PAGE 9

16 0 0
                                    

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

   *AWANNI CASA'IN...*

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

         
*Short story*

*Based on borno true life story*
                     
   *By*
        
  Abdul alh musa {10k}
             And.    
  Khamal balah {no love}

_*HADUWAR KUNGIYOYIN BIYU TA ONLINE WRITER*_

*PEN WRITER'S ASSOCIATION*
~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~

      
               *AND*

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
    _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*THE STRONGEST WEAPON'S*

*BISMILLAHLA_HILLARH MANURRAHIM*

    09

*END OF BOOK (1)*



  
   "Yunk'ura Rawa yayi Da k'arfin gaske ya murde wuyan kerkecin Nam yakashe shi Yatashi jini na malala yana gudu, Ya na juyawa DA baya.

   Koda yan uwan dabbar nam sukazo, tsayawa sukayi, Wani babbane dagacikin su ya daga kai sama yayi wani kuka marar dad'in ji daga bisani sukacigaba dacin naman dan uwan nasu, yaga suke suna fada suyasu.

*"SALMA, gudu ta ke ba sararawa bayan tayi nisan gaske sosai tajuyo bayan ta, Daga babu Alamar "Yusufah, dawowa tayi dabaya tanata sauri Hangoshi tayi Daga nesa yana tafiya yana d'ingishi, maza_maza cikin sauri ta k'ari so wajen yusufa, jini tagani yana zubu ta ke ta yagi gefen zanin ta yazauna ta daure masa wajen raunin Amma abanza Jini kam k'ara zuba Yake, haka sukayita fama har ya tsaya Yazauna yanata hak'i Takalleshi ta girgiza kai ta ce.

  Yaya jikin naka murmushi, yayi yace nagode *"SALMA, jiki alhamdulillahi Haka yayita fama da k'afar sa natsahon Wata, d'aya da kwanki kafar yusufa ta warke sumul Sannam sukacigaba da tafiya Sunacikin tafiya Yusufa Yace Salma gashi munbar Hanyar Da muke da yak'inin babu Had'ura a tattare Da ita koda munjuya Bazamu kai gaciba.

Hakanam zamubi Ta Amma zamuna ratsewa haka kuwa sukayi, Dazarar sunga abun tsoro ko wata dabbar daji dazata cutar dasu lab'ewa zasuyi saita wuce sucikaba da tafiyar su. Tafiya suka badare barana Abinci kuma wani lokacin su samu 'ya'yan itatuwa susha Kokuma tsantsaye Sukan farauci karamin abu dan susamu Abunda zasu saka a bakin su, Tun suna tsoro har Sundaina abun yariga yabi jikin su.

Sunacikin Tafiya sunzo dai_dai wata k'aramar k'oramar ruwa da niyyar su sha ruwa, Sunshiga kenam suna cikin sha, Wani matashi Suka gani Gefen su Rataye da bundiga, Yana shan ruwa ya wanke fuskar shi, Had'a ido sukayi yace kai meya shigo daku wanna daji mai had'arin gaske Muma kanmu jam'i'an tsaro, Inda baizama mana doleba babu abunda zamuzo wannam dajin?.

Kwashe labari sukayi Dalilin abunda yakawo su wannam dajin Sojan nam yayi shiru, chan ya girgiza kai, Ya ce Allah Sarki Nima kunganinnam Mu Arba'in mukazo Amma nikadai na rage Nima bawai na tsira bane, Cikin Dajin nam ya hada yan ta'adda kala biyu Wata Acikin su Karku Sake kuhadu da masu jar Tuta, Wa'yannam Basusan darajar Mutane ba kisa kawai suka sani Neman guyayi yazau na, Yaciro (fatsa), Abun kamun kifi ya jefa Wasa gaske yakama kifi manya_manya gudu Uku, Sannam yace dasu "Salma, wannam tafkin dakuke gani Nakan zo lakaci lokaci Dan kama Abunda zan ci, "Salma takalle shi, Ta ce Kajima A dajin Nam ne, Shiru Yayi Yai murmushi Sai Hawaye, Yace Nakai tsahon Shekara Da wasu watanni A cikin wannam Halin, Gashi ba (SERVICE), Wajen nasam warhaka Matata Da 'yan uwana sunfara mantawa dani Sannam Andauramini Aure Ko Ganin Amaryar Tawa banyiba Haka inaji Ina gani Yayi shiru, Yahada k'ananam Itatuwa Ya yasoke kifayen nam ya kunna wuta, ya gasa musu sukaci suka k'oshi "Yusufa, Yace Kanada masaniya kan hanyoyin dazamubi wajen Tsira daga wannam Dajin, shiru yayi yace Gaskiya banida masaniyar Komai Abokina Bayan sungama cinkifin yatashi yafara tafiya suma suka biyo shi Abaya yanatafiya suna beye dashi.

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Jul 23, 2020 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

AWANNI CESA'INWhere stories live. Discover now