PAGE 6

6 0 0
                                    

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

   *AWANNI CASA'IN...*

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

         
*Short story*

*Based on borno true life story*
                     
   *By*
        
  Abdul alh musa {10k}
             And.    
  Khamal balah {no love}

_*HADUWAR KUNGIYOYIN BIYU TA ONLINE WRITER*_

*PEN WRITER'S ASSOCIATION*
      
    *AND*

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
    _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*THE STRONGEST WEAPON'S*

*BISMILLAHLA_HILLARH MANURRAHIM*

    06




*"Salma"* ta musu bayanin komai DA komai Amma suka yita musu Dariya, Salma tace shikenam Bakomai kunmaidamu bamusam Abunda muke Ba Am ma kusani Idan har kukayi A Rangama dasu Zaku fahimci Gaskiyar my, ta kalli "Yusufa" tace tsayawar mu wajen wa 'yan Nam mutanen Ba'abun da zasu tsinana mana kaji yusufah?.

   Yusufah, ya kallesu ya k'are musu kallo acikin zuciyar sa, ya ce Ina musu ganin masu hankali Am ma Ba komai, Taba shi *Salama*, Tayi tace tinanin me kake mutafi kaji, Juyawa sukayi zasu tafi Jin fuskar ta tayi kamar Anwatsa Mata ruwa ya sa hanu ta shafo ta duba hanun ta jini ta gani, Ihu ta kwala Suke sake runtuma aguje Tareda Yusufah, Gudu suke Ba k'akk'autawa Suna cikin gudu k'afar *Salma* ta daka wani itace suka zame gaba ki d'ayan su, Wani babban dutse ne ya gangaro ya hadudawani dutse k'afar Salma na tsakiya Ga shi Ba halin cirewa ta k'arfi saida dabara, Famar rusar kuka take tana fad'in Yusufa Katafi kabarni Kar Ayi biyu babu idan Har sukacin mana Bazasu barmuba, Kallonta yayi yace A'a gyara zamanki ta na gyara zama dutsen ya k'ara danne k'afar ta zata kwala ihu tasa hanu ta rufe Bakinta.

Juyowa yayi ya kalleta ya girgiza Kai, besan lokacinda shima ya Kama hawaye Ba! Dankwalin ta ta cire ta toshe bakin ta, Hankalin Yusufah yatashi matuk'a ya tashi yaruga A guke yayi tafiya mainisa besamu Mai taimaka masa Ba Yadawo yaga Salma nanam Abukam k'ara tsamari yake se famar Hada Gumi Take,! Ya juya yasake Tafiya Mai nisan Gaske ya sake dawowa Nam Tananam Yadda Yabarta, Ruwa yayi ya ballo wani reshen itace yataho Ya bankwara Shi Ya tusa da kyar Sannam Yadan Motsa *Salma* tayi Ajiyar Dogun numfashi wani sabon Gumine Ya k'ara keto Mata.

  Ta budi Baki tayi Magana Tace Na Gode, Ya sake ruwa ya ciro wani reshen ya sake Turashi Cikin dabara Da hikima Ya k'ara motsawa kadam, Ya koma gefe yatsaya kana kallon dutsen Daga bisani Kuma yazo Yakama tonon gefen sa, Yasa Salma ta matsa gefe Cigaba da k'wak'ulan dutsen yayi, Yana motsawa tana Jan k'afar ta Wuf! K'afarta ta fita duk ta Kuk_kuje, Dutsen ya gangara ya fad'a gefe d'aya.

Tahowa yayi yace Zamu iya tafi ai ko ta gyada Kai tace A Kama hanunta yayi ya jata Ta ce Wayyo K'afata baxan iya tafiya Ba tsayawa yayi Ya kalli k'afar ta Yace Sunnu Ki zauna Anam, Guri ta nema ta zauna Ta mik'e k'afar yago wani Ganyen Bishiya yayi Ya tattauna Saida yayi laushi Ya shafa Mata A wajen dataji Rauni, Sannam Yace Kinga yamma ta mana Zamu kwana Anam wajen, Zaro ido tayi Tace Karkamanta Farautar mu suke Nakega Mubar wajen Nam.

Shiru yayi Takalleshi tayi wani k'aramin murmushi Hakan kuwa Akayi Awajen Suka kwana, Washe Gari Da sassafe.

  *"Salma"* Baccinta kawai take "Yusufa ya kai hanu zaitashe ta ya fasa, Ya zauna Gefe d'aya Jim kadam Ta farka daga bacci hamma tayi Kallonta yayi Ya ce Sannu tace Yauwa Sake Hammatayi, Yace Yunwa ko?.

Tace A'a bacci ne kawai Yayi murmushi Yace To ga ruwa kiyi Sallah Sai Mukama hanya ko tana tashi Taji k'afarta Ta k'ara nauyi fiye da_da Dauko ruwan yayi ya ajemata tayi Alwala, Sakamakon Ciwon k'adake k'afarta Tayi Sallah a Zaune.

  "Bayan ta idar da Sallah, Ta tashi tace Mutafi Zama Anam Ba namubane, Zasufara tafiya kenam ta tsala ihu tace bazan iya taka k'afar nam ba, Kallonta yayi yusufa Ya ce Dafa kafad'ata mutafi Ahankali Haka kuwa Akayi, Tadafa kafad'ar Sukaci gaba da tafiya, sunatafiya suna hirar su "Salma" tace nikam *yusufa* Bakada kowa ne sai kakar ka daka bamu labarin ta gyad'a kai yayi yace A Banida kowa face Ita kadai Idan har nasamu dama tabbas sai naga bayan wa'yan da suka ruguzama duk wasu burukam mu, Ajiyar numfashi tayi tace to Yusufah kenam.

  Wa'yan nam mutanen dakake gani kashe mutane suke Hatta jariri bamace ba namiji, Kowa basubari ba Hatta (Cristoci), ma Kashewa suke, Kadai kawai mukara neman tsari tsakanin mu dasu, Kullum cinkaren su suke ba babbaka Amma insaha Allah karshen su bazai musu kyau ba Allah Bazai bar suba, Insha Allah sai sunyi mutuwar wulak'anci suma, tanafadin kalaman tana share hawayen fuskar ta, Tace Kaduba fa muna zaune zaman lafiya lokaci d'aya sun ruguza komai, Tayi shiru kadam tace Nagaji mudan huta Anam, zama sukayi suna hutawa, Yusufa gyan_gyadi yake A zaune Salma tace Amma jiya bakayi Bacciba ko?.

Kallon ta yayi yace Hakane Kokadam ban rintsa ba, Bacci hmmm Rabona da kwanta nayi bacci yau kusan watanni shida kena saidai nadanyi gyan_gyadi Kona fara baccinma bazan iyaba *Salma*, Bayan sun huta sukatashi sukaci gaba da tafiyar su, Tsawon sati biyu suka dauka suna tafiya, Zazzabi mai tsanani ne ya kama *Salma* wanda ko d'aga hanun ta bata iyayi Yada zango sukayi Awani Waje na musamman mai sark'ak'iyar gaske sai kayi dagaske Ka gane Da mutane Awajen ''yusufah" ya Ajiye salma awajen Akwana Atashi kullum zazzabi k'ara gaba yake ba bayaba, Duk "Yusufah" Ya dinga ballo Gayen itatuwa daban daban Yana jik'awa Salma Tanasha Amma ba Alamun sauk'i idan yazauna yana kallon halin datake ciki sai yafashe da kuka, *Yusufah* yakasan ce shi mutum ne mai tausayi da hak'uri, Kallonta yake yana kuka Kallonshi tayi cikin Sanyin murya tace kadaina kuka, Kaji Yusufah Insha allah zan samu sauk'i kaji kadaina sama kanka damuwa, Tari ta kamayi yadauko (ZUMA), yabata yace lasa kadam Kozata miki magani, Yasaka hanun sa, Ya saka mata abakin ta ta lasa har sau biyar, Sannam ya kawo ruwa ya bata takarba ta kafa kai tasha d'an da dai, aje Sauran Yayi, Yace Duk magungunam dana sani nabaki amma gashi shiru zumannam kadai ta rage, Haka kuwa akayi kullum yana bata zuma Har jikin ta ya fara dama_dama Bayan kwana uku tafara tashi tana zama.

Ahanakali Harjikin ta ya war_ware tace yakama gobe in Allah yakaimu mu bar wajen nam kallonta yayi yace A'a sai Jikinki ya k'ara k'arfi, Kallon shi tayi ta fashe da kuka...!


To..! Masu sauraro Insaha Allah, zamuciga ba muhad'u da feji na (7), Karku gaji damu Ana mana uruzi Sakamakon Aiyukan Gona shiyasa muke jinkirin Kawo muku cigaban Labarin.



AWANNI CESA'INWhere stories live. Discover now