mata da yawa suna hade gabansu da bayansu wajen tsarki wanda ke haifar da matsala sosai...ga yadda banban cewar take kmr hka,,KUSANI YATSAN DA KIKAYI ANFANI DASHI WAJEN TSARKIN FITSARI BADASHI ZAKIYI ANFANIBA WAJEN TSARKIN KASHI
TSARKIN FITSARI..
yadda ake tsarki fitsari shine...yin anfani da yatsu awanke farji dasu a murje ko ina hada lebatun farji da lungun clitoris,,bawae kawae ki zuba ruwa kisa hannu ki shafa wajenba..Yatsun sune yatsan manuniya dakuma babban yatsa.
TSARKIN KASHI..
.farko zaki fara tsarkin fitsari sannan ki zuba ruwa dattin ya fita sannan kisa yatsunki 2 na tsakiya ki wanke wajen sosai,seki sa sabulu ki qara wanke duburar,hakan yana hana warin dubura, kada kibari su taba farjinki sannan yazaman ruwan yayi kasa kada kuma kisake shafa gabanki bayan kin gama..
Mezakiyi anfani dashi wajen tsarki domin tsaftace farji dakuma magance warin gaba???
Kubiyoni agaba...takuce MZANGO
ABUN ANFANI GUN TSARKI
ABUBUWAN DA AKE TSARKI DASU..ayi hkr 2dys bana post.
1.Ganyan magarya...anatafasashi Adinga wanke farji dashi..yana magance dukkan cutar da dattin farji...
2.Bgaruwa..zaki tafasa kiyi sitbath dashi..yana tsuke mace kma ya tsaftace farji.
3.lalle..ana tafasashi azuba dan gishiri kadan azauna..kome kikeji qai qai ko warin gaba zai kauda maki...ana dan zuba garin karamfani kma zaki iya diga musk..4.Sabulun zaitun Ahada dana habbatussauda azuba ganyan magarya da musk da karamfani ahade...yana magani sosai..
5.Ruwan zafi da gishiri...yana tsaftace gaban mace ..sede shi gishiri ba aso kina yawan anfani dashi cz ya salamtar da mace..
6.Khal tuffa da Ruwan zafi...zaki tafasa ruwa ki zuba khal tuffa kadan aciki..kiyi tsarki..duk wani datti dake wajen da kwayoyin cuta yana kashewa...
MZANGO..Thank you for beign wd me..kusani ur comment will encourage me more nd more.Saimun hade akan meyakamata kiyi bayan gama tsarki...
MEYA KAMATA KIYI BAYAN GAMA TSARKI..
1.kitsaya ruwan yagama zuba tsaff..
2.Atoilet dinki yakamata ace kina aje tsaftataccan towel dinki qarami..kinA tashi saiki goge jikinki.
3.Ki tabbatar pant dinki bai taba ruwaba saiki maida kisa.
saka pant mai lema yaka kawo infection da WARIN gaba..so mata akiyaye..
kisani duk haduwarki matuqar wajennan yasamu matsala..to angama dake..
4.Hakanan idan kinyi wanka ki dinga shafa musk ajikin pant b4 ki saka..ko hakanan dangwalo musk kishafa ajikin farjin..bawai matsi ba..cz gaskia mutane sunayima musk mix..to ki kiyaye..SAIKUNJINI AGABA AWANI DARASIN...NAGODE
YOU ARE READING
MATSALAR MATA
Horrorciwon ya mace na ya mace,,,shinko kinsan sakaci awurin tsariki shike haifar maki da matsaloli musamman ga matar aure??,shinko kinsan ciwon sanyi na haddasa rashin haihuwa idan ba ayi magani ba??Shinkokinsan maza na anfani da power da yaudara su cusa...