LABARINA 6

318 16 0
                                    

*☪💗 LABARINA💗☪*

*By*
*SHAMSIYA ABDULLAHI (Mrs Yahaya)*

Wattpad *@UMMUDILSHAD*

👩‍👩‍👧‍👦Muna Tare🤝 Writers Association ✍

✨M.W.A✨

Motto: we stand and Fall together.

*Tunatarwa*

*Asbahana Wa'asbahal mulku lillahi, Walhamdulillah.  Laa ilaha illallah Wahadahu laa sharikalah, Lahul mulku Walahul Hamdu, Wahuwa Alaa kulli shai'in Qadiir. Rabbih As'alukal khaira Maafii hazal yaum, Wakhaira Maa ba'adah. Rabbih A'uzubika min sharri maafi hazal yaum, Wa sharri Maa ba'adah. Rabbih A'uzubika minal kasali Wasuu'ilkibar .  Rabbih A'uzubika min azaabin finnari , Wa azaabin filqabri.*

Wannan 👆 addu'a ce daya daga cikin addu'oin dake cikin azkar nasafe, ana karantata kafa 1 dayanma ma ana karantata kafa daya sedai ban bancin su shine duk inda *yaum* yafito to *lail* ne ze maye gurbin shi, ma'ana duk inda addu'ar kenuni da neman alkairan yini, kokuma neman tsarin yini, to zezama an fadi kalmominne sukoma suna nuni dana dare. Allah yasa mun fahimta sannan yabamu ikon aikatawa.🤲 Ameen

Dedicated to, *Fauziya D Sulaiman* tsohuwar marubuciyar littattafan Hausa, you are my mentor, Ina godiya sosai da kulawar dakika bani dakuma Wanda kike kanbani sannan dawanda Zaki bani anan gaba, Ina godiya sosai Aunty Allah yakara girma yasa kicigaba da kasancewa ayadda kike na matsayin mace mara hassada ko nuna kyashi, sannan gaki da tausayi da temakama Ameen🤲

New Writer✍

*BISMILLAHIRRAH MANIRRA HEEM*

🅿_1⃣1⃣to1⃣5⃣

Na'am Arazane arwa ta waigo sakamakon tabata da Khaleesat tayi, sannan tace mekike cewa?,

Cewa nayi lafiya kike kuwa inata magana kinyi shiru kina kallon wani guri, ba komai Arwa tafada.

Haba kedai kinsan bayadda za ayi kimin karya inyadda kinsandai dadewarmu tare shekara ta 5 kenan tunlokacin da kuke zuwa keda momi yin saloon kusa da shagonmu a sanda muka gama primary, ke private kika yi nikuma ta gwamnati sabodani kika fara karatu a j.s ta gwamnati to ko daga lokacin zuwa yanzu yaci ace nagama sanin dukwata alama ta karya da gaskiya tattare dake, kawai malama kifadamin gaskiya Khaleesat tafada tana kallon Arwa tareda zuba kunnuwa tana saurarenta,

shiru Arwa tayi natace komai ba da Khaleesat taga bata da niyyar yin magana yasa tafara kokarin tashi tabar gurin, rike mata hannu tayi tare da fadin dawo mana ni dadina dake wani lokacin saurin fushi bafa wani abu bane mutumin kine nagani yanata aikin kallon ki gashican abakin office dinshi  tafada batare da takalli wurinba Dan karya gane, A sanyaye Khaleesat takalli inda kawartata tafada Amma ga mamakinta setaga ba kowa awurin , Ina yake nidai Banga kowa ba tafada tare da bude hannan yenta alamar ba kowa,

wallahi Ni naganshi da idona , naji meye Kuma na rantsuwa na yarda nasan bazakimin karyaba, To kimace karyane mana Arwa tafada tana kallon Khaleesat tana dariya itama dai dariyar tayi,

Wanda yayi Dede da lokacin da aka buga kararrawar komawa aji, tsam suka Mike suka wuce aji.

Bayan kamar mintuna 5 ne mlm khalid ya shigo ajin Dan alokacin shine kada period din, bayan yagaisa da dalibaine yayi rubuce rubuce akan allo na darasi da kwanan wata sannan ya yima dalibai tanbaya, students dayawa sunata daga hanna yensu da zummar amsawa,

sedai shi fa batasu yakeyiba hankalinshi na kan Khaleesat ne kawai ko Arwa dake gefenshi tanata famar daga nata hannun ko ganintama beyiba.

Itakuwa hajiyar bama tasan yanayiba kanta na kasa Dan ita kwata kwata bama tasan tana kallon inda yake sakamakon bakwan yanayin datake shiga inta kalleshi.

LABARINAWhere stories live. Discover now