PAGE 8

5 0 0
                                    

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

   *AWANNI CASA'IN...*

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

         
*Short story*

*Based on borno true life story*
                     
   *By*
        
  Abdul alh musa {10k}
             And.    
  Khamal balah {no love}

_*HADUWAR KUNGIYOYIN BIYU TA ONLINE WRITER*_

*PEN WRITER'S ASSOCIATION*
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~

      
               *AND*

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
    _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*THE STRONGEST WEAPON'S*

*BISMILLAHLA_HILLARH MANURRAHIM*

    08



Zama "Salma tayi ta kalli Yusufah ta girgiza kai" Ta ce Gashi "Jummala, Ta mana bayanin Akwai Haduru da abubuwan Razanar wa Amma kuma bata fada mana Hak'ik'anin Hanyar data fi dacewa mubiya tad'an yi shiru Tace Yanzu yaya zamu yi?.

  Kallon ta "Yusufah yayi yai murmush, yace To Yanzudai nikaina Gaba d'aya kaina ya kulle gaba ki d'aya Ya sake kallon ta ya ce, gashi dai Hanya d'aya ce kuma munyi tafiya mai nisan gaske Gashi kuma ta kasu Gida uku Zama yayi shima A gefen ta yace Yan zu yaya zamuyi Kinga dai niban sam Wace hanya zamubi ba Cikin hanyoyin nam gudu Uku Hanya d'aya ce Dama_dama gaba ki d'ayan su sukayi shiru nadan wasu mintoci, Bamai magana Cikin su Suna cikin yanayin shiru ne Sukaji K'arar tafiya Bayan su Juyawar da "Ysufah, yayi Hango wani Ganjejen (Zaki), yayi Ya biyo wata Barewa "Salma razana tayi Zata ruga Ajuje Yayi Sauri ya kama Hanun ta batasan Lokacin Da ta Koma Bayan yusufa ba, Ta k'an_k'ame shi ta rufe idon ta Shikuma yatsaya ko motsawa beyi ba Wani Sufa zakin nam yayi ya banji Barewar nam Tafadi k'asa Ya burmushe ta, Ya rik'e mok'ogoron ta sai da yaga bata numfashi.

  Had'a sukayi Da "Yusufa, Take Zufa ta yankowa yusufa, Zakin nam Ya sake Barewar nam ya kalli yusufa Yayi Wani Gurnani Ya daki K'asa Jikin yusufa yakama bari, Daukan Naman shi yayi cikin Daji, had'iyar Yawu yayi yaja dogon Numfashi Yace Sakeni Yatafi yaji shiru Juyawar Dazaiyi Yaji jikin "Salma ya sake gaba daya Kwantar Da ita yayi Ya kama mata fifita, Ya tafi dagudu ya dibo ruwa ya yayya fa mata, Taja numfashi Da k'arfi ta bude I donta.

   Fashewa tayi dakuka..! Ta ce "yusufah, Nikam na gama sadda k'ar wa Zakin nam hallaka mu zaiyi Gashi kuma Naga kai ko Ajikin ka, kallon ta yayi yace "Salma kenam Insha Allah Ba abunda zaicutar damu A fadin Dajin nam Allah Na Tare damu kidaina Saurin mik'awuya Ta ce to shikenam Yanzu wace Hanya Kaga tafidacewa Mubi?.

Rufe idon ta sa yayi ya nuna daya Daga cikin Hanyoyin Wacce tafi ko wacce Hanya sarkak'iya Da manya Itatuwa Kallon sa tayi tace miyasa kace mubi Wannam "Ysufa, nunamata Takun Sawon Dabbobin Daji yayi Yace Salma naga wannam Hanyar Kamar Ba a cika binta ba idan kuma kinaso Mubi to?, gyad'a kai tayi tace A'a mubi wacce ka zabamanam kawai Kama tafiya sukayi tafiya tak'ice Taki Cinyewa Gaba dayansu K'ayoyi duk Sun yayyanka musu jiki Namiji Akwai jarumta Suna cikin tafiya "Salma ta kwala ihu Tace Wayyo kafata Nataka k'aya maza maza Yusufah ya dakata Ya saka Hanu ya cire mata Kallon tashi K'afar tayi gaba d'aya tafin kafar sa duk jini Taba shi tayi Tace K'afar ka najini murmushi yayi yace Bakomai Kama k'afar tayi ta dink'a cire masa k'aya sai Da ta cire Harguda Biyar Manya_manya Kallon shi tayi ta ce sannu Yace yauwa Tasake fashewa dakuka Tace Ni Guda d'aya nataka Amma ban iya jure zafi da zogin taba Amma kai gashi fiye da d'aya kataka amma kayi Hak'uri Gaskiya Maza kunada Jarumta da hak'uri.

  Tafiya suke Har Yamma tafara musu, Amma duk da haka basu fasa tafiyar ba, Sunacikin Tafiya Sun tinkaro dai_dai Wani "Dutse, Daga nesa "yusufah, yaji Kura na Kuka, Maza maza yayi duba wata babbar Bishayar (Kanya), Ya tsuguna "Salma ta dafa kafadar Shi, ya turata ta haye Kan bishiyar Yana mata magana Akan tayi sauri, Tabbas kuraye ne Garke guda suke Tink'aro mu.

Ta haye Bishiyar Kenam, Yakama zaihau Yaji Gurnani A bayan shi Yana juyawa yaga Wata Kura ce, Yawune kawai yake mala_la daga bakinta Da alamu rabonta da nama tajima sosai, Kalon Kallon suke, Daga k'afar sa yayi daniyyar zaihau sai yaga ta Tinkaro shi Daukan wani bushasshen Itace Yayi ya yi k'anta dagudu Amma ko A jikinta.

Daganin haka saiyayi Turus... Ya tsaya suna kallon Juna, D'aga kanta sama tayi tana wani kalar kuka, Maza_maza yayi ya haye bishiyar "salma kuma na kallon ikon Allah, yana hayewa daga kansa dazaiyi yanagi kuraye sama da Talatin ( 30), Yayi shiru Salma nasama tanata famar Rusar Kuka!, matsowa kusa da ita yayi Yace kidaina kuka, Amma tabbas Wa'yannam kurayen Akwai su da tsama, Sunakai Tin yamma hardare Kurayennam Basu Tafiba, Wani Abun Al'ajabi Shi ne.

  Kwana sukayi, cur..! Basu rintsaba Suma kurayen nam Sunanam Basu ko motsaba, sunata zagaye_Zagaye Gari nawaye wa, Salma tana sama Tana gyan_gyadi Bata sam lokacin da bacci yadauke ta ba, Tafiya tayi zata fad'o, "Yusufa, Ya tallafe ta A k'irjin sa Duk nauyin ta Ya dawo jikin yusufa, Tanajikin sa idan yagaji Ya sake Hanu, ya canja d'aya hanun nashi, Harna tsahon Awanni Biyar,(5) can tayi Hamma Hanun sa ya saka yadan mari fuskarta yace ke "Salma kitashi kar baccin kinnam ya jawo Mana matsala, zumbur tayi ta tashi taganta A jikin "yusufa, Ta ce Subahanallahi..!

Ta mike, ta kalli "yusufa, ta Kama zubar Hawaye Ta ce, Kayi Hak'uri Banma san bacci ya daukeni ba, murmushi yayi ya ce ba komai, "Salma, Kurayen nam Jarababune Kinga Abunda suke kuwa?.

Kamar wasu mutane, Zabuwa biyu suke Da zarar Lokacin tafiya k'iwon su yayi, Sunadawowa sai sauran ragowar suma su tafi Bamuda wata mafita sai Adu'a Shiru sukayi nadan Wasu Lokuta, Haka sukaci gaba da zama harna tsahon kwana biyu da wuni batari da sun sauk'o k'asa ba, kuka "Salma, Ta kamayi ta ce Nikam Nagala baita ga yunwa ga k'ishin ruwa, Zan sake na fado Sucinye ni kawai Hanaye na sungaji, "Yusufa, Kallonta yayi yace Sake ki kwanto jikina hanayen naki sudan war ware haka kuwa akayi, data d'an ji dama_dama.

  Ta barjikin sa, Haka sukacigaba dazama, Gazafin rana ga k'ishin ruwa ga yunwa, Suna cikin wannam yanayin ne sukaga kurayen nam sun ranta aguje Amma ita babbar tana nam Ko firgita bata yiba, Zaki ne yayi kwanton bauna, Yayi wuf ya damk'e ma k'ogoron ta, Sauran suka tarwa tse, Suna sama suna kallon ikon Allah Ya yagal galata yaci ya k'oshi ya kama hanyar sa, yayi tafiyar sa.

  Washe gari dasafe, Suka sauk'o daga bishiyar Kowanen su A tsorace, Kama hanya sukayi sukacigaba da tafiya sunacikin tafiyar ne, sukaci karo da Wata bishiyar (d'inya) suka k'ado suka sha suka k'oshi.

"Zama sukayi gafe d'aya suna kallon juna, "Yusufah, Yace Salma kallon me kike ta gyada Kai ta ce Babu komai, Badan kaiba nikam danajima Saduba, Tagumi tayi Tace, "Jummala, kota na wana lahi Allah ka kub'utar mini da Aminiyata daga hanun Wa'yannam Azzaluman mutanen!.

Bayan sunhuta tashi sukayi Tafiya suke,Kowanen su dakaganshi yafita DA ga hayyacin sa, Daga nesa sukafara jin wani Wari Da alamu wani abuya mutu Amma warin na musamman ne, tinkarar wajen suke hancin su A toshe isowar su GAF, da wajen kenam Suka dakata Hancin "Salma atashe Amma sai famar kuka take Ta tab'a yusufah ta nuna masa Gawar wakin mutane, Wasu Dabbobi ne suketa wawa yaga suke suna ci baya_baya sukayi Ahankali, juyawa sukayi "yusufa, Yabude bakin sa yace to fa Salma wannam Karon Gudun dazamuyi bana wasa bane, Wannam daffar (Kerkeci,/Dila) Tanada Had'arin gaske Tafiya Suke Ahankali K'arar busassun Ganyen Bishiya Yane Ya fargar Dasu Fita sukayi A guje, Abin tausayi "Yusufa, Idan yayi gudu Yana juya ya hango Salma Abayan sa, Yana gudu Ya balli wani itace Juyawa yayi yace Salma Ta ke ta Ankara Wani wawan duka yakai Amma saboda masifar dabbar Nam Baki tasaka ta rik'e itacen Juyawa yayi yace "Salma kitafi Ina biyoki Tsayawa yayi yacigaba da fafatawa DA (KERKECI), Juyawa yayi yaga tayi nisa, Cigaba DA fafatawa sukayi, yanajuyawa baya hango wasu Sunkusan Guda go ma.

jefar Da I tacen Yayi yajuya yayi yunk'urin Guduwa Jiyayi Kerkecin Nam ya Kama cinyar sa Har cikin kwa_kwal Sa yaji Wani k'ara "Yusufa, yayi Suka fadi k'asa, Jini malala yake Ajikin yusufa.

"Daga kashi yayi ya danne kerkecin Nam, Gani yayi tazarar dake tsakanin sa da sauran dabbobin be wuce kamu Arba'in Ba Take yaji karfi fa na k'erawa Yunk'ura yayi ya murbe wuyan kerkecin Nam yakashe shi Yatashi jini na malala yana gudu, Ya na juyawa DA baya.


Adakace mu A babi, Na Tara (9), Dan jin yadda zasu kasance Shin yaya yusufah, Zai yi.


AWANNI CESA'INWhere stories live. Discover now