune ina jiranku saiga wasu mutane fuskarsu arife da bundigogu suka kamani suka sakani awannan motar suka tafi dani suka daureni kuma alhaji hashimu ne yasaka su aikata hakan gudun tonuwar asirinsa kuma nayi nadamar tun farko dana baabi goyan baya ashe bashida adalci ko kadan kuma wanban dattijon anan natarar dashi bansan shiba komai yayi musu oho.”

Dattijon ya kallesu sannan yace.“ ni a salin dan kauyeni natawo binni sana'a nida matata ban taba haihuwaba ina gadi agidan alhaji Hashimu bayan wasu shekaru matata ta Allah yayi mata rasuwa akwai wata 'yar uwar alhaji sunanta hajiya Azeema uwarsu daya ubansu daya suna matukar mutunci da ita tana auran wani mugun attajiri wata rana tazo gidan naga ta kuramun ido sannan taahige cikin gidan can kuma saisuka futo da alhaji suka tsaya daga naisa suna kallona suna magana saina tsure atunanina ko,wani,abun nayi anyi haka da kwana shida saiga yar aikin gidan takawomun abinci mai rai da lafiya haida laimuka nasha mamaki domun ba ataba yimun hakan ba naci nayi nak tunda naci ban kara sanin inda kaina yakeba sai farkawa nayi naganni awani asibiti kana ganinsa kasan na kudine zan tashi naji zafi acikina sainaga wani likita ya rikeni yace in kwanta aiki akamun acikina wai bansa lafiya alhaji yakawoni akamun aiki ni nata jinya kullun daga gidan alhaji ake kawomun abinci mai kyau har aka sallameni,nadawo bakin aikina naga ankawo wani,muna aikin tare bayan wasu kwanaki cikina yaitamun ciwo ya kumbura yaki sacewa kullun ciwo nace zanje asibiti amma alhaji ya hani narasa,dalili rannan Azeema tazo nikuma ciwo ya isheni naje dan in kuma gaya masa akan zanje asibi sainaji alhaji yana gayamata bani da lafiya inason zuwa asibiti tace samm kar abarni inje anan nakejin ashe wani abu wai suka ajiyemun acikina na tsafi hankalina yayi matukar taahi bashiri na gudu asibiti a ina shiga nafi layin ganin likita kawai sai ganin wasu nayi sun dagani cak sunsani amota suka kaini wanban gun suka daure kullun cijin azabar ciwo nake amma ko ajikinsu kunji dalilin dayasa aka kamani.” kowa ya tausaya masa dama duk rashin imanin Alhaji dasuke gani ashe yahuce nan wanban wane irin rashin imanine karara abunda kowa yake sakawa azuciyar sa kenan.

Ibrahim yadafashi yace.“ Inaha allahu gobe zamuje asibiti acire maka kahuta da azabar nan.” godiya yayi musu suka dan taba hira akaje aka kwanta.

------------------------------------------

Amatullah kuwa farkawa tayi taganta awani daki karami mai dauke da katifa sai bandaki sa taga acan sama bawanda yake shigowa kullun saidai ta kintaci lokaci kawai tayi sallah ta tagar sama kullun ake jeho mata abunci kullun cikin kuka da rokon Allah rake yi akan ya kawo mata mafuta.

Yauma tana zaune ta rafka uban tagumi tanata tunani kawai taga an bude kofa  wata murdaddiyar mata tagani kana ganinta kaga mara imani waje tasamu ta zauna ta karewa Amatullahi kallo sannan tace.“ Wadan da kika hada baki dasu akan su tonawa alhaji asiri to sunyi nasara domun ayanzu babbar kotu ta dawo da kes din jibi za ashiga kotu akan sanin gaskiya dan haka alhaji yasan bazaiyi nasaraba domun hujjojin dayake hannun su dan haka yace mukasheki mukai gawarki teku muyar amma munada bukata mu ba alhajiba indai kin abinci kin biya mana bukata to zamu kai ki can wani gari inda bawanda zai ganki kici gaba da rayuwar ki abun ki.” tana zuwa nan tayi jimm ta kallon Amatullah ita kuma sai zare ido take zuwa can tace.

KUYI HAKURI DA WANBAN BANDA LAFIYANE INA FAMA DA CIWON MAKOGARO DA CIWON KAI SHIYA SA KUKA JINI AHIRU KWANA BIYU

AMATULLAHIWhere stories live. Discover now