Afuwan anjini shiru bnda lfa ne..
1.Adena zama da pant yini guda har dare ba a canza ba,sannan adena zama da jikakken pant.aduk lokacin da kikayi fitsari samu wani kyalle ko tawul ki goge gabnki b4 ki maida pant.
2.ki rika watsa ruwa b4 ki zuguna waje kiyi ftsri...in fitsar yakama dole kiyi public toilet ashawarce kiyishi atsaye bayan kin gama ki wanke jikinki.
3.kidinga shanya panties dinki arana,,kokuma ki riqa gogesu da dutsen guga..
4. Aguji dadewa awajen kashi wayo tsugunni,,kina gamawa kiyi tsarki kitashi..
5.adena wanke farji da sabulu domin ana kashe bacteria datake kare wurin daga daukan cututtuka.
6.Arage shan kayan mata domin yanasa gaban mace zama da lema sosai wanda ita bacteria datake causing infection tana son waje me lema tafi saurin multiplying...
7.lokaci lokaci ki riqa tafasa magarya kina zama aciki ko tsarki da ita.
8.aguji sa hannu a farji don yana kawo infection..ko miji gareki kidena bari yana sa mki hannu can cikin farjinki,,don hannu dafi gareshi ko wane irine.
9.idan kinsan kishiyarki nadashi toki aje kishi gefe ku hadu ku nemi magani tareda mijinku.
KUSANI BAKOWANI KAIKAYIN GABA BANE DA KUNJI ZAKUSHA MAGANI...AA KUJE ASIBITI ATABBATAR KAFIN KUSHA MAGANI..
BAKOWANE FITAR FARIN RUWA BANE YAKE NA INFECTION.....KUBIYONI A GABA ZAMUYI MAGANA AKASA..
MARYAM ZANGO....08033342543. LIKE,,SHARE,,COMMENT.,,,SHIZE BANI KWARIN GUIWAR CIGABA..
YOU ARE READING
MATSALAR MATA
Horrorciwon ya mace na ya mace,,,shinko kinsan sakaci awurin tsariki shike haifar maki da matsaloli musamman ga matar aure??,shinko kinsan ciwon sanyi na haddasa rashin haihuwa idan ba ayi magani ba??Shinkokinsan maza na anfani da power da yaudara su cusa...