PAGE 3

7 0 0
                                    

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

   *AWANNI CASA'IN...*

🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚🌚

         
*Short story*

*Best on borno true life story*
                     
   *By*
        
  Abdul alh musa {10k}
             And.    
  Khamal balah {no love}

_*HADUWAR KUNGIYOYIN BIYU TA ONLINE WRITER*_

*PEN WRITER'S ASSOCIATION*
      
    *AND*

*✍STRONG PEN WRITERS ASSO.🖋🖊*
    _aiki da nazari domin farin cikin makaranta(readers)_

*THE STRONGEST WEAPON'S*

*BISMILLAHLA_HILLARH MANURRAHIM*

03



Karar harbe harbe dan akeyi ya k'ara razana su, Akaxo Aka k'ara kada su dokar daji kamar dabbobi, tafiya ake dasu basusam inda Za'a kai suba, Ana tsakiyar tafiya mata mai cikinnam, Na k'uda tazo mata tana ta famar kuga kashi Andaure Hannayen ta, Wata matace idon ta Arufe Ta zo ta tai maka mata Ta hai hu lafiya, duk abunda ya kamata i tace ta mata, Ta samu yaron ta namiji, Lafiyayye.

*Salma* kallon ta tayi ta ce Allah sarki...! Yanzu haka 'yan uwan ta zasu ce Ai an hallaka ta, sannam wannam "jinjirin" kuma zai tashi cikin ka dai ci, Gashi bashi da kowa sai mahaifiyar sa kadai yasa ni, k'addara ace mahifiyar tashi a ce tarigamu gidan gaskiya, zai tasahi cikin marai ci sannam idan har ya samu dama bazai ji tausayin kowa ba, Allah sarki Allah ne kadai yasan Yawan 'ya'yan dasuka zama marayu, da matan damu suka zama (zawarawa), ta fashe da kuka..!.

Kallon ta "yusufa" yayi yace kukan me kike "salma" ta gyada kai tace ba komai wani Abu nake tinowa, Bamuda wata dabara ko wayo dazamu kub'uta daga hanun mugayen mutanen nam, Allah gamu gare ka, bayinka nacikin mawuyan cin hali, Allah ka kawo mana dauki, cikin gaggawa Baci bashi, ga k'ishin ruwa ga tsan_tsar zafin rana ya allah gamu gare ka.

Wani, Farin mutumini ya sauk'a cikin wani k'aramin jigi Yana isowa ya fara k'abbara yayi yaruka kala daban daban daga bisani wani ya fassarawa sauran da yaren, Barbarci da hausa.

Sauran Al'ummar gurin mutanen "Garin mazarga" fashewa saukayi da kuka dajin magan_ganun Farin mutuminnam, Ba'a bata lokaciba aka k'adasu cikin daji, Tafiya suke baji bagani, Kwana sukayi sunatafiya ha hutu, Duk macen da tayi yunkurin guduwa bidiga sukesakawa su harbe ta, Tafiya takai tafiya, mata mai jaririn nam tayi yunk'urin Guduwa *Salma* tayi tayi karta Aikata hakan, Ta ce A'a Kingadai Jinjirinnam Sefaman kuka yake Mini shiyunwa nima yunwan Koda ruwa zan dan samu nasha kozai samu, (Ruwan mama), girgiza kai *SALMA* tayi ta hangi wata mata fuskar ta a rufe, ta ce Ke matar nam ki tai maki yaron nam dan Allah Amma ta gauda kanta, dataga ta matsa ta ce tabbas idan har na tai maka muku nima ba kyaleni zasu yiba, Amma karki damu zan rok'a mata alfarma idan Shugaban namu ya amin ce shi kenam, tafiya tayi nadan wasu mintaci, dawowa akayi da ita akan idon su Aka mata yan kan rabo.

Daga bisani, Kowa ya shiga tai_tayin sa, *yusuf* ya ce Allah sarki..!

Ga shi, Nasuma bash bariba wannam wace irin rayuwa ce haka?, daganam mata mai dan ma basubarta ba, daga ita har jinjirin Hallakasu sukayi, Abun tausayi.

*Salma* fashewa tayi da kuk!, ya kalli wanda ya aikata abun, daganam wasu 'yan mata gudu biyu ne Dakagan su kaga *KIRITOCI* aka gwamutsa su, bayan wasu yan lokuta daya dagacikin su, ta ce Haba dama haka, Masu Addinin naku suke?, *SALMA* Tare da *yusuf* ne suka matso kusa dasu, Yusuf yace A'a wa 'yannam dakuke gani ba musulmai bane, D'ayar ta ce Tayaya za'a yi muyadda bayan mungani da idon mu, *salma* ta kalle su, tayi murmushi ta ce, yanzu idan nadau makami na baki nace ki kashe 'yar uwar ki zaki aikata, ta girgixa kai ta ce A'a ku kusa, Murmushi salma tayi tace to Duk musulmin nagari, Haka shima bazai kashe wani haka kawai ba koda kirista ne, Addinina yaya hanni Da kakashe, Wani ko wata, Koda kuwa arashin sanine, Ka aikata Akwai hukunci Sannam kuma Adinin ku yayi hani da hakan, Hakadai suka fahimtar da cristocin nam, Daya daga ciki tace to su wa'yan nam wana addini suke haka?.

*Yusuf* ya shiga maganar yace Wa yannam basubar kowaba su, kowama kashe wa suke, Amma suma Allah bazai barsuba, suna fa kewa da musulunci suna kashe bayin allah, Muma ba majin dadin haka amma wasu dagacikin ku sunadaukan mu 'yan ta'adda, critocinnam sunyi mamaki sosai.

Duk, wayewar gari kullum k'ara tafiya ake dasu baji bagani, Ba dare ba rana, kowacce sai datafita daga hayyacin ta.

Washe gari da Asuba, suka iso wani Guri na musamman a cikin dajin Da isowar su Sukayi kabbara, Abun takaici Haka akadauke, wasu daga cikin 'yammatan ta k'arfin tsiya A ka musu(fyd'e), abun ba kyan gani Sukadawo sunata famar kuk'a harda cristocin nam gudu, biyu.

*SALMA* yanda ta kalli yanayin jikinsu da tafiyar su kauda kanta gefe dani ta fashi dakuka, *YUSUF" ya kallesu sanye yi da shigar mata, Yace Allah zai saka muku Gaskiya Wannam zalincin da mai yai kama kenam..!?

Cari nawayewa Aka kad'osu kamar wasu dabbobi, ba tausayi, Tafiya ake dasu ko in k'abi Kewaye yake da zaratan samari fuskokin su rufe ko murmushi basa yi, wani fili aka aje su Abinci Aka kawo musu, Abun ya basu mamaki sosai Aka aje musu kowa yana tinanin ci, Salma ta fara afawa, cristan nam ta ce ke ba kya tsoron su sakamana guba ne?, kallon ta tayi ta ce, A'a kawai muci Allah na tare damu Babu yanda zasu iya damu kuci karkuji komai, sukaci suka k'oshi Abinci harda nama zuk'u_zuk'u, Sati sukayi Kowacce daga cikin su saida ta sakan kance, Washe gari Haka aka wuce dasu guri na musamman.

Suna tsaye wani daga cikin 'yan ta addan ya zo ya lissafa su, yayi kabbara, ya ce musu to Sati mai zuwa zamu aurar daku, A lokacin wasu mata sukaci sunada aure fa, Amma saboda kin Allah Ko sauraran su beye ba Gaba d'ayan su aka juya dasu kowacce daga cikin su ciki ya duri ruwa, *salma* kallon *fusuf* tayi tace yanxu menene mafita shiru yayi yace bamuda mafita, ni kaina nake tunani Salma tayi shiru ta ce hakane Idan har suka fahimci kai na miji ne bamusam mai zai biyu baya ba, tagumi *yusuf" yayi Abin tausayi yana tinanin shikenam yanxu yanda suka hallaka min kaka ta daya tak, danake tin k'aho da ita nima hakan ne zai faru da ni kenam?.

Ku biyo mu A zango na (4) hudu domin jin cigaban labarin muna mai baku hak'uri bisa jinkirin da muke nakawo muku cigaban *AWANNI CESA'IN*, muna fatan zaku mana uxuri?.



AWANNI CESA'INWhere stories live. Discover now