PAGE 5

4 0 0
                                    

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

   *AWANNI CASA'IN...*

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

         
*Short story*

*Based on borno true life story*
                     
   *By*
        
  Abdul alh musa {10k}
             And.    
  Khamal balah {no love}

_*HADUWAR KUNGIYOYIN BIYU TA ONLINE WRITER*_

*PEN WRITER'S ASSOCIATION*
      
    *AND*

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
    _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*THE STRONGEST WEAPON'S*

*BISMILLAHLA_HILLARH MANURRAHIM*

    05

Dajin wannam batun "sojannam yayi murmushi "Salma" na kallon shi ta ce murmushin me kake?, kallon ta yayi yace insha Allah za'a kawo mana dauk'i kowa ya kwantar DA hankalin sa, kunji KO?.

Girgiza Kai "Salma" tayi ta ce to, Daganam ta ta shi ta KO ma kusa da "Yusuf" ta ce Kai bazaka cire shigar matan Nam Ba, kallon ta yayi yace A'a Ba yanzu Ba tukunna, Jim kadam Gaba d'aya dajin yayi bak'kk'irin, Daba bisani kuma aka Fara zabga ruwa, Ana cikin wannam ruwanne, wani karar fashewar wani Bab ban gurneti, Ne ya sa kowa ya farka daga bancin Da yake.

Wani ne ya fito DA gudu yayi kabbara yace gasunam sun Iso Garemu lokaci daya Kawai Kaji karar harbe harbe DA fashewar bama_Bamai.

Hakadai sukayita bata kashi tsakanin su, Cikin Ikon Allah suka fatattaki 'yan ta addan Nam, Suna zuwa bangaren DA suke tara mutanen da suke kamowa ta k'arfi, Suna budewa sukatarar DA Babban sojan su K'amewa sukayi Take aka zo aka Duba lafiyar sa.

Kowa yanata farinciki, ''Yusuf a" ya cire shi gar dayayi yakoma asalin shigar maxa, Washe gari DA safe, Suka tattara komatsen su, Aka Kara shiga Dasu daji Dan Basu kariya, Sukacikin tafiya Ana farin ciki Ashe basusani Ba A wannam lokacin 'yan ta'addan Nam sunyi kwanton bauna adaidai Inda suke, Sukuma hankalin su yayi gaba, Motor gaba cike DA 'yan Mata sukusan 80, Han go matar kake ta tar watse, Take Sojojin suka fito Sunfafata Dasu, Sosai Wani daga cikin sojojin shekarun sa basu wace 20, Ya lallabo yaxo ya samu maigidan nasu, yace Oga sunada yawan gaske, sannam kayan Idan har muka tsaya fafatawa Dasu, to tabbas Kayan Aikinmu zaik'are su cinmana, ga mutane 30, Nam Kusamu kuyi Gaba da mutanenam karesu ya zama wajibi A garemu koda zamu rasa ran mu kutafi, Mutum talatin zasu Baku kariya, Kumana Adu'a hakan kuwa akayi Suka zagaya suka komada baya Bayan sunyi nisa, Ne 'yan ta addan suka samu nasara akansu, Sukakama matashin saurayin na sukadinga gana masa Azaba, Akan yafada musu Ina sauran ragowar matan suke, Am ma yak'i ya na murmushi Wani marar Imani Yadaka bindiga ya fasa kanshi, ya fadi k'asa KO motsawa beyi Ba.

*Salma* tare da "Yusuf" da sojojin Nam gudu suke Sunyi tafiya Mai Nisan Gaske, Wata matace dagacikin ragowar matan tafadi, Tagaji Babban Mai kulada sojojin yace Adakata Sudan huta Sudin matane Bazasu Jure tafiyar damu zamuyi Ba.

Kowa yazauna Amma sojojin Nam, A ankare suke ko Abinci Basusa abakin subu, "Salma" ta kalle su, Ta girgiza Kai tace a cikin Zuciyar ta tabbas soja jajirtacce ne Ba'a taba soja rago, Allah yabaku na Sara Suna bamukariya Am ma KO ruwa basuda mu dashiba balle Abinci, Gaskiya Soja nashan bak'ar walaha, Allah kasa mudace, Amin.

"Yusufa" ya kalli babban jami'in so Jan Nam yace Rankayadade Ba'a bunda zamuci Saidai mumuku fatan Nasara Allah yabaku nasara akan duk wani Dan ta'adda Mai muzantawa Al'umma.

Murmushi yayi, Yace k'anina Mungode sosai Ga shi bamuda damar tura sak'o zuwa sauran 'yan uwanmu sukawo mana dauki tabbas mugayen Nam nanam suna farautar mu Duba lokaci yayi Yaga karfe 1:35pm yace lokacin sallah yayi, Gefen su akwai Wata k'aramar k'oramar ruwa suka zo kowa yayi Alwala sukayi Sallah Sukayi Adu'o'in su, Crostoci Guda Biyu suna gefe Suma sukayi Tasu A'du'ar Daganam suka sake nitsawa cikin daji tafiya suke Ba sararawa har A bun yabi jikin su, sunyi tafiya na tsahon Kwanaki biyar Suna cikin tafiya ne, Sukaji wani motsi gaba d'ayan su kowa yayi likimo suka kwanta, Mutanene iya ganin ka Abun yanasu mamaki sosai Gasu sanye da kayan Hukuma, Sojannam ya ce Sufi to fitowa sukayi Lokaci d'aya Ama tare su, Wani Ne yataho ya na Dariya kanshi ya yi rawani, Sojannam yace to fa kowa yayi ta kansa take suka Kama musayar wuta tsakanin su, sukuma Su Salma suka runtuma cikin daji sunata gudu Ba tsagaitawa, Juyawa tayi ta hango "Yusufa" shikadai ne ke biye DA ita Ta tsaya tana Haki_kamar numfashinta zai dauk'e, Yana ISO ta yace Babu Kowa Dazai tsira Sun Kashe kuwa Hatta jam'an Nam ma babu koda d'aya daya Rage, yana hak'i ya na kuka, Faduwa k'asa Salma tayi Tanata Famar rusar kuka...!

Tsugunawa "Yusufa" yayi ya na kallon ta yace "Salma" kidai na kuka, kinji dago kanta tayi Ta nufiwani itace mai tsinin gaske kamar kibiya, Ta juyo Tace ''Yusufa" Nagaji DA k'uncin rayuwar Nam, Sauri yayi ya ruga Aguje Ya fizgita Ta turata gefe Tafadi K'asa Take Numfashinta ya dauke Fifita yusufa yaketa Mata Yanata kuka,Chan Ta farfad'o ta na bude Idonta ''Yusufa" tagani yanata mata fifita Ganin Hanunta yayi ya na motsi, Ya kalleta yace "Salma" kidaina yunkurin hallaka kanki, Allah yana sane DA halinda muke ciki Insaha Allah Zamu samu mafita, Tashi tayi Amma bamagana Ta bude Baki zatayi Magana Taji Bakinta Yayi Nauyi, Amma dukada haka ta iya Ambaton sunam "yusufa", Yayi murmushi ya goge Hawayen Fuskar sa.

"Salama" tare da "Yusufa", sundau tsahon sati d'aya suna tafiya Cikin daji Gaba "Dayan su, Kowa Yafita daga hayyacin sa, Yunwa duk ta galabai Tar Dasu, Abin tau sayi!.

Basuda Abinci Dayawuce Gayen bishiya, suna cikin tafiya "Salma" tafadi kasa tace yunwa nakeji baxan iya tafiya Ba, jingina tayi jikin bishiya, Ganim Abun Yacutura, Gashi "Yusufa" bashida k'arfin Kama koda berane, Ya na cikin Wannam yanayin ne Ya hangi Zomo Yatafi yabi zomannam, Ahankali yake bin zomonnam Dajin motsi zomannam ya razana ya shiga cikin wani karamin kututturen I tace "kanshi ya makale Yusufa ya yi farinciki ya kamo zomannam, Ya samu Wani Dutse mai kaifi Ya yanka zomon, Yataho Yatarar DA "Salma", bacci ya dauketa yanemo k'ananam itatuwa, Ya ya nemo Busasshiyar ciyawa yanagoga dutse_da dutse yasha wahala kafin ta kama Ya gyara naman ya gasa, Ya cire kususuwan yabar I ya zallar tsokar.

Yazauna yana jiran,"Salma"ta farka daga Bacci, zaune yake Yayi tagumi, Ya rike cikin sa, Yunwa ta dameshi.

Jim kadam tafarka tana kyalla ido taga Nama, "mik'amata" yayi takama ci Yasa hanu shima sukaci, Bayan sun k'oshi suka Dan Huta, Bacci ya Dauke su, Sune basu farkaba sai Tsakiyar Rana Nam ma zafin tane Ya ta she su, Haka sukaci gaba da tafiya Duk k'aramin na man dasuka samu sukama suci haka sukacigaba da rayuwar su, Tamkar dama 'yan uwan juna ne, Abin tausayi.

Sunacikin tafiya kwatsam, Kawai *Jisukayi* Anacewa kudaka Daga Ina Luke?.

Kojuyawa basuyiba, Cigaba Da tafiyar su_su ke, Aka sake magana Kamar haka kusuwaye ne sannam daga Ina kuke?.

Juyawar dazasuyi kenam sukaga Kowanne daga cikin masu maganar sanye DA rigar sak'i, *Salma* ce tayi magana tace Kutaimaka karkukashe mu, Dariya taji A gefen ta, Yace 'yata mu Ba azzalumai bane, Mafarauta ne mu A bun ya bamu mamaki, Daganin Ku Acikin Wannam dajin?.

*Salma* ta musu bayanin komai DA komai Amma suka yita musu Dariya, Salma tace shikenam Bakomai kunmaidamu bamusam Abunda muke Ba Am ma kusani Idan har kukayi Rangama dasu Zaku fahimci Gaskiyar mu.

Masu karatu pls muhadu A 6, danjin cigaban Labarin.
















AWANNI CESA'INWhere stories live. Discover now