Warin gaba yana nufi al aurar mace ta riqa wari akodayaushe koda under wears dinta ta cire wari suke...
Wannan yana haifar da matsala sosai cz nafarko warin yakan zama koda kinzauna koda kinshafa musk se kamshinsa ya fita daban warin daban.
Tabbas daga warin nan ze iya zama infection sbda bacteria na tattaruwa awaje me kazanta..
MEKE KAWO WARIN GABA
1.Tsarki da ruwan sanyi
2.Zama da pant me lema
3.Dadewa da pant 4 long
4.Yawo ba pant awaje
5.Rashn tsarki byn juma i
6.Masu anfani da hannunsu don biyan bukata,,ko saka wani abu.
7.Rashin anfani da abubuwan gyaran farji,,eg muski,,ganyan magarya etc
8.kuskure wajen tsarkin fitsari dana bayan gida,wanda zamuyi magarnarsu
Yaya ake tsarkin fitsari tareda na bayan gida??
Ku biyoni a gaba don sanin yadda ake saboda mata da yawa muna kuskure tun wajen yima yarinya mace tsarki ake jaza mata matsala bamu sani ba.Comment,share and like..vote also....wannan shize bani qwarin guiwar cigaba..M ZANGO
YOU ARE READING
MATSALAR MATA
Horrorciwon ya mace na ya mace,,,shinko kinsan sakaci awurin tsariki shike haifar maki da matsaloli musamman ga matar aure??,shinko kinsan ciwon sanyi na haddasa rashin haihuwa idan ba ayi magani ba??Shinkokinsan maza na anfani da power da yaudara su cusa...