PAGE 7

8 2 0
                                    

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

   *AWANNI CASA'IN...*

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

         
*Short story*

*Based on borno true life story*
                     
   *By*
        
  Abdul alh musa {10k}
             And.    
  Khamal balah {no love}

_*HADUWAR KUNGIYOYIN BIYU TA ONLINE WRITER*_

*PEN WRITER'S ASSOCIATION*
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~

      
               *AND*

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
    _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*THE STRONGEST WEAPON'S*

*BISMILLAHLA_HILLARH MANURRAHIM*

    07





Ahanakali Harjikin ta ya war_ware tace yakama ta gobe in Allah yakaimu mu bar wajen nam kallonta yayi yace A'a sai Jikinki ya k'ara k'arfi, Kallon shi tayi ta fashe da kuka...!

  Yusufah ya kalleta ya ce meya faru kike kuka daga hanunta tayi ta nuna masa bayan shi ta fadi sumammiya, yana juyawa jiyayi An mauje shi shima ya fadi k'asa sumamme, Sune basu tashi farkawa ba sai Tashi sukayi suka tsinci kan su Cikin gun_gun wasu yan ta adda, Budar bakin *"Salma"* Ta ce ina lillahi, Tafashe da kuka...!

  *"Yusufah"* Kallon ta yayi yace kidai na kuka Salma Kinji share hawayen ta tayi tace Kagani da mun tafi bamu kwara mintoci wajen nam ba da hakan baxata faruba, murmushi yayi gefen Idanun sa a kunbure Yace Kaddara ce Babu yadda zamuyi, Wani Matashi ne ya taho fuskar sa Arufe ya nemi gu ya zauna yace kukuma meya kawo nam kodai jami'an sirri ne? Idan har kuka mini k'ar ya to tabbas kashe ku zanyi Budan bakin *"Yisufa"* ya ce A mu ba ma Aikatan binciken sirri bane An daukomu daga kauyen (MAZARGA), ne munada yawa Amma mukadai ne muka rage muma guduwa mukayi Shine Muka yada zango Anam mubamuda wata Alak'a da abunda kake tuhumar mu Akai, Shiru yayi ya daga waya yayi kusan minti Biyar sannam ya aje wayar yace Kunyi Sa'a Tashi yayi yai tafiyar sa ya barsu A wajen Hakadai sukacigaba da zama a A hannu yan ta'addan.

Wata mace_ce kullum take kawo musu Abinci Zama take tayi shiru bata cewa komai har sai sun kammala ta dauke Abincin Watarana Takawo musu Abinci Sunacikin ci Abunda ta rufe fuskar ta ya yaye *"Salma"* Budan bakin ta tace, *JUMMALA* Daman kina raye Fashewa da kuka tayi suka rungumi juna Sunata famar Sharbar kuka, Motsi taji ta Maida fuskarta ta rufe Ta dau kwanon Abin cin Ta juya tana tafiya ta sake Dawowa Ta rungumi *Salma* ta ce Karku damu ta wuce tayi tafiyar ta.

*Yusufah* Ya ce "Salma" shin A ina kika wayeta?, murmushi "Salma tayi tace Ai wannam dakake gani babbar K'awatace Gurin Zaman mu d'aya da ita kullum tana gidan mu, Bacci ne yake Rabamu da ita Ban sam yaya akayi har tazama Daya daga cikin wa 'yannam muta nen ba Abun da na sani ga me da ita "Jummala mace_ce mai kamun kai Sannam akwaita da tausayi ga yawan kyauta ajiyar numfashi tayi ta ciza ya tsa tayi shiru.

Tindaga wannam lokacin Sunday tsawon (Mako Biyu), Rabon su da ganin "Jummala, Wata ce take kawo musu Abinci Sona son tambayar ta labarin jumala Amma Suna gudun Kar agane sunada dan gan taka Da ita Kar Akasin hakan ya janyo A cutar da ita sukayi shishu suka Sha_Shantar da maganar Akwana Atashi Watarana suna zaune Da yamma liss sai ga "Jummala, Tana zuwa ta nemi guri ta zauna batace komai ba kallon ta salma tayi, Ta ce "Jummala, A garin yaya kika fada hanun wa 'yannam muta nen gashi naga har kin zama Daya daga cikin su Garin yaya hakan ta faru?.

Ajiyar dogon numfashi, Tayi taci kuka sosai, Sannam ta share hawayen Ta, Ta ce, Watarana Nabaro gida zantafi Makaranta Ina cikin tafiya Wasu mutane A kan babur fuskokin su A rure, Suta tsaya Kusadani sukace Natai maka musu daruwa A lokacin Nadauki Gorar ruwan shana dana saba tafiya mana daruwa makaran ta na mik'a musu su su hudu, sukasha Suka k'oshi nace musu Subani gorata Zan koma nasake Dibo ruwan A gabana wani dagacikin su yasaka wuk'a ya yanka yace Basai Munbarki kin koma gidan ba.

Hankalina a lokacin yatashi nayi yunk'urin guduwa Suka min bazarana Lallai zasu kashe ni Nace to mesuke buk'ata Aguna sukace Ni dinnam suke buk'ata dole na bisu Haka najuyo ina kallon Kauyen mu ina kuka suka sakani atsakiya sukayi tafiyar su tare dani nasha wahala sosai, Awajen su ta fashe da kuka tace Sun maidani Tamkar Matar su, Tasake fashewa da kuka, Nasha Azaba iri_iri Awajen su, Nayi yunkurin guduwa naga abun bazai yuwuba kawai na saduda Dolena nayi Duk abunda suke buk'ata A guna tafashe dakuka.

Salma ta kalleta idon ta sun cic_ciko da hawaye, Ta rungumi "Jummala, tace Bawanda sukabari sunkashe kowa (Garin mazarga), yazama kufayi suka fashe dakuka gaba ki d'ayan su.

Wani bangare daban wasu "yammata aka killace aka hadasu gudaya tare da su salma, Kowacce Andauko su daga wazaje daban daban zama tare haryasa gabad'ayan su sunzama tambakar Ahali Daya ne.

Kwatsam..! watarana suka dai Suka zauna suna tattaunawa kan hanyar dazasu bullo suna shirin tserewa.....meeting suke tsakanin su cikin dare...sai "Jummala daya daga cikin matan yan ta'adda ta kawo musu dauki ta dalilin k'awan cen su da salma..

Friends suke da but da yan ta'ddar suka yi garkuwa da Ita suka kuma karashe mata zuri'a kawai saita yanke shawarar zama kurum da yn ta'ddan......

Salma ta kasance Itace ke basu details na dajin da hanyoyin cikin ta da kuma dokokin da zasu kiyaye...

Salmah kallon "Jummala tayi tafashe da kuka tace indai haka wannam dajin yake tabbas jinake bazamu iya tsira ba murmushi "Jummala, tayi tace insha allah Allah zai taimake ku.

K'warin gwaiwar da, "jummala ta bata yasa tayi farin  ciki sosai tamaso suyi tafiyar tare but tace an an rayuwar ta zata Kare.........

Cikin dare suka shirya komi misalin 1:50.......Suka hau hanya,Tafiya suke kamar tsintsiya but daga  misani sai sabani ta shigo tsakanin akan hanyar  daya dace subi bayan sunyi nisa da yan ta'adan, Salama tafiya suke tana tinanin maganar DA "Jummala ta fada ma ta.

  "Ta ce musu Hanyoyi hudu zakuyi Arba dasu uku Marar Sa Kyau (wrong) way daya ne mai kyau Ku kula Idan baku kula kun nitsu ba kuma, (if not) zaku iyya rasa ranku Kuma..! bazan so hakan Ba Ina muku Fatan Alheri.

Tafiya suke ba tsagaitawa, Sunacikin tafiya sukakaro da hanya farkonta ita kadai ce Amma dasukayi Nisan zango Sai sukatarar Da hanyar Ta kasu Gida uku,(3) Zama "Salma tayi ta kalli Yusufah ta girgiza kai" Ta ce Gashi "Jummala, Ta mana bayanin Akwai Haduru da abubuwan Razanar wa Amma kuma bata fada mana Hak'ik'anin Hanyar data fi dacewa mubiya tad'an yi shiru Tace Yanzu yaya zamu yi?.









Toh..! 'Yan uwa muhad'u A Zango na Takwas (8),Danjin cigaban labarin.


Ga masu sha'awar shiga group na (Awanni casaen) munbude WhatsApp group gamai buk'atar shiga ya gashinam k'asa.

Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/B83jY47jFvBI2VL57E2qXx











AWANNI CESA'INWhere stories live. Discover now