Epi... 11+10 =(21)

966 56 7
                                    

*—••••«•»••@••«•»••••—*

*RUBINA!!!♦️*
_[Rayuwata suke son ɗauka]_

*—•«•Novel series•»•—*
*{SEASON1}*

*Wattpad @Smart_Feenert*
*Be ~ smart*

*_{🌼Yahoo- smartfeenert@yahoo.com🌼}_*
*—••••«•»••@••«•»••••—*

*🥀BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM🥀*
*—••••«•»••@••«•»••••—*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*—••••«•»••@••«•»••••—*

*Start, on 14/1/2020*
*End, on 19/2/2020*

*Jin jina a gare ku my fans💞💞 ina matukar alfahari da ku irin over dinnan😍😘*

*SAFEEYARH (SOPY)*
*NANA EYSHA*
*diejerh na Allah*
*Ummun nasreer*
*Sweet hanan*
*Bee'atu (Mrs sadeeq) Rasdeeq*
*Maman safwan*
*Mrs Farouk*
*Amina Bg (Maman,Al'ameen)*
*Asma'u💞💞*
*Hafsat Sgr*
*Summer Ladie*
*Tare da dikkanin wadan da basu ji sunan su ba kuma kuna cikin raina sosaii💃🏻*

*—••••«•»••@••«•»••••—*

*Epi... 11+10 =(21)*

END.

Tsaye ya yi kan kofar yana kallon ta, har abin ya soma ba shi dariya.

Yayinda ita kuma take famar gewayar dakin cikin rashin gajiyawa.

Sai dai inda Allah ya ɓaddar mata da dibarar, rashin bude bathroom din d'akin da ba ta yi ta shige ba.

Sai da ta gama gewaye ko ina ganin ta kasa samun mafita ya sa ta tsaya a wajen da take saiti da shi ta na kallon shi tare da fitar da wani azababben numfashin wahala.

Wanda ta b'angarenshi kuma, shi ma jifanta yake da wani irin kallo mai saurin rikitar da wanda ake yi wa shi.

Nan dai ita ma ta yi karfin halin ci gaba da jifan shi da wani sunkuyayyen kallonta dauke da salihar fuskarta.

A hankali ya furta "To ya? Har kin gaji? Idan da saura, ki k'arasa mana."

Cikin rawar murya ta ce "Dan Allah Ya Rubin ka rabu da ni, wlhy ko dai yanzu na ji jiki tamkar na zube k'asa nake ji."

A hankali ya ce "Dan Allah ni ma ki yi hak'uri ki ba ni had'in kai, ba jimawa zan yi ba, ina gamawa zan wuce." yana mai jifanta da wani matsiyacin Murmushinshi, wanda a ke ma lakani da "Ko oho." murmushin marar kunya.

Kafin nan ya soma takonshi da ɗai-ɗai-ɗai tamkar mai lisafin hanya....

Tun yanda ta ankaro da hakan ta shiga ja da baya a hankali, shi ma kuma yana biyo ta, cikin kallon-kallon junansu ba wanda ya ce da dayan ko kala.

A hankali ta ji bayanta ya buge bangon bedroom wanda hakan ya tabbatar mata da ta kai karshen ginin.

In da shi ma a daidai wannan lokacin ya ida karasowa wajen, ya d'ora hannunshi d'aya ga bangon d'akin ya tare mata hanya tare da d'ora d'aya kuma kan kafad'arta yana murzawa cikin tsareta da nauyin idanuwanshi.

A hanzarce ta dauke fuskarta daga kallon da suke jifan junansu da shi, cike da dukan da kirjinta ke mata tare da had'iyar yawun karfin hali cikin inda-inda ta ce "Dare... fa.... na yi! Ya kamata ka koma yanzu kar ka makara wajen tashi gobe."

Bakinshi ya kai kan kunnenta, ya d'an d'ora hak'oranshi kad'an tamkar zai gantsara mata cizo, ya ce "Ki bari har lokacin da na amshe hakkina tukunna kafin na tafi din, sabida gudun kar sai bayan na tafi ki kira ni ki aza man kukan korafi."

Has llegado al final de las partes publicadas.

⏰ Última actualización: Apr 01, 2022 ⏰

¡Añade esta historia a tu biblioteca para recibir notificaciones sobre nuevas partes!

RUBINA!!!♦️Donde viven las historias. Descúbrelo ahora