Kamar ydda kuka gani asama..wannan batu haka yake.
1.kalar fitar ruwa kala kalane...akwae ruwa ne kamar ruwan kwae(egg)me yauki shi wannan shi ake kira da ruwan ni ima...shima idan anganshi medan yawa to yana iya yuwa lokacin OVULATION ne,,kokuma sha wa takama mace or during sex or Romance between couples or either.
2.Akwae Ruwa haka tsinkakke beda yauki hakanan zaki riqa jinshi a kofar farjinki yana damshi hka,wato zakijiki wet,,shima wannan normal ne.Vagina is moist all d times sede idan kinjiki dry ds shows dt kina lacking ni ima..
3.Akwae Ruwa me kamar Ruwan madara hka beda kauri and baya wari shima yawanci idan kika dade bakiyi tsarki ba zaki ganshi so shima bawani damuwa bane,illa ki kiyaye tsaftar gabanki cz inya cigaba ze iya fara wari wanda shine matsalar.4.Akwae Ruwa me kauri hka milk colour me dan war hka,,to wannan ba normal discharge bane,,,its a sign of infection.kma Idan zaku kiyaye anfani da ruwan sanyi,,sannan kidinga shan karamfani to ze dena
5.Akwe ruwa hka pale yellow mx wd tick milk in colour...zakuji yana karnin kifi hka kadan tareda wari..to dtx real sgn na ingection and it is getting worse..se ayi saurin zuwa asibiti.
Wannan sune kalar Vaginal Discharge,,idan kunga wanda akace yanada matsala to ahanzarta zuwa asibiti...
TAMBAYA ANAN ITACE SHIN WARIN GABA ZE IYA ZAMA INFECTION???
Meke kawo warin gaba??
Menene maganinshi??
Shin kulawa wajen tsarki ze kare ki daga warin farji??
Ya ake tsarki both??KUBIYONI AGABA DON SANIN ANSWERS NA TAMBAYOYINANNAN..TAKU HAR KULLUM...MZANGO
LIKE,,SHARE AND COMMENT AS USUAL...
YOU ARE READING
MATSALAR MATA
Horrorciwon ya mace na ya mace,,,shinko kinsan sakaci awurin tsariki shike haifar maki da matsaloli musamman ga matar aure??,shinko kinsan ciwon sanyi na haddasa rashin haihuwa idan ba ayi magani ba??Shinkokinsan maza na anfani da power da yaudara su cusa...