Gabatarwa.

5.2K 277 28
                                    

*Bahaushiya!*

Mai_Dambu

Ƴace ƙamar kowa amma har yau rayuwarta a nakashe yake!

Bahaushiya an aureta ce dan ta haifi yara ta kuma zama abar hutuwar Mijin ta.

Duk wanda ya tsaya dan ba haushi tayi karatu sunan sa batacce! Sabida bai san me yake yi ba!

Bahaushe ya bata lokacin dan kyamatar Wani abinda zai gurbata mishi tarbiyyar Y'AR shi Bahaushiya!

Dan haka abinda ya sani y'ar shi tayi karatun allo sannan ta kuma yi aure ta haifawa mijinta Y'ay'a.

Matar bahaushe itace koma baya a cikin al'umma! Itace bata wadata ta ko ina ba!

Ba ilmi
Ba kulawa
Ba sutura
Ba cima me kyau

Amma a kullum idan bahaushe ya shigo zai ce mata gyara na shiga gonata!

Tsabar muguntar bahaushe ba zai barta taji dad'i mu'amalar ba, sai tsinke ya sauka akanta! Sabida itace mace mara daraja da kashinkasawa!

A wani cigaba da aka samu malam bahaushe yayi rawan ganin Yar shi ta sami tarbiyya tattali da kulawa da ilimi, uwa uba tufatarwa!

Sai dai kash....😪

Shigar ta wata duniya me dauke da mabanbantar Al'umma da ra'ayoyin sun sabunta tunaninta da duniyar ta,

Haduwa da gogayya da wasu zaratan ya haifar da gurb'acewar Halayyar Bahaushiya.......

Ko mai zai faru idan bahaushe yaji labarin ko yaga halin da Bahaushiya take ciki.

A kowace zuciya akwai sa rai da fata nagari, haka ya shigo da shi alamarin bahaushiyah.

Ba iya kyau da kyawawan halaye ya haɗa ba dukda kasancewar shi Kabila amma shi din mutum ne da yayi tsayin daka akan Yarena Addini na!

Kowace kuskure tana da abokan faruwar shi don kai da zuciya ya bashi damar wancakalar da rayuwar D'iyoyin HAUSA


Bahaushiya

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Bahaushiya..... Husnah HABIB Manga

 Husnah HABIB Manga

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

Dr A.A Fika..... The crush guy Perfect nd Handsome!!!

DR Bature Yohana ChibkoYoung billion nice man good habit

Oops! This image does not follow our content guidelines. To continue publishing, please remove it or upload a different image.

DR Bature Yohana Chibko
Young billion nice man good habit....

Da fatan zaku biyo ni cikin Bahaushiya!!!

BAHAUSHIYA.....!?Where stories live. Discover now