Wacce Maimunatu ?
Maimuna Haroon Ibrahim shine cikaken sunanta , yar Asalin garin kano ce ta taso Acikin jin dadi kasan cewar mahaifinta yayi tashen kudi lokacin da yake aiki a karkashin gwamnati.
Mahafinta Alhaji Haroon ibrahim haifafen garin kano ne ya taso cikin kulawa da kauna agurin iyayenshi da yan uwanshi kasasan cewa shine da tilo agurin mahaifansa .
Rayuwa mai kyau yayi ga tarbiyya , mahaifinshi ya daurashi akan harkar business dinshi dan haka bai sha wahalar rayuwa ba tun yana matashinsa.
Hajiya Halima itace mahaifiyar maihifar maimoon wacce ya ce agurin Alhaji Mahmud yunus co -worker din mahaifin Haroon .
Kargin zumuncin dake tsakanin Alhaji mahmud da mahaifin haroon shi ya janyo har suka bada shawar cewa mai zai hana yaransu su aure . Bamusu yaran suka amince badon bin umarnin iyayensu ba saidan sun dade da fara son junansu .
Biki akayi nagani nafada an barnatar da kudi wajen kayata gidansu .
Akwana atashi babu wuyi harsunyi shekara 2 da aure kullum cikin jindadi da kwanciyar hankali sai dai abu daya ne ya musu cikas rashin haihuwa ,sunje asibiti harsun hakura suka zubawa sarautar Allah ido .
Ikon Allah kuwa yafi karfin komi a shekarasu ta 4 Allah ya basu haihuwar yan biyu duka mata farin ciki agurinsu da iyauensu ba a magana sai kash satinsu 1 daya daga cikin yaran suka mutu wacce aka sama sunan Hajara wacce taci sunan mahaifiyar Halima .
Kuka kam sun shashi har suka gaji suka falawa Allah.
Maimuna wacce taci sunan Mahaifiyar Haroon tana shan kullawa kasan cewa har iyanxu Allah baikuma basu haihuwa ba har takai shekaru 6 adduniya.
Akwana Atashi babu wuya a gurin Allah ,maimonn har ta kammala junior secondary school yau take partyn kamalawa . Bakin cikinta daya mahaifinta baya kasar amma ya mata alkawarin idan ya dawo aranar kenan zai mata wata walimar a gida .
Bayan sun kamala partyn makaranta suka dawo gida suna jiran tsamanin dawowarshi .
Tashin hankali baa masa rana , sun gama shiri tsab zasu je tarbarshi aka kira mahaifirata ake fada mata cewa jigirnsu yayi hatsari kuma babu wanda ya rayu acikin jigirgin .
Aiko basu farka a ko inaba sai a asibiti sunyi kuka har sungaji . Ta rungumi yarta babu yace zasuyi hakan nan Allah ya tsara masu rayuwarsu .
Wani tashin hankali bai wuce ba wani yazo insa kap iyayensu ta bangaren haroon da Halima suka koma garinsu akabar Halima da diyarta da dubin dukiya.
Rashin wayyo da tattali yasa lokaci guda Halima ta fattataki dukiyar da aka bar mata wajen siya banza siya hofi , nan fa rayuwa ta fara juya musu samun abunda zasuci ya fara gaggararsu tafar dauki dai dai a kayan dakinta har yazama babu komi sai katifa ganin haka yasa ta tattara kudin dayayi rago tafara business a cewar ta zata rage zafi.
Saidai me wacce ta samu dan business din daxataje dubai saro kaya ta gudu babu ita babu dalilinta .
Nanfa rayuwa tasake jagule mata tarasa yace zatayi daga karshe dai maimoon korota akayi daga makaranta saboda bata biyan kudin makarata gashi zasu zana jarabawar karshe wace daga ita sai jami'a.
Ahaka dai hartafara tunanin buluwa alamarin haratakai ta ga jefa rayuwar yarta cikin halaka.

YOU ARE READING
MAIMUNATU
Roman d'amourMaimoon was brought up by a single parent (mother) whom because of self-interest sold her own daughter into marrying different men in because of greediness of luxury.