CIWON SANYI,,INFECTION

597 19 1
                                    

CIWON SANYI.. wanda akafi sani da infection,ciwone dakesa kwayoyin cuta acikin farji wanda suke haifar da matsala kala kala.
Kamar yadda za agani akasa.

MEKE KAWO CIWON SANYI..

1.Anfani da public toilet batareda kulawa ba.
2.Zama da jikakken pant
3.saduwa da miji wanda matarsa kedashi
4.rashin tsaftar gaba,,kamar rashin wanke panties
5.permanent anfani da ruwan sanyi wajen tsarki

Wannan yawanci suke kawo infection,,kuma yakasu kashi kashi...
1.yeast infection
2.bacterial infection
3.trachomoniasis.
Wanda zamuyi magana akansu nan gaba.

ALAMOMIN CIWON SANYI

1.fitar barin Ruwa maikamar madara,,yakan dauki dogon lokaci yana fita,,kadan ajikin pant mai kaurine.

2.Ciwon mara,,,bayan fitar ruwa akwae ciwon mara basosaiba mild hka.

3.kaikayin gaba..b4 kaikayin za arika jin tsira hka,,ko burning sensation,,sai kaikayin ze biyo baya.

4.Fitowar kuraje,,zaku gansu kanana kamar kwan kifi ajikin lebatun farji dakuma kofar farji.

5.kwaljewar farjin wato kurajen su dinga jini,,,wasu kma suna fidda ruwa.

SUWA SUKAFI KAMUWA DA INFECTION🤔🤔

1.YAN MATA..kamar student wanda suke boarding school sec.still kma anan ne ake samun lesbian da toilet marasa kyau..
Daganan yake samo asali,,,da angama aje high institution se acigaba da yadashi,,ta lesbian da kuma use if toilet.

2.BUDURWA..Macen da saurayinta ke wasa da ita bawae sex ba,,yana using fingers dinshi yana fingering nata ko yasa penis dinshi yana shafawa mata jikin vagina bawae ya shigetaba,,shima yanasa infection.
Aduk ranar da taso hknan benan setayi anfani da hanunta ta biya ma kanta bukata.

3.AMARYA..amare suna facing matsalar nan,,anyi shaye shayen maganin mata,,kllm farji a jike over daganan bacteria growing dinta zai zama excess sekiji gabanki na dan tsira hka.
Kokuma bakuncin penis a vagina wasu kanji ciwo alokacin,,so ciwo ajike kullm dole ya rure ya zama infection.

4.MASU CIKI...yawanc cikin farko suna samun hka saboda under age kokuma sunada infection din b4 cikin be nuna ba seda ciki ya shiga.
Yawanci kma is due to Amniotic fluid ruwanda jariri ke rayuwa aciki,,so mace dole tazama wet akoda yaushe shine kesa infection bt it verry minor.

5.MATAN AURE...Idan kishiya nadashi dole kishiyarta ta dauka,,kokuma mata wanda mazajensu kesa masu finger wajen wasa,ko masu yawan using condom.
Maza masu neman mata awaje suke kawo ma matansu infection,,ko mata masu shige shigen toilet barkai suke kawo infection agida.

*KALOLIN CIWON SANYIN MATA*

bincike ya nuna cewa ciwon sanyin mata nau'i uku ne (3) suka fi addabar mata.

*1. Yeast infection*
*2. Bacterial vaginosis*
*3. Trichomoniasis.

YEAST INFECTION

*Candidiasis* Akwai wasu kwayoyin halittun fungas *(masu suna 'candida')* sune ke haddasa Yeast infection. *microscope, Halittun suna rayuwa a wasu wurare cikin jikin mutum kuma adadinsu baya da yawa . Ana samunsu cikin farji kuma, asali basu cika cutarwa ba.'Candida' suna san wuri mai gumi, lema da rashin iska domin girma da yaduwa. Idan suka samu wannan wurin da suke so toh za suyi yawa su kuma haddasa ciwon sanyi me suna *Yeast infection*.

*ALAMOMIN CUTAR*

1.zubar farin ruwa mai kauri daga farji,
2.kurajen farji.
3.kaikayin farji da kuma
4.labban farji suyi jawur ko cikin fa.

*BACTERIA VAGINOSIS*

*'bacteria ne masu cutarwa dake cikin farji mace kuma a ciki suke rayuwa.

*ALAMOMIN CUTAR*

1.zubar ruwa mai 'karnin kifi daga farji,
2.warin farji musamman lokacin jima'i, ko
3.radadin zafi lokacin fitsari,
amma shi wannan babu kaiyayi cikin alamomin sa. Alamomin cutar kuma na iya buyewa akasa ganin su.

*TRICHOMONIASIS*

Itaace wacce ake yadawa ta hanyar jima'i ga maza (STD)musamman idan ana neman matan banza shine take yaudwa sosai adunia kamar (HIV).

Ana kiran 'yar kankanuwar halittar *parasitic organism* Iitace ke sanya Trichomonas vaginalis.
Maza ba akasafai suke sanin suna da cutar ba kasancewar alamomin cutar basu cika bayyana ga maza ba. Yawanci sai idan ciwon ya kama matan su suna cikin neman magani suke gano suna da cutar. Idan anyi sa'a alamomin ciwon sun bayyana ga maza, kamar haka:

*ALAMOMIN GA MAZA*

1.zubar farin-ruwa kadan,
2.zafi kadan bayan fitsari,
3.zafi kadan bayan fitar maniyyi.

*ALAMOMIN GA MATA*

1.zubar ruwa mai launin tsanwa.
2.zubar ruwa mai launin dorawa.
3.zubar ruwa mai kumfa da wari.
4.zafi wajen yin fitsari,
5.rashin jin dadi wajen jima'i.
Sannan kuma alamomin cutar ga mata suna iya kama da ciwon sanyi na 1 da na 2 wanda nayi bayani a sama, Wannan cuta tana da hadari ga mace mai ciki ga abunda ke cikinta, musamman idan ba'a nemi magani ba..

MAGANIN CIWON SANYI..

Ashawarce idan kina fama da infection kije asibiti...idan kinyi na asibiti baki warke ba seki gwada kamar haka.

1.Kisamu Hulba garinta ki tafasa kullum kinasha safe da yamma kodare..yana maganin fitar farin ruwa.

2.kisamu lalle mai kyau ki tafasashi shi kadai idan yadansha iska seki zauna aciki kamar tsawo 15 to 20 minutes so 1 arana kamar tsawon sati 1.

3.kisamu ganyen magarya ki hadashi da lalle kitafasa ki rika zama aciki .kidan zuba gishiri amma baason macen aure nayawan anfani da gishiri cz yana salamtar da mata

4.Kisamu karamfani ki daka ki jikashi aroba idan ya kwana ki rikasha idan ya qare ki qara ruwa,,yazama kamar ruwan shanki..riba 2 ga magani ga kara ni ima,,sannan yana tsuke mace..

5.kisamu tafarnuwa ki bareta kitafasa kizuba gishiri ki riqa zqma aciki tym to tym haka...sannan zaki samu saiwar zogale kihada da tafarnuwa kidafa ki riqa zama aciki.

6.Kisamu man tafarnuwa da man zogale ki hadesu waje guda ki riqa shafawa agabanki shima yana magani,,sannan yana gyara farji.
Akwae magunguna da yawa islamically wanda suke maganin ciwon sanyi ahankali muna taredaku zandinga fada..

Thank you all
Saikunjini agaba hanyar da mace zata kare kanta daga kamuwa da infection...
Tareda BAYANI AKAN TSARKI ,,BUDEWAR GABA,,WARIN GABA DA ABINDA KE TSUKE FARJI DA KUMA MAGANIN WARIN FARJI

LIKE,,SHARE VOTE N COMMENT.
WATZAPP
CIWON YA MACE GROUP
08033342543

MATSALAR MATA Where stories live. Discover now