PAGE 1

39 2 0
                                    

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

AWANNI CASA'IN...

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚


*Short story*

*Best on borno true life story*

*By*

Abdul alh musa {10k}
And.
Khamal balah {no love}


_*HADUWAR KUNGIYOYIN BIYU TA ONLINE WRITER*_

*PEN WRITER'S ASSOCIATION*

*AND*

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
_aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*THE STRONGEST WEAPON'S*




Bismillahla_hillarh manurrahim, Yanda muka Fara Wannam (LITTAFIN), Lafiya. ''ALLAH kabamu i'kon Gamawa Lafiya, Amiin.

K'irk'irarren Labarine, Munyi shi Badan Mu_muzgunawa Wani ko wataba, Labari Ne mai d'auke Da Darusa,Allah kasa mudace, da dacewar ka.


01

''K'AUYEN MAZARGA''.

''K'auye ne Amma Hadakane, Na kananan Kabilu, Hausawa, fulani, da bare bari, Amma Kanuri Sunfi Rinjaye A yankin, (MAZRGA) K'auye ne Mai Tarihi, Sannam Kuma Mutanen Yankin, Farare ne tas...

Idan Kagan su Zakace, Larabawa ne.

A nayiwa Kauyen Lakabi, Da MAZARGA, Garin MALAMAI, Gari ne Mai Tarihi.

K'aramin k'auye ne, Gwanin Sha'awa Kowa na harkokin Sa, Gwanin Burgewa Da daukan Hankali.... Kowa Yazo Kauyen Sai yayi, Son barka Saboda Kauye ne, Mai Tarin Talakawa Sannam kuma! Uwa uba Sun rik'i Adinin musulunci Sosai.


Haka suke zaman su ba tsangwama, Basa nuna Banbancin Yare,ko Addini,''ya''yan su sunsamu tarbiyya daidai, gwar_gwado, Karatun Addini Sunyi fice, kaeatun Zamani ne Na Boko Basu Damu dashi sosai Ba, Wasu daga cikin Su suna fita Cikin (Maiduguri) don neman Ilimin Zamani.

Zama lafi.... Yafi zama dan sarki, Malam Bahaushe, Mai Hikima ne ya fad'i wannam maganar.

''Ranar Laraba Da yamma liss...''


Kowa Na Harkokin Sa, Bak'in fuska kake Gani D'adda ya Sunata Wuri_wuri Da ido.

Wani Irin k'arar fashewar Abu Kakeji, Dam..... Lokaci D'aya Gabada Kowa Ya firgita, Yaro Kara mine A gefe Yana kuka yana Taba, Mahaifiyar Sa Yana mama_mama taka kwance Cikin Jini.

Dam.... Wani Sabon Abu Ya sake fashewa, Mutanen Kauyen Hankalin Su Gaba d'aya Yatashi, Taga bisani, Kuma Sai K'arar Harbe Harbe, Sarkin Kauyen Ya fito Maza Akayi shela, Maza_maza Mai Gari Nason Gana wa Da mutanen Sa, Maza maza Akacika, Fadar Sarkin Kauyen, (MAZARGA), Mutane Kadam ne suka Zo, Sarkin Yafito, Yace To Fa yaukuma.

Ga Abunda Ya faru A garina, Anyi Asarar Rayuwa dadama, Abun Yataba Min zuciya sosai Kutsaya Inda kuke Munanam A garin mu, Idan mungudu Ma Ina zamu duk, inda zamuje Baza Mu Ji dadin sa ba kamar garin mu.

Yanacikin Wannam Bayanin, Kawai Wasune, Sukashigo Gidan Da bindigogi A hanun Su, Suna zuwa Suka Harbe Kowa Da kowa Sarki Kadai, Suka bari.


Matashiyar Budurwa ce, Ta taho A guje Tafadi, Kasa Tace Haba Kukuwa Bakuda Tausayi ne?, Laifin Me muka muku Kuke Kashe Mu Dan Allah, Kubar Min Mahaifina, Indukiya ce Ku je Munbaku Dukiyar Da muka Mallaka Baki, Daya Juyowa Wani Yayi Daga Cikin Su, Ya Harbe shi A Kayi, Jini Ya b'ata Fuskar Ta.

Ta Kwala Wani U ban Kara, Tace Wayyo Allah Yanzu Sai Da Kuka Karar Min Da Ahalina Baki D'aya.?.....

Bata sake Cewa Komai Ba, Haka Sukabi Gida gida Suna Yinwa Maza Kisan Gilla....

Kai Abun Ba kyan Gani,









.




.
********Adakace mu********

AWANNI CESA'INWhere stories live. Discover now